KanoOnline.com Forum

General => Islam => Topic started by: Bashir Ahmad on September 13, 2010, 08:11:04 AM

Title: Barka Da Sallah
Post by: Bashir Ahmad on September 13, 2010, 08:11:04 AM
Gaisuwar barka da sallah ga dukkan al ummar Musulmi dake fadin duniya baki daya. Allah ya maimaita mana.
Title: Re: Barka Da Sallah
Post by: gogannaka on September 13, 2010, 10:46:52 AM
Amin.
Barka da sallah.
Title: Re: Barka Da Sallah
Post by: Muhsin on August 09, 2013, 05:37:45 PM
Salaam,

Barka da Sallah. Allah ya maimaita mana cikin koshin lafiya da kwanciyar hankali, amin.