Dan Allah wata ta gayamin wadda ake
COS LOW .
Ko acikin Mazazen forum in wani ya iya.
Al raísul Kanoonline, hala ka ci cos low ne a wajen mutuniyar kaga lallai ya kamata ka san yadda ake.
Anyways there's a post on coleslaw somewhere in this board,be patient and search.
Good luck.
P.S yanmatan forum din nan sai dai ayi shaáni kawai....bar su da indomie kawai.