KanoOnline.com Forum

General => General Board => Topic started by: mlbash on October 19, 2004, 03:32:12 PM

Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: mlbash on October 19, 2004, 03:32:12 PM
BASA SON KISHIYA, KUMA ZASU YI DUK ABIN DA YAKE IYA YIWUWA SU HANA MIJINSU AURE. IDAN SUNE A WAJE ZAKAJI SUNA BASU DAMU BA SU ZAMA NA HUDU. AMMA IDAN SUKA FARA SHIGA TOFA KAR A KUSKURA AYI MUSU KISHIYA!
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: kitkat on October 19, 2004, 05:45:48 PM
Fada musu gaskiya mlbash!! Gashi yanzu yan matan rututu kamar jamfa a jos.

Allah ya bada ladan fadakarwa :lol:  :lol:  :lol:
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: Anonymous on October 19, 2004, 07:24:11 PM
To fa kuma maza kuyi hattara,don idan kuka yi wa matan kishiya sai uwar gidan a mai da ita bora.Ko ba shi yasa mata da yawa basa son a yi musu kishiyar ba?Don muddum ta shigo mijin zai fifita ta sai ita kuma ta ga ai ya kamata ita uwar gidan ta fita ta bar mata gidan.Hah!Ai matan ma suna kokari,i.e masu auren.don mazan yanzun ma dai ba kyallaye bane.
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: precious on October 19, 2004, 07:26:17 PM
Ashe ban yi logging in ba.That was me.
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: kitkat on October 20, 2004, 09:45:22 AM
Ke dai ayi sha'ani precious.
Do you know the ratio of men to unmarried ladies out there?

Abin fa da ban tsoro, idan ba a taimakawa ana shigo da ku one by one toh sai ya kai crisis proportions.

This talk of unfair treatment is on a case by case basis, and sometimes the uwargida just transforms into a monster, not giving a hoot about the husband anymore, wai ita ba a son ta an mata kishiya.

Ya za mu yi da ran mu ne, haka za mu bar yan mata su yi ta yawo a gari suna lalacewa??

Wallahi ku mana a hankali kada kowa ya zama bature ya ki karawa :lol:  :lol:
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: Anonymous on October 20, 2004, 07:17:56 PM
on ma own part i wouldnt mind nawa ya zama bature.kittykat a kul ka kara tsokano ni.ni ce dai wadda ka ke investigating.
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: Hafsy_Lady on October 21, 2004, 12:52:33 PM
Sannu, kitkat you try well well. One funny thing about kitkat and his likes. Da sunji ance Kishiya sai su dinga wani zakewa suna dariya. AND SO WHUT? Idan kishiya tazo a kanmu zata zauna. A kanku zata zauna. Ni I dont have problem with that. At all.
Number one: More liability on your head. Your cefane and expenditure list double, when she starts baby producing it flipping tripples. Kana nan kana suturu...

Number two: VERY VERY VERY VERY VERY VERY FEWWWWWWWWWW men show equality. Toh ka sayo ma Nafisah Lace Ka sayo ma Hadiza Ibgo shaking material, irin wanda yan matan Ibgo suke dinka riga. Ha two women go fit stay neutral? :roll:

Number three: More personal responsibility. Yanzu idan ka dan kalli Maryam you wink at her, and Halima does not get the same positive love, danger begin dey nak

Number three: You these men, da ance kishiya do you think that is women's weak point? As for me if my husband wan marry 10000000 women he can, not that it is possible but just to show you the extend I appreciate kishiya. Idan 4 ne, na ehn wahala. If they join the house chain. They should level and leave in peace. Idan tace iskanci zata nuna mun, to nan ne zan daka tsalle na buga kirji ince "WHO BORN YOU" or "FROM WHERE YOU COMOT"? :roll:

Some men dont understand, and from they way kitkat is yapping and looking merry on this topic, I dont think they will ever. The kishiya has already been brainwashed right from home. Iyayenta sun hure mata kunni, not to give uwar gida chance. So when she land, she go dey begin premature rashin kunya, after a while her rashin kunya develops at a matured level. So if uwar gida has been patient and sucking it up, sometimes patiences seizes to be a virtue, she retaliate. And then and there the HUSBAND will raise ehn useless finger begin they point uwar gida! I have a freind who was so young and she got married to a man who iwe call GRANPAH! She hates it but hey.....ehn grey hair don full ehn cap. He was loaded, but oh what the hell....marry for love not for the Moneee but she loves her little Old toy. She also had a baddd aunt who give her lectures. Now my gulfreind (the new amarya) started showing attitude. I visited her house & she was making indirect comments from the main house, I felt digusted and preached to her saying this uwargida looks humble, decent, infact she welcomed me to her apartment first. See me sitting down with a human who is or might be very well close to my mothers age. She is older than my freind (the amarya), more matured and sensible, more experienced in marital life.  And naw, why my gurlfreind gonna be actin like trash?! She confessed to me, that if she dont act that way, the first wife will bully her. And now she knows the opposite and they are like best freinds. So seeeeeeeeee :twisted:  Kitkat!!!! use this as your bed time story book everyday

Kitkat, for now go siddown. First auren bakayi ba, bakasan dadin ko rashin dadin mata biyu ba. Kawai kaima ka taso tun kana kankaninka, har ka girma kagi manya nacewa a'a uwar gida this uwar gida that you ma, you take follow. No bi di way people take lable uwar gidayez? No worry marry the first one. And if you no fit keep eye for one wife go marry another. Just show them differences. Naso kata kata go de begin burst for yuwa house. If you show them same level. Love is your house address. No worry just come I fit hinvite you take you to my honti's house make I show you REAL LOVE between UWAR GIDA AND KISHIYA. They travel together, do businesses together, You will never ever know whose child belongs to who. And they are two prerri chikah's. though my honty is prettier :lol: And the husband looks well happy and healthy. Wasu mazan ma, kafin suyi aure zaku gansu da dan tsoka, suna kara aure zasu zama "bones no flesh" fitinan gidajensu ya hanasu sudanyi maiko, amman su malam kitkat yana washe baki, kai bakasa ma zama da mace daya wani lokacin yafi alkhairi ba.

Ko annabi Muhammad SAallahu Allaihi Wasalam na cewa, ku karo mata don ku numa musu so, ku auro mata idan kunsan zakuyi adalci, ku auro mata idan kunsan zaku daitata tsakaninsu, ku auro mata idan kunsan ZAKUYI DAIDAI. Allah da annabinsa baice KU AURE MATA DON KU NUNA ISABA, BAICE KU AURO MATA DON KAYI PROVING WORTHNESS DIN ARZIKINKU, BAICE KU AURE MATA DON KU WULAKANTA DAYAN BA, BAICE KU AURO MATA JUST BECAUSE YOU WERE UPSET WITH YOUR FIRST WIFE AND TAUGHT THEY ONLY WAY TO GET HER BACK IS TO RE-MARRY. UBANGIDA BAICE KU AURO MATA DON JIN DADI KO JUST TO BOOST TO YOUR BEST FREIND THAT INA DA MATA HUDU.

NI WHAT IS EVEN THE MOST PAINFUL THING, THAT HURTS ME TRICE, IS WAI SAI ZA'A BA MUTU MULKI KO SARAUTA ZA KUJI ANA SURUTU, AI MATANSHI DAYA, HE SHOULD RE-MARRY! WANNAN AI TSABAGEN WULAKANCI NE AT THE HIGHEST LEVEL. SOME TIMES, SAI ZASU SAMU SARAUTA SANNAN SUKE KARA AURE.

AND WE HAVE UNCLE KITKAT SAYING WAI KUNA TAIMAKAN MATA KADA SU LALACE. SAI AKACE MAKA MUMA BA TAIMAKON NAKU MUKE BA? :roll:  KO DA KANKU NE ZAKU FARA ZUBA ZURI'A DA YARA DA JIKOKI, SAI KACE BA'A DAURA MUKU ABUN DA ZAKU ZUBA MA KATON BAKUNANKU KU CI KUMA KU SHA, SAI KACE BA'A DAN GYARA MUKI GIDA. INFACT, SAI KACE MUMA BA TAIKAKONKU KADA KU LALACE KU SHIGA HALAKA AI MUMA MUNA TAIMAKONKU MU YADDA HAR A AURE KU :roll:  SAI KACE WASUNSU BA SAI SUNYI AURE ZASU DENA ZUWA WAJEN DEBORAH, STELLA, ALSABATU (Irin yan tangalawaja, ko yan sautan zariyan nan ba da dai ire-irensu).

YADDA KUKE KUKA DAMU HAKA KUMA WASU KE KUKA DA KU.

I FIT TAKE GUN SHOOT KITKAT AT THIS MOMENT :evil:
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: Hafsy_Lady on October 21, 2004, 03:53:08 PM
MLBASH, YOU SEF, WE YOU DEY THERE DEY TALK, YOU ONLY KNOW WHAT THE REAL THING IS IF YOU HAVE EXPERIACED IT. II HAVENT AND AM SURE YOU HAVENT EITHER. SO ALLOW US "WOMEN" MAKE WE CHOP DUNIYARMU DA TOOTHPICK :roll:  A'A WALLAHI RAGAL :lol:
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: precious on October 21, 2004, 06:27:08 PM
Well said Hafsy!!
Dont think i need to add more.
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: kitkat on October 22, 2004, 01:32:21 AM
Quote from: "Hafsy_Lady"Sannu, kitkat you try well well.
I FIT TAKE GUN SHOOT KITKAT AT THIS MOMENT :evil:

To fahh!! Here comes the cavalry.

Dama na san su Hafsy sai an shiga sharo ba shanu.  In the first place ina na gaya miki ba ni da mata?? Dan kawai ina baku shawarar arziki you tink say I be your mate? Has it ever dawned on you that I may be speaking from experience, ko an gaya miki duk wanda ya shigo kanoonline dan eigthy this or ninety that ne ?

To ki sani mata na biyu a gida tsala tsala kuma har yanzu ba wanda ya taba jin tsakaninsu, saboda da haka idan na muku maganar aure wallahi ko ku natsu ku dauki nasiha ko kuma ku fada cikin rudanin yau da Kullum.

Your whole post is built on conjecture and other peoples experiences. All this negative talk of kishiya is always built on the premise of "an yi mata, or an yi min ". Has it ever occured to you that maybe ke ce kishiyar? Theres always 2 sides to a coin and i'm sure if the shoe was on the other foot and you were moving in as wife no 2, some form of justification will readily come to mind to explain the situation. Allah ya ba ki me mata uku na ga inda za ki sa kanki :lol:  :lol:  :lol:

Is it our fault if were allowed to marry more than one, ya ku ke so muyi da ranmu ne yanmatan zamani, shi ke nan kun shafe ayar aure dan zamani ya zo kanku?

See me see wahala, the moment this topic comes up you girls act like its a rare phenomenum that will soon be outlawed. Have you ever stopped to consider the  wisdom behind polygamy, especially in the light of the Nigerian situation today?

To dan ku sani mu we are on a social crusade and no amount of intimidation will sway us from our course.

Ku ma dai ku yi addua wadannan samarin naku masu zanzaro har wuya ba za ku neme su ku rasa ba watarana , kuma a zo ana dama na gaya miki dan iska ne. After all there is only so many we can accommodate :lol:  :lol:  Nima nan da na ke biye muku daga na auri ta uku na rufe kofata sai dai mlbash watakila :twisted:
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: kitkat on October 22, 2004, 01:35:35 AM
Quote from: "precious"Well said Hafsy!!
Dont think i need to add more.

Ke kuma i'm almost thru with my investigation.

Wallahi ki bi ni sannu sannu!
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: precious on October 22, 2004, 07:24:15 AM
Hmm?What investigation?
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: Anonymous on October 22, 2004, 12:22:03 PM
Quote from: "Hafsy_Lady"
Number two: VERY VERY VERY VERY VERY VERY FEWWWWWWWWWW men show equality. Toh ka sayo ma Nafisah Lace Ka sayo ma Hadiza Ibgo shaking material, irin wanda yan matan Ibgo suke dinka riga. Ha two women go fit stay neutral? :roll:

Number three: More personal responsibility. Yanzu idan ka dan kalli Maryam you wink at her, and Halima does not get the same positive love, danger begin dey nak

Idan tace iskanci zata nuna mun, to nan ne zan daka tsalle na buga kirji ince "WHO BORN YOU" or "FROM WHERE YOU COMOT"? :roll:

Wasu mazan ma, kafin suyi aure zaku gansu da dan tsoka, suna kara aure zasu zama "bones no flesh" fitinan gidajensu ya hanasu sudanyi maiko, amman su malam kitkat yana washe baki, kai bakasa ma zama da mace daya wani lokacin yafi alkhairi ba.


NI WHAT IS EVEN THE MOST PAINFUL THING, THAT HURTS ME TRICE, IS WAI SAI ZA'A BA MUTU MULKI KO SARAUTA ZA KUJI ANA SURUTU, AI MATANSHI DAYA, HE SHOULD RE-MARRY! WANNAN AI TSABAGEN WULAKANCI NE AT THE HIGHEST LEVEL. SOME TIMES, SAI ZASU SAMU SARAUTA SANNAN SUKE KARA AURE.


hahahaha hahahahah haaaaaaaaaaaaa hahahahaha.  :lol:  :lol:  :lol:  :lol:

WAI WAI WAI WAI. (kai! Hafsy: wannan yar budurwar akwai abun ban dariya. To, dan uwana malam Kitkat kafa ji. Wai an tabo inda yake musu kaikayi. This hafsy you are one funny character.
Maganarki akwai alamar gaskiya aciki bayananki na karshe gaskiya ne. Amman abun da na rasa ganewa ana shine dan mene matan baza ku zauna da wata ba? Me yayi zafi? Kishinnan ba hali bane mai kyau. Idan mutane sun cire shi a zuci, to zama fa zaiyi kyau.

Kitkat kai! mata biyu baka taba jin koda uffan ba? watan ramaln ne dai :lol:
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: Muawiya on October 22, 2004, 12:24:28 PM
Nine Muawiya. Abun naku ne na kanoonline sai a hankali kafin muyi dadai mu zama muma members
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: straightalkin on October 23, 2004, 09:27:48 PM
LOL this is one serrrrrious debate. i dont even know which side i am on. kishiya dai kishiya ce. sometimes it is the uwar gida that is the b**** ta hana amarya sakewa and sometimes it is the other way round- amarya ta zo tana muzgunawa uwar gida. God help us.
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: dan kauye on October 23, 2004, 10:28:59 PM
Quote from: "straightalkin"LOL this is one serrrrrious debate. i dont even know which side i am on. kishiya dai kishiya ce. sometimes it is the uwar gida that is the b**** ta hana amarya sakewa and sometimes it is the other way round- amarya ta zo tana muzgunawa uwar gida. God help us.

tru tru str8talking,me thinks d door swings both sides...!
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: precious on October 24, 2004, 07:28:36 PM
Quote from: "dan kauye"
Quote from: "straightalkin"LOL this is one serrrrrious debate. i dont even know which side i am on. kishiya dai kishiya ce. sometimes it is the uwar gida that is the b**** ta hana amarya sakewa and sometimes it is the other way round- amarya ta zo tana muzgunawa uwar gida. God help us.

tru tru str8talking,me thinks d door swings both sides...!

Me thinks the swinging door hasnt hit u from any side,yet.
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: dan kauye on October 24, 2004, 08:47:56 PM
toh precious ...where did u hear dat 4rm??? who told ya d door ain't swing-hit me???? toh to set d record straight i'm married infacts i'm ge'en ma 3rd wife bayan azumin nan!..if u no gree ask straight talking too bad she wont be happy telling ya... now breath eezy...lol..!
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: kitkat on October 24, 2004, 10:28:26 PM
Quote from: "dan kauye"toh precious ...where did u hear dat 4rm??? who told ya d door ain't swing-hit me???? toh to set d record straight i'm married infacts i'm ge'en ma 3rd wife bayan azumin nan!..if u no gree ask straight talking too bad she wont be happy telling ya... now breath eezy...lol..!

Allah bada zaman lafiya kaji.

A aiko mana kati tun yanzu.

Good to see guys like you doin their own bit to help.

Wallahi these girls think we're all jobless bachelors in this forum.
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: kitkat on October 24, 2004, 10:32:48 PM
Quote from: "precious"Hmm?What investigation?

"on ma own part i wouldnt mind nawa ya zama bature.kittykat a kul ka kara tsokano ni.ni ce dai wadda ka ke investigating."

That investigation!!

I'm almost through.
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: precious on October 25, 2004, 12:42:53 PM
Miss miss miss here kitty kitty kitty
Chineke God I'm all ears.If u find out......grrrrrr :twisted:
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: mlbash on October 25, 2004, 04:20:11 PM
 WELL..............WELL............. MY FEAR IS ONLY THAT MOST OFTEN ATIMES THOSE PEOPLE DO GO ASTRAY; THUS HARKAR BOKA, TSAFI, SAI SHIRKA TA BIYO BAYA!
AMMA HAKIKA GASKIYAR HAFSY AND PRECIOUS, MOST MEN DON'T SHOW EQUILITY AND THAT'S VERY DEADLY, HAD IT BEEN THEY KNOW THE RESULT ON THE DAY OF JUDDGEMENT!
MAY ALLAH GUIDE US RIGHT, MU KUMA SAI MUYI HATTARA!
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: precious on October 25, 2004, 04:38:52 PM
I know i'm quite new to this forum but i have been following u all for a few months.Actually I'm among the K-online addicts.
But dan kauye you strike me as wani dan teenager, ko dai early teens.Ko dai a kauyen naku da shekara 14 aka yi ma aure ne.Hmm?
Shi ko kitty kitty kat(miss miss miss)Akwai bada shawara amman dai bana jin shima ya ijiye ko dai.  :)
Kai bari na je harka ofis dina,aikin buda baki na can na jira na.
A sha ruwa lafiya
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: kitkat on October 25, 2004, 06:01:43 PM
Quote from: "precious"Shi ko kitty kitty kat(miss miss miss)Akwai bada shawara amman dai bana jin shima ya ijiye ko dai.  :)
Kai bari na je harka ofis dina,aikin buda baki na can na jira na.
A sha ruwa lafiya

To ke kika kore su ke nan :!:

Rashin sani yafi dare duhu. Ina ji da auren kauye aka min da kadan za ki girme ma yata, but thats the beauty of anoynimity: You never know who's behind the screen name :lol:  :lol:  :lol:

Kuma wane aikin bude baki za ki yi, ba dai soya dankali bane for one :lol:
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: dan kauye on October 25, 2004, 09:28:34 PM
haha precious amma u sabi tsokana...wai mis mis mis..i cant help but lol kai infact i LMAO!...(apology kit kat)... u cant be so mischivious ..kit kat is ma gud buddy...so byrem well kinji? toh...kai kuma kitkat which auren kauye u dey talk???? na tru sha as me got married @ 16 now i 16x2 children.
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: precious on October 25, 2004, 10:01:36 PM
Shima meow din ai yana da tsokana.Kuma na ce he shud have a break -have a kikkat.Crunchy crunchy kitkat.
Eh din sai me indan dankalin na soya,afterall duk Yam matan naku sun ki su taimaka da wasu 'yan dabarun kitchen din.Eh din dankalin ne ,kuma roast.Kuma yayi dadi.Shoyi ka ji, gobe zan aiko ma don na ga dalalala...heh heh heh.
Kai kuma mister billage..sha shida?kai dai?
To yanzu hekarun ka ahirin ke nan ko?
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: dan kauye on October 25, 2004, 10:12:22 PM
JUS FOUND SOME ARTICLES OF INTEREST 2 DIS TOPIC..THINK Y'ALL SHUD BROWSE THRU,INSHA ALLAH I'LL KEEP US POSTED BUT IM D MEANTIME READ DIS...
Polygamy

There is no doubt that polygamy is the most controversial issue in Islam, an issue that the West has considered to be the worst setback for the Islamic religion, partly because of the lack of understanding of the main reason and the holy wisdom behind making it permissible to men.

Polygamy is allowed for many important reasons. There are social, physical and economic reasons for polygamy, such as the following:

In times of war, populations become unbalanced due to the loss of men, leaving more women and orphans unprotected and without support. Therefore, it serves both a social and a moral function to include these surplus women, some of whom are perhaps widows with children, in a normal family unit.

The chronic illness of a wife, whether in mind or body, or her extreme age, could make it difficult for her to maintain a household, care for her children, and care for her husband and his property. It could be of great help to her to have another woman's assistance.

The moderate sexual needs of a woman may not meet the stronger need of her husband.

If a wife is barren and unable to bear children, an alternative to divorce and far more preferable, is polygamy. The Prophet said: "The throne of Heaven shakes when there is a divorce."
Polygamy, or marrying more than one wife, is not a new phenomenon. It has always been with mankind from time immemorial among different people in various parts of the world. The Arabians were polygamous even before the advent of Islam and so were other people on most parts of the world during that time. The Jahiliyya Arabs used to marry a large number of women and considered them chattel.

With the advent of Islam, limitless polygamy was restricted to four wives and with a number of rules attached to it. It is interesting to mention that there is only one single verse that refers to and permits polygamy; it reads:

"If you fear that you shall not be able to deal justly with the orphans, marry the women of your choice, two, or three, or four. But if you fear that you shall not be able to deal justly with them, then only one." (Quran sura 4, aya 3).

This verse was revealed after the Battle of Uhud when the Muslims were left with many orphans and widows. The treatment was to be governed by principles of greatest humanity and equality. The verse not merely limited to the orphans but it has a general application about the marriage laws in Islam. The Muslim jurists, therefore, have laid down the following conditions if someone wants to take more than one wife:

He should have enough financial capacity to look after the needs of the additional wives that he has undertaken.
He must do equal justice to them all. Each wife should be treated equally.
An important verse in the Quran is the one in which Allah says that husbands will not be able to treat all wives justly even if they tried. He says:

"You will not be able to deal equally between (your) wives, however much you wish (to do so). But turn not altogether away (from one), leaving her as in suspense. If you do good and keep from evil, lo! Allah is ever Forgiving, Merciful." (Quran sura 4, aya 129).

This means that polygamy is not recommended in Islam because it is hard for husbands to be equal to all wives. This argument should be kept in mind when discussing polygamy and thus polygamy should not occur unless there is an important reason and a real need for it.

At the end of the discussion about polygamy it is important to say that Allah created men knowing that to some, one spouse is not enough, some need more than one to satisfy their natural desires. Thus, for their benefit Allah has allowed for more than one wife. This nature in men is not only present in Muslim men alone; it also exists in the west. Many men have mistresses, meaning many of them commit adultery. Allah, being All Knowing and All Merciful, wanted to insure that the rights of the women and the children that result from polygamous relations be preserved.
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: kitkat on October 25, 2004, 10:44:08 PM
Have a look at this. Found it on the net as well, it,s not even from an Islamic perspective but it drives home the point.


   Practical Aspects of Polygamy

Benefits For Women:

Automatic childcare in a sexist society gives women more effective choice to have a career without devaluing the role of homemaker. Being able to marry men who are already married means that women can marry men who have already proved themselves, therefore minimising their risk.

Being able to marry the men who attract most women means they don't have to settle just for what's left after other women have the best pickings.(kina ji ko Precious :?: With my 2 at home this still makes me a "hot" item)  8)  )

Having the possibility that a husband can remarry without divorce extends practical security to a woman. She needn't worry about losing her husband and income as she loses her looks, because if her husband is attracted by a younger woman, he doesn't even have to think about leaving his wife.(tana nan dai ana lallabawa :wink: )


Polygamy removes the pressure on a husband to commit adultery, and removes damaging deceit from a marriage.

Polygamy provides a method where a woman can have a female friend for life as well as a husband.(why cant our girls look at it from this perspective, sai shegen kishi kawai :!: )

Polygamy therefore provides more people  a better chance of meeting diverse needs.

Polygamy provides a potential for at least three adult incomes, reducing state dependence and the fear of unemployment.

Controls Placed On Men

If a man wants to have another sexual partner in a polygamous system then he has to meet his responsibilities - pay for any children produced from all his relationships without priority being given to those from a 'legal' relationship. Polygamy removes or reduces the seduction of innocent young women - If a man promises to marry her, he cannot use his existing marriage as an excuse for not fulfilling a promise.(very aproppriate in our circumstance)

Polygamy reduces the number of women who are available. Currently, with more women than men, this 'cheapens' women. [/b]( see what I mean :?: )With less women available their 'value' goes up. In other words, polygamy makes men have to try harder and do better with women if they are to win them in competition with other men.
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: kitkat on October 25, 2004, 10:56:52 PM
Quote from: "precious"Shima meow din ai yana da tsokana.Kuma na ce he shud have a break -have a kikkat.Crunchy crunchy kitkat.
Eh din sai me indan dankalin na soya,afterall duk Yam matan naku sun ki su taimaka da wasu 'yan dabarun kitchen din.?
To yanzu hekarun ka ahirin ke nan ko?

To bari na gaya ma amarya ta aiko miki wasu 15 minute easy meals to start you off. But youre gonna have to buckle up on the kitchen front.
Remember the easiest way to a mans heart  is......, and you may find yourself in a competitive environment.
Kada wata rana maigida ya shigo yace shi fankason alkama ya ke jin ci a shiga muzurai :shock:

FANKA WHAT :?:  :?:  :?:  


:lol:  :lol:  :lol:
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: Danborno on October 26, 2004, 08:40:01 PM
:shock: Lalen ku, wallahi kuna bani mamaki, even though I am a new member, i am still addicted to this site.  You people have to remember that Allah ya haliccemu tare da halinmu, ku gaya min, who among the males or matan a wannan zancen yake da mata fiye da daya, ko kuma take tare da kishiya (abokiyar zama).  This is an experience that needs to be tested before a yi muhawara a kanta.  Ita Hafsy dai mun san matsalar ta, amma Insha Allahu.......... Saboda haka, let me draw a line, except kana da mata fiye da daya, ko kuma mijin ki yana da mata fiye da daya or you are being brought up in a house with more than one wife, else please dont comment..  So abarmu MU masu mata fiye da daya mu baku sirrin abin.
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: dan kauye on October 26, 2004, 09:17:42 PM
Quote from: "Danborno":shock: Lalen ku, wallahi kuna bani mamaki, even though I am a new member, i am still addicted to this site.  You people have to remember that Allah ya haliccemu tare da halinmu, ku gaya min, who among the males or matan a wannan zancen yake da mata fiye da daya, ko kuma take tare da kishiya (abokiyar zama).  This is an experience that needs to be tested before a yi muhawara a kanta.  Ita Hafsy dai mun san matsalar ta, amma Insha Allahu.......... Saboda haka, let me draw a line, except kana da mata fiye da daya, ko kuma mijin ki yana da mata fiye da daya or you are being brought up in a house with more than one wife, else please dont comment..  So abarmu MU masu mata fiye da daya mu baku sirrin abin.

toh dan barno,daga ina yake a barnon? damboa ne goza? dukwa ne ko bama?...sai fa ku masu mata sama da daya..now let u s in we r all ears!
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: dan kauye on October 26, 2004, 09:18:38 PM
Quote from: "Danborno":shock: Lalen ku, wallahi kuna bani mamaki, even though I am a new member, i am still addicted to this site.  You people have to remember that Allah ya haliccemu tare da halinmu, ku gaya min, who among the males or matan a wannan zancen yake da mata fiye da daya, ko kuma take tare da kishiya (abokiyar zama).  This is an experience that needs to be tested before a yi muhawara a kanta.  Ita Hafsy dai mun san matsalar ta, amma Insha Allahu.......... Saboda haka, let me draw a line, except kana da mata fiye da daya, ko kuma mijin ki yana da mata fiye da daya or you are being brought up in a house with more than one wife, else please dont comment..  So abarmu MU masu mata fiye da daya mu baku sirrin abin.

toh dan barno,daga ina yake a barnon? damboa ne goza? dukwa ne ko bama?...sai fa ku masu mata sama da daya..now let u s in we r all ears!
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: dan kauye on October 26, 2004, 09:21:24 PM
Quote from: "Danborno":shock: Lalen ku, wallahi kuna bani mamaki, even though I am a new member, i am still addicted to this site.  You people have to remember that Allah ya haliccemu tare da halinmu, ku gaya min, who among the males or matan a wannan zancen yake da mata fiye da daya, ko kuma take tare da kishiya (abokiyar zama).  This is an experience that needs to be tested before a yi muhawara a kanta.  Ita Hafsy dai mun san matsalar ta, amma Insha Allahu.......... Saboda haka, let me draw a line, except kana da mata fiye da daya, ko kuma mijin ki yana da mata fiye da daya or you are being brought up in a house with more than one wife, else please dont comment..  So abarmu MU masu mata fiye da daya mu baku sirrin abin.

toh dan barno,daga ina yake a barnon? damboa ne goza? dukwa ne ko bama?...sai fa ku masu mata sama da daya..now let u s in we r all ears!
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: Anonymous on October 26, 2004, 09:34:22 PM
:shock: Haba Dan Kauye, daga damboa said dukwa (Dikwa) sai bama kasani, what of the other areas, ni kam daga kauyen Gubio nake, mu ne asalin badawe (bedouin) meaning DAN KAUYE.
Amma fa ka sani, yin aure fiye da daya JARUNTA ne.  The legacy left by our tradition is that a person should strive hard to expand his gona da kuma yawan iyali in Allah has given him the necessary maintaining capability.

Ko me ka ce
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: dan kauye on October 27, 2004, 09:16:04 PM
ai dan-barno,ni dinnan dan-kauye babu inda farauta bata kaini ba a fadin nahiyar afurika..ina kake fada..infact ..4get dai!...

bak 2 bizness...d traditional legacies? dats d problem wit hausawa ...al'ada..i'm certainly not against polygamous marriage coz it works..but whut of d circumstances surrounding it???  it shud be seen in a broader perpective ..coz i feel its like a journey thru eternity..maybe dat xplains part of d reason most women r so paranoid abaut it..most men dnt do justice..thry so selfish..there's no strings attached 2 my comments jus a matter of mind saying.i'm not sure (mayb coz i ddnt grow in a polygamous setting) amma polygamous gidaje nawa ne kaga ana zaman lafiya? why ?coz d men dnt do adalchi..sai kaga ana son yayan wannan ba'a son ya'yan waccan..pathetic enuff d diffrences shown r usually obvious.. kawai daga mutum ya dan samu karin albashi ko kuma bunkasar kasuwanchi sai yaje ya dakko wata matar??? whut of d religious injunctions??? kit-kat once asked..whut becomes of d female escalating population if we take d western style one woman route? quite justfied but whut happens 2 d those dat are simply oppressed & tied down by d difficult intricacies of polygamy??? luvin ur 2nd wife mo dan d 1st(or vise vasa) is one thing..but showing it in obvious light is anoda...u hardly cud find luv amongst d children of diffrent wives..d problem's roots r most likely 2 evolve 4rm d man's side(  though i agree 2 some xtent dat d door swings both sides..as in d wives cant be left out of d frame)..but its ur duty(as d head of d family 2 lead )..so now d whole family follows d man's path..& bang! u know d rest... kai! can we really blame d women? wen we say it's a man's world?..d ease wit which hausa men divorve thier wives remains a mystery 2 me..divorce rate is so highhhhhhh..just coz gishiri yayi yawa a abinchi sai kaji anyi saki! why? sakin mata yanzu kamar ka saki ..me zance ne ma??? ..kai me gat loads 2 do..i'll definately come back here..i(i might be wrong coz we as humans r diffrent & cee things in diffrent light,more like seeing d whole thing @ diffrent angle..& ohh maybe coz i ddnt grow in a polygamous family..)
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: Anonymous on October 27, 2004, 09:49:05 PM
Dan kauye GOD BLESS U KAJI
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: mlbash on October 28, 2004, 02:22:11 PM
 AMIN, AI DAN KAUYEN BASHI DA DAMA!
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: Hafsy_Lady on October 30, 2004, 05:17:13 PM
MHMMM KWAJIDAI DASHI DAN ALAJI A DAN FINGER.
AND THESE ARE THE SAME MEN THAT WILL ASK YOU OF YOUR OPINION ON KISHIYA, WHEN YOU REPLY TTHEM WITH "AM KOOL TO HAVE HER AS A MATE".

THEN THEY WILL START SAYING THINGS LIKE "KE DAI, ARE YOU SURE, KAI FADA KAWAI KIKEYI, FADA KAWAI KIKEYI" LIKE THEY TELL WUNA SAY ALL GIRLS ARE THE SAME. IF BINTA RAISE HELL ON KISHIYA. HALIMA MIGHT SHOW LOVE. SO MAKE WUNA NO DEY JUDGE KISHIYA ISSUES ALL D SAME ON ALL GIRLS. AND LAIDAIZ, DO YOU KNOW THAT SOME OF THESE MEN WHEN THEY HEAR A POSTIVE ANSWER FROM A CHIKAH ABOUT KISHIYA BASU SO, SAI SUTACEWA KEDAI KEDAI LIKE THE HAVENT BLOODY HEARD MY FIRST COMMENT. I AM OK WITH KISHIYA.   :roll:  a'a sun fi son suga mace na juya ido tana tsigalewa tana cewa bata son kishiya. yawwa that is what they like to hear :roll: . SAI KACE BAMU GANE HALINKU BA.  A'A, NO THEY LIKE TO HEAR THE OPPOSITE, THEN THEY WILL START OPENING THEIR 32 TEATH LAUGHING. IF YOU WANT TO SEE A MAN LAUGHING FULL FORCE JUST PUT ON AN ACT THAT SHOWS YOUR DISTASTE FOR KISHIYA, ZASU DINGA DARIYA HAR DA DAGA KAFA (hiss, anan zancen suka fi karfi ai) :roll:

LIKE ONKUL KITKAT HERE, WE HAVE BEEN SAYING ITS OK FOR KISHIYA TO JOIN AND YOU THINK THAT WE JUST FAKING AN ACT. TO, KAFI SON KAJI MUNCE A'A BATA ISA TA SHIGO GIDAN BANE? SHINE ABUNDA KUKA FI SON KU KO? ALLAH SARKI NI NAWA MAIGIDAN MATANSA HUDU.KUMA NICE UWAR GIDA, BA ABUN DA YA DAMENI, NIDAI ABUN DAYA YARINYA DACE ZATA MUNA MIN KISISINA KO MAKIRCI TO ANAN NE ZAN NUNA MATA BATA RIGA TA FITO DUNIYA BA. IF SHE WAN STAY IN PEACE WALLAHI IT IS MY BIRTH NAME. OTHERWISE I FIT SHOW HER PEPPER(and this is the bit the other "gender" like hearing)
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: dan kauye on October 31, 2004, 12:04:31 AM
(enters room)..kai dis gurl! make me go chill kafinan dat gurl don yap finish sai na dawo..(kitty we gat talks..rememba i said i'm gonna lecture u small ko??? ..precious where u @..yar tsokana kawai) byeeeeeee!
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: precious on October 31, 2004, 10:49:26 PM
hmm?ba gani can ina shima albarka ba?ko dai sai na kwashe ta ne?
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: dan kauye on November 01, 2004, 10:06:21 PM
Quote from: "precious"hmm?ba gani can ina shima albarka ba?ko dai sai na kwashe ta ne?


ah haba dai ai ke babbar yaya ce ,kya kuma kwace yar albarkar da kika watsa??? toh sai dai kuma fa....
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: mlbash on November 03, 2004, 02:29:20 PM
uhm! what a forum!
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: alhaji_aminu on November 03, 2004, 05:11:12 PM
salam

Ni dai inajin they have every right to behave that way. After all, we know the ayah permitting polygamy was followed with the one placing restrictions on it (on the basis of unequal treatment by the husband). If matar aure na ganin yi mata kishiya zai kawo tashin hankali ko kuma displaced attention, akanta ko ya yanta, then she should resist it.

Lets not forget they resist it because they find that as the easiest course of action. Busu san cewa they have the right to get their matrimonial relationship dissolved by a judge ba (khul'u).

In this respect I am with the Women 100%.

More power to them, I say............
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: mlbash on November 06, 2004, 05:23:09 PM
Quote from: "precious"hmm?ba gani can ina shima albarka ba?ko dai sai na kwashe ta ne?

a' a yi hakuri you are too precious for that!
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: Fulanizzle on November 06, 2004, 09:44:37 PM
ayyyyyy back to da same ol topıc...

just lıke last week we had a hot dıscussıon bout thıs......and ahhh the argument seems to never end...

FIRST of all... how many men do u see them treat all theır women equally???

plus u know that on the day of judgement ıf a man doesnt treat hıs women equally...he wıll be waken wıth half hıs body.....sooooo U love ur man..and u dont want hım to marry more than one wıfe coz u dont want hım to have the possıbılıty of wakıng up wıth half a body on Yumal kıyammah........ thats coz u LOVE hım.....okay okay  also coz u r jealous... but also coz thers a 90% chance he wont be a faır man....

And the guys always say.. 'THE PROPHET HAD MANY WIVES TOO'... emmm guysss...an advice...PLEASE stop comparing urselves to the prophet..ur not like him..nothing like him and cant be like him... the Prophet was one outta a million..someone who fears Allah sosai...even though he knew he will go to paradise anyways... I wounnt mind being his 100th wife coz he was such a good man...to all his women too...

anywayzzzz.....if my husband feels he can handle more than one wife....let him go ahead...and if he cant handle the heat? its left for him to wake up half man on the D-Day.

let him marry...i will simply stop cooking and smiling...
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: mlbash on November 08, 2004, 09:39:23 PM
Quote from: "Fulanizzle"ayyyyyy back to da same ol topıc...

just lıke last week we had a hot dıscussıon bout thıs......and ahhh the argument seems to never end...

FIRST of all... how many men do u see them treat all theır women equally???

plus u know that on the day of judgement ıf a man doesnt treat hıs women equally...he wıll be waken wıth half hıs body.....sooooo U love ur man..and u dont want hım to marry more than one wıfe coz u dont want hım to have the possıbılıty of wakıng up wıth half a body on Yumal kıyammah........ thats coz u LOVE hım.....okay okay  also coz u r jealous... but also coz thers a 90% chance he wont be a faır man....

And the guys always say.. 'THE PROPHET HAD MANY WIVES TOO'... emmm guysss...an advice...PLEASE stop comparing urselves to the prophet..ur not like him..nothing like him and cant be like him... the Prophet was one outta a million..someone who fears Allah sosai...even though he knew he will go to paradise anyways... I wounnt mind being his 100th wife coz he was such a good man...to all his women too...

anywayzzzz.....if my husband feels he can handle more than one wife....let him go ahead...and if he cant handle the heat? its left for him to wake up half man on the D-Day.

let him marry...i will simply stop cooking and smiling...

well well well... mrs fulanizzle, it is very difficult indeed for someone to really love two wives equally, what islam preaches is to do equal justice; for instance, feeding, clothing,pocket money and 'sharing of days' i can say that is very simple enough if one is serious and fears Allah (SWT).
so those who disobey these terms of polygamy, will surely 'dandana kudarsu'
ma'assalam.
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: mlbash on November 14, 2004, 09:32:07 PM
 it seems you ladies are selfish, if you refuse replying that piece! :lol:
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: Ihsan on November 14, 2004, 11:05:33 PM
Quote from: "mlbash" it seems you ladies are selfish, if you refuse replying that piece! :lol:

I never saw that...I wud have replied since...but still...

as u said...no man can love multiple wives equally...which is SO TRUE! So to avoid gamuwa da azabar Allah, just avoid having multiple wives at all!!! ba shikenan ba! Idan kuma ka ce sai kayi, then shawara ta rage ga mai shiga rijiya!
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: mlbash on November 16, 2004, 12:34:00 PM
Quote from: "Ihsan"
Quote from: "mlbash" it seems you ladies are selfish, if you refuse replying that piece! :lol:

I never saw that...I wud have replied since...but still...

as u said...no man can love multiple wives equally...which is SO TRUE! So to avoid gamuwa da azabar Allah, just avoid having multiple wives at all!!! ba shikenan ba! Idan kuma ka ce sai kayi, then shawara ta rage ga mai shiga rijiya!


oh that's very true Ihsan, ai dama cewa akai mutum ya aura daga biyu, uku zuwa hudu idan zai iya yin adalci a tsakaninsu, idan bazai iya ba kuwa to daya itace mafi kyautatuwa a gareshi.

to saboda rashin tsoron ALLAH shi yasa mutane suke abin da suka gadama yanzu. musamman mazan hausawa.

ALLAH ya kiyashemu ........................amin!
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: kitkat on November 16, 2004, 03:01:35 PM
The key word is to "TREAT" them equally , not love them equally. Its silly and unrealistic to assume that someone can equally "share" his love between his wives. Even the prophet (SAW) had a favourite but it did not stop him from giving each her due.

In some madhabs the issue of a wifes background is even brought to bear in this "equal" treatment under the principle of provision, so for example if your second wife is a princess used to wearing silk, then you should as far as possible provide her with similar attire, and it will not be regarded as unfair treatment if you give your first wife from downtown something less.( this is NOT my opinion pleeezzz!!) That is why it is strongly advocated that one shouldnt marry above his social and financial bracket to avoid cultural and material clashes, even though the prophet encouraged and arranged for marriage between slaves and noble women to emphasise the validity of such and downplay discrimination.

Show me a person that says he can love two people equally and I'll show you a liar or a nutcase or both. Its just not possible but it is certianly possible to balance out your attention and treatment between several and that is the admomition in the Quranic injunction.
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: Ihsan on November 16, 2004, 06:09:09 PM
True Kitkat; the right word is treat and not love...ofcourse u cannot love them equally...but u can make an effort to treat them equally
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: dan kauye on November 19, 2004, 01:18:04 PM
4 som reasons,i always seem 2 be in agreement wid most of kit-kat's thots too..i really believe ''TREAT'' is d right word since its basically impossible 2 lov em wives equally but d question is;do men put in significant effort in d EQUAL TREATMENT arena????? if yes then why r there more complex problems in d polygamous setting????
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: precious on November 19, 2004, 08:17:42 PM
women r naturally jealous so if u treat them equally u have less problems.if i am sure my hubby would be fair btw us then i would not let all hell loose but really how many men are?my fear,as is all women's,is would he really love me,would he change or still treat me special,would he want to spend time with me when he marries another?would i have that attention that was given me when i was alone etc,etc,etc.so if theres an even slight possibility he will change then its KISHI and RIGIMA and TASHIN HANKALI.u get me?
so am i fighting for my right or what?
men do u know get it?
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: mlbash on December 01, 2004, 04:40:26 PM

uhm...............madam precious, saunu ko! :lol:
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: precious on December 02, 2004, 08:57:27 AM
Yawwa sannu,mlbash.And trust me I know wat I'm talking about.You Just dont believe us women in this forum have had some experience in such things in life :)
One day I'm going to tell u men someone's life story maybe then u guys will give the poor women a break and stop disturbing them on the issue of kishi,kishiya and relationships..I am joining Ummita as the counsellor on such issues.Just u wait till i finish my masters on it,which is very soon.
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: mlbash on December 02, 2004, 10:29:48 AM
Quote from: "precious"Yawwa sannu,mlbash.And trust me I know wat I'm talking about.You Just dont believe us women in this forum have had some experience in such things in life :)
One day I'm going to tell u men someone's life story maybe then u guys will give the poor women a break and stop disturbing them on the issue of kishi,kishiya and relationships..I am joining Ummita as the counsellor on such issues.Just u wait till i finish my masters on it,which is very soon.


oh! that's very nice, but follow all my posts on related topic, you'll see that i'm more tilted towards you than my fellow ones. this is because there are many unfortunate occurances that are really disheartening. may Allah guideus right .
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: Ihsan on December 03, 2004, 06:36:24 PM
Quote from: "precious"women r naturally jealous so if u treat them equally u have less problems.if i am sure my hubby would be fair btw us then i would not let all hell loose but really how many men are?my fear,as is all women's,is would he really love me,would he change or still treat me special,would he want to spend time with me when he marries another?would i have that attention that was given me when i was alone etc,etc,etc.so if theres an even slight possibility he will change then its KISHI and RIGIMA and TASHIN HANKALI.u get me?
so am i fighting for my right or what?
men do u know get it?

I feel yah, sista! Exactly my thoughts too! Ni kafin ma aje gayin wata matar! Yanzu baku yi aure ba yana ta wani ji da ke and all. I always think to myself, will he go on being like this? or will he change? How is he going to treat me?wasu mazan will be all goody goody outside and da anyi aure kuma zance ya baci! to me aka yi kenan?(same for matan ma). But mata sune abun tausayi! Idan fa kika yi auren nan fa babu zancen wai zan sake wani mijin! in dai ba u want to get a divorce ba. And if that is the case kafin ki ce me ana kirga auren ki nawa!

Maza on the other side have a choice of having more than one wife at a time. Idan ta gida bata yi ba sai su kawo wata! mace fa? either ta fita ta aure wani (a ce ta fiya aure) or ta zauna ta sha bakin ciki!

To wannan kenan. An kallalame ki an aure ki sannan a zo a sake maki fuska kuma. Kina zama da dadi ba dadi sannan kuma ya ce zai kara wata matar. Amarya tazo wulakanci ya karo! Dan kuwa har ita za'a hadu ana yi maki!

To wannan fa bazan dauka ba! Na tsani jin kalmar saki a rayuwata! Dan haka duk wulakacin da zaka man (wanda bai zarce hanakali ba), ba zan taba zancen wai ka sake ni ba! I will tolerate your iskanci and all BUT fa wai amarya ta zo ku hadu kuna man! Wannan kuma kunyi karya.

I don't blame some women for being "choosy"; they have their reasons for being so.

My addu'a as always...Allah Ya hada ka/ki da mai albarka. Wanda sai dai mutuwa ta raba ku...Allah Ya albarkan ci auren. Ya sa ayi zaman lafiya.

We are not looking for perfect husbands;there is no such thing as a perect person. Everything has its ups and downs...so does marriage.
Title: HATTARA MATAN HAUSAWA!
Post by: mlbash on December 04, 2004, 03:03:55 PM
Quote from: "Ihsan"
Quote from: "precious"women r naturally jealous so if u treat them equally u have less problems.if i am sure my hubby would be fair btw us then i would not let all hell loose but really how many men are?my fear,as is all women's,is would he really love me,would he change or still treat me special,would he want to spend time with me when he marries another?would i have that attention that was given me when i was alone etc,etc,etc.so if theres an even slight possibility he will change then its KISHI and RIGIMA and TASHIN HANKALI.u get me?
so am i fighting for my right or what?
men do u know get it?

I feel yah, sista! Exactly my thoughts too! Ni kafin ma aje gayin wata matar! Yanzu baku yi aure ba yana ta wani ji da ke and all. I always think to myself, will he go on being like this? or will he change? How is he going to treat me?wasu mazan will be all goody goody outside and da anyi aure kuma zance ya baci! to me aka yi kenan?(same for matan ma). But mata sune abun tausayi! Idan fa kika yi auren nan fa babu zancen wai zan sake wani mijin! in dai ba u want to get a divorce ba. And if that is the case kafin ki ce me ana kirga auren ki nawa!

Maza on the other side have a choice of having more than one wife at a time. Idan ta gida bata yi ba sai su kawo wata! mace fa? either ta fita ta aure wani (a ce ta fiya aure) or ta zauna ta sha bakin ciki!

To wannan kenan. An kallalame ki an aure ki sannan a zo a sake maki fuska kuma. Kina zama da dadi ba dadi sannan kuma ya ce zai kara wata matar. Amarya tazo wulakanci ya karo! Dan kuwa har ita za'a hadu ana yi maki!

To wannan fa bazan dauka ba! Na tsani jin kalmar saki a rayuwata! Dan haka duk wulakacin da zaka man (wanda bai zarce hanakali ba), ba zan taba zancen wai ka sake ni ba! I will tolerate your iskanci and all BUT fa wai amarya ta zo ku hadu kuna man! Wannan kuma kunyi karya.

I don't blame some women for being "choosy"; they have their reasons for being so.

My addu'a as always...Allah Ya hada ka/ki da mai albarka. Wanda sai dai mutuwa ta raba ku...Allah Ya albarkan ci auren. Ya sa ayi zaman lafiya.

We are not looking for perfect husbands;there is no such thing as a perect person. Everything has its ups and downs...so does marriage.


that was a good one IHSAN, but as you've said 'idan ta gida ba tayi ba' yes that's very right, men have the right for addition up to three times, not only idan ta farko ba tayi ba, a'a ,even when under certain circumstances, she appears to be ungrateful, ko kuwa tana bata masa rai, ko batajin maganarsa, may be due to some reasons and etc
but the basic point is that ISLAM permit polygamy, and the men are the ones permitted to marry up to 4 wives, under one condition; adalci. therefore i think the background of all these problem of kishiya has to do with rashin tsoron ALLAH from both parties.

ALLAH ya shiryemu!