KanoOnline.com Forum

General => General Board => Topic started by: Sas on November 20, 2004, 07:48:41 AM

Title: Da Kerry da Bush???
Post by: Sas on November 20, 2004, 07:48:41 AM
Salamu Alaikum,

Me kuke tunani game da nasara da Bush ya samu a wannan zabe da akai a amurka? Kuna ganin cewa da ace Kerry yaci zaben da hakan yafi wa musulmai a duniya baki daya alheri?

To kuyi tunani da kwalkwalwar basira. Me yiwuwa fa Gwara da Bush yaci kuma ina ganin hakan shine yafi mana alheria a matsayin musulmai.

Bissalam