Ko nace gwarazai ;D
Gaskiya cin mutuncin da akayi mana ya isa!
Mutumin nan kun shiga kasarsa kun kore shi, ya gudu dai amma kuma sai da suka kama shi suka cimasa mutunci!
Gaskiya ya kamata duk wani gwarzo mai kishi ya fito
Domin mu tafi kasar bagadaza mu kwato babban Gwarzo!
GANI, NA SHIGO DUK DA NASAN NI MACECE, AMMAN ANCE NEVER UNDER ESTIMATE THE POWER OF A WOMAN SO NIMA WATA GWARAZANCIYA KUMA MAI KISHI CE.
BUT WHERE IS BAGADAZA? WHAT IS IT REALLY? IF IT IS ANYTHING THAT LOOKS LIKE SOMEHTING CALLED "LIZARD" I GIVE UP. I AM NOT SCARED OF ANYTHING!!!! EXCEPT LIZARD
Daya kenan !
Kuna ina ne ? Kada Jirgin mu ya cika ba mu hada gwaraza sosai a ciki ba kuma!
Amma fa gaskiya Kin birgeni sosai wallahi ! ban taba ganin jaruma mai kishi kamar ni ba sai ke!
Gaisuwa a gare ki :-*
QuoteGANI, NA SHIGO DUK DA NASAN NI MACECE, AMMAN ANCE NEVER UNDER ESTIMATE THE POWER OF A WOMAN SO NIMA WATA GWARAZANCIYA KUMA MAI KISHI CE.
BUT WHERE IS BAGADAZA? WHAT IS IT REALLY? IF IT IS ANYTHING THAT LOOKS LIKE SOMEHTING CALLED "LIZARD" ?I GIVE UP. I AM NOT SCARED OF ANYTHING!!!! EXCEPT LIZARD
Mmmmmmhhhhhhhhhhhhhhhhmmmm
Somebody who cannot even face a Lizard is talking of being a hero! hero ke...
How many times do u normally cook in a day?. kima gama iya girki tukunna. Try and be a cooking hero first. ;D ;D
Ina lillahi, hafsy, u still get ears? i hope u will be excited when u read this.
Salams,
Haba Hausanicous, y harassin my gul? I hav this respect 4 u! Dnt let me throw it thru d window. Leave my oda half alone fa! Abuwai fa! A'a let a gentleman b gentleman & treat d lady with high superiority she laffs.........I know u guys r jokin so let me leave u two alone.
I pray she will do u gud faith.......cus she is so unpredictable......Mudacris dnt u reckon Hausanicious & Hafsy shud b mama & papa of kanoonline? Dey make such a perfect match
ummita nice one ;)