KanoOnline.com Forum

States... => Kaduna-Katsina States Forum => Topic started by: bamalli on March 21, 2009, 06:22:35 PM

Title: water in Zaria
Post by: bamalli on March 21, 2009, 06:22:35 PM
wai shin Gov. Namadi yaya batun ruwa ne a Zaria?.Akwai kuwa wani shiri na musamman don samar da ruwan?.Mun fa doshi kusan shekaru ashirin ke nan..Allah yasa mu dace.