KanoOnline Online Forum
Forum Stuff => Welcome to the Online Forum => Topic started by: Gwanki on December 08, 2017, 09:46:56 AM
-
Wai shin a tafiyar gwamnatin shugaba muhammadu Buhari ko zaka iya fadin wani gagarumin aiki na gwamnatin taraiya wanda al'umar jihar kano suka amfana?