KanoOnline.com Forum

General => Islam => Topic started by: Gee on February 09, 2005, 10:18:07 PM

Title: Malaman Kano da Arewa
Post by: Gee on February 09, 2005, 10:18:07 PM
Ya kamata malaman kano da na arewa su rage sonkai wajan addini.Ko mai girman mai kudi ko mai mulki,idan yayi abinda ya saba wa addini,ya ka mata a nuna masa dai dai.Ya ka mata a fara yin huduba ta Juma'a da yaren da mutane zasu fahimta.
Title: Malaman Kano da Arewa
Post by: SAAHIB 92 on February 22, 2005, 10:32:59 AM
assalamu alaikum

allah yasa masu kunne sun ji..........
Title: Malaman Kano da Arewa
Post by: mlbash on September 24, 2005, 07:06:32 PM
 ASSALAM, MR GEE, AY BA MALLAMAI KAWAI DUKKAN AL'UMA YANZU IDANUNSU SUN RUFE, KUDI KAWAI! WANNAN HAKKIN MU NE GABA DAYA MU RIKE GASKIYA, MU RAGE KWADAYI DA SON ABIN DUNIYA.
ALLAH YAYI MANA JAGORA, AMIN.