Show Posts

This section allows you to view all posts made by this member. Note that you can only see posts made in areas you currently have access to.


Messages - sisterr

Pages: [1]
1
chit-chat / Re: Forum Avatars
« on: April 14, 2007, 09:10:25 AM »
Mallama Husnaa, Nawa dai very striaght forward ne. Dan Allah me nene ma'anar nawa

2
chit-chat / Re: LATEST, HOTTEST GOSSIP ABOUT K-MEMBERS!!
« on: April 14, 2007, 09:08:33 AM »
Cabdi jam!Amman dai marayun sunan nan da yawa.

lol precious kin fadi gaskiya.Marayu muna nan dayawa. Allah ya saka mana mu marayu. amin


So i guess men dont really care either way.Its just what they want and to hell with mace and her feelings.
Thank you o! My sister. They have no idea what it does to the woman psychologically.

Su dai kawai dan suna so shikenan. They don't know what it'll do to her self esteem.

Women dont think like men fa. Kawai da poor lady wud start thinking maybe she's not

good enough...All her efforts a banza... Then she'd be frustrated, then depressed...she'd

tell him she doesnt feel good about da whole issue...he'd say kawai ita tana kishi ne

shiyasa...then she'd start acting differently... Then he'd say dama ba ta da tarbiyya ...

then fight! fight!! fight!!! in da end his mouth wud run like water, those dreaded words x 3;...

.... "na sake ki" "na sake ki" "na sake ki" ...

The end...dum, dum dum, another one bites da dust!Abun da ke bani mamaki da ke fati duk hakurin ki kuma ace ke anti-polygamy ce. Mun taba wannan argument din dake. Look at it daga point of view na mazan mana.mu mata sai dai hakuri. Kinsan wani abu, bana tsoron kishiya, ta zo tayi ta balain ta. Ta gaji ta daina. tunda dai ina son mijina zan iya tolerating. kuma Allah ya ce su auri har 4 in har zai yi adalci. Maganar Bakangizo hakkun. Hafsa Allah ba da zama lafiya

3
chit-chat / Re: Wata Sabuwar Member
« on: April 14, 2007, 08:34:33 AM »
Assalamu alaikum ya yanuwana

kwana arbain. da fatan  na same ku cikin cikakken lafiya. na manta password ne shiyasa ku ka ga kwana biyu ban leko na mika muku gaisuwa ba. Naga wasu alamomi cewa ba kwa son kayan da nake sayarwa. Tun da dai ban ga lumbar kati ba. saboda haka, zan yi gaba da talla ta. idan ana neman kayan za a same ni a wajen kofar mazugal ko sabongari in da nake business ni da yaruwata fateez. muna sayarda man ja, filantain, garin rogo, kifi, bushmeat da dai duk wasu kayan dadi da ba a cika samu a nan arewacin najeriya ba. LOL wasa nake. Na je garin mu biki. Wani yayan mu ne yayi aure Amma su fateez ko a leko. Duk dai mun yi zuciya kinsan billage ba dadi in har ba kya nan. Alhamdulillahi an yi biki an gama lahiya sai dai mu ce Allah ya ba Amarya da ango zama lafiya. Nene kamar na san ki? Ina gaishe ku Su Mallama Husnaa da Ale Dan-Barno da goga da bakan gizo da alkanawi.

Pages: [1]

Powered by EzPortal