KanoOnline Online Forum

Member Showcase => chit-chat => Topic started by: zaki on March 16, 2004, 11:59:34 PM

Title: jungle
Post by: zaki on March 16, 2004, 11:59:34 PM
welcome to jangle
salam

sarkin dawa na yiwa kowa da kowa marhaba da shigowa.
inda kowa yake da damar da zai iya tattaunawa a kan harkokin da suka shafi  dabbobin da muke da su,ina su Giwa Ga fili ga mai doki,

ma'assalam
 Zaki