Show Posts

This section allows you to view all posts made by this member. Note that you can only see posts made in areas you currently have access to.


Messages - Masoyi

Pages: [1] 2 3 ... 6
1
Sports / Bye-Bye Manchester United
« on: August 02, 2004, 04:28:12 PM »
Hey fellaz how r u all doing? i can see my people here. :D

2
chit-chat / Missed K-Online very much
« on: August 02, 2004, 04:22:26 PM »
Hello fellas, i hope everyone is doing fine. i just wanted to let you know how i missed all of you. its just that i cant come online these days because of some things that are just on the way someone needs to take care of. anyway, thought i should holla @ my friends... tsumburbura, saraki, hausanicious, zezezee, dan-banza, sanusidantata, gimbiya and all the rest of the onliners.

3
chit-chat / Re: Average time
« on: December 18, 2003, 01:14:09 AM »
Ban sani ba ko Ki/ka na jin hausa ?

Domin da hausa zanyi bayani!

Hakika kam wannan allo da Ki/ka ziyarta, duk cikin kasashen arewa ba inda mu hausawa muke hira ta nishadi kamar nan.

Dole ne duk mai kishin al'adar hausa, ya shigo nan ya fadi abin da ransa yake so, sannan yayi hira da wasu ma da bai sansu ba!
Da fatan zaki/kayi regista da mu don musan irin abubuwan dake tare da ke/kai wanda ake bidar a tattauna a cikin wannan wuri!

4
chit-chat / Re: K-ONLINE TOP TEN MEMBERS
« on: December 16, 2003, 03:37:58 AM »
to kofa,  me kuka saka mana a cikin wannan gasa ?

5
chit-chat / Re: Ina gwaraza kuke ????
« on: January 02, 2004, 10:18:44 PM »
ummita nice one  ;)

6
chit-chat / Re: Ina gwaraza kuke ????
« on: December 19, 2003, 12:39:56 AM »
Daya kenan !

Kuna ina ne ? Kada Jirgin mu ya cika ba mu hada gwaraza sosai a ciki ba kuma!

Amma fa gaskiya Kin birgeni sosai wallahi ! ban taba ganin jaruma mai kishi kamar ni ba sai ke!

Gaisuwa a gare ki  :-*

7
chit-chat / Ina gwaraza kuke ????
« on: December 18, 2003, 01:05:31 AM »
Ko nace gwarazai  ;D

Gaskiya cin mutuncin da akayi mana ya isa!

Mutumin nan kun shiga kasarsa kun kore shi, ya gudu dai amma kuma sai da suka kama shi suka cimasa mutunci!

Gaskiya ya kamata duk wani gwarzo mai kishi ya fito
Domin mu tafi kasar bagadaza mu kwato babban Gwarzo!

8
chit-chat / Re: Gaisuwa ga duk makaranta wannan allo
« on: January 05, 2004, 05:25:11 PM »
LOL

Ya kamata dai  :D

i thank u guyz for the warm welcome!

9
chit-chat / Re: Gaisuwa ga duk makaranta wannan allo
« on: December 18, 2003, 12:58:50 AM »
Amma na ji dadin wannan karba ta da akayi cikin wannan guri,


Da fatan duk dai kuna shirin mu fita kwato babban gwarzon mu da aka kama a kasar bagadaza! :'(

Sannan mu wece mu karbo babban masallaci mai tsarki! ;) :D ???

Don ni ba abin da nafi so a rayuwata inga mun karba kamar wannan masallaci

10
chit-chat / Gaisuwa ga duk makaranta wannan allo
« on: December 12, 2003, 01:08:21 AM »
Sallama da aminci a tare da kowa !

11
chit-chat / Ovation Magazine (Haraam!!!!)
« on: January 05, 2004, 05:54:25 PM »
This topic has been moved to [link=http://www.kanoonline.com/cgi-bin/YaBB/YaBB.pl?board=general;action=display;num=1073586541;start=0]General Board[/link] by admin.

12
chit-chat / Re: Barka!
« on: January 07, 2004, 07:32:49 PM »
LOL  ;D LOL  ;D LOL  ;D

Look's like an Aljana in this forum loves Danbanza.

Danbanza, Tsumburbura loves u i think!

ask her out for a dinner or something  ;D

LOL  ;D LOL ;D LOL  ;D

13
chit-chat / Re: Barka!
« on: January 05, 2004, 05:17:50 PM »
Amma fa gaskiya sunannan naka yana bani dariya sosai!

  DANBANZA RELOADED

Pls, which software u use to make the Matrix picture?

Ya hadu sosai!

14
chit-chat / Re: Barka!
« on: December 25, 2003, 01:38:40 AM »
Hope u come in peace!  :-/

Don, Sunanka sounds scary ! Kamar wani ....

15
chit-chat / Re: VIEWS OF KANAWA BY SOKOTO PEOPLE - CORRECT?
« on: January 06, 2004, 01:34:31 AM »
Nice one saraki!

Pages: [1] 2 3 ... 6

Powered by EzPortal