Show Posts

This section allows you to view all posts made by this member. Note that you can only see posts made in areas you currently have access to.


Messages - thegood

Pages: 1 2 [3]
31
Cooking Forum / my 1st cooking in life
« on: October 23, 2004, 05:48:08 PM »
haba, kai kuwa, bari in baka nawa labarin, lokacin ina NYSC wai ni zan yi teba(wato, tuwon garin kwaki), rashin sani yafi dare duhu, sai kawai na jika garin da ruwan sanyi, na barshi ya tsane. can kuma na dora ruwa ya tafasa sai kawai na kwara akan jikaken garin nan....................komai ya faru mu hadu a gaba. sai anjima.

32
chit-chat / brain storming
« on: October 23, 2004, 01:14:08 PM »
to bari in gwada in gani, ga amsa

1.ingrident....................sinadari
2.bicycle........................laulawa
3.kerosine.....................man gelo
4.bread........................mommoki
5.corridor......................turba
6.mobile phone.............. wayar tafida gidanka
7.  internet.....................yanar gizgizo


ina fata na kokarta.............lol

33
Science and Technology / Electronics Projects
« on: August 12, 2004, 02:24:18 PM »
Quote from: "gogannaka"
Shiekh this is a gigantic project we've got....

I think all she needs is a husband/slave  :lol:
:roll:
Ai moddibo na yarda da zancen ka, amma fa ai inda aka samu wata uku ina ga sai an fasa kofa zata iya fita da daki...................lol. ko ba haka bane?

34
Jigawa State Forum / Re: BIRNIN KUDU OLD BOYS (BIKOBA)
« on: August 01, 2004, 04:25:03 PM »
i think we need to do some thing about this or w't do u say? 'yan uwa?
Quote from: "Anonymous"
??? Ina ganin ya kamata ayi wani abu a dangane da irin halin da tsohowar makaranta kamar GOV. COLLEGE BIRNIN-KUDU ta shiga. Abin kaico ne a ce wai makarantar da take mayan tsofaffin dalibai dayawan gaske, amma sai katarar ko kujerar zama ma babu a ajijuwan makarantar :'(. Don Allah 'yan uwa a taimakawa wannan makaranta domin na baya. :'(  :'(  :'(
:(

35
chit-chat / kano babes na wa
« on: April 22, 2004, 09:10:29 PM »
salaam, ai wannan kadan da aikin 'yan matan kano............they have catogarised men as:
1. ready made :shock:
2. the struggling 8)
3. no hope :(
so if one is not in catogary 1..........better forget having a Kano babe...

36
chit-chat / The problems with GUYS
« on: April 18, 2004, 09:19:41 AM »
Don't mind her she is a copy typist. :D [/quote]

37
Education / engineer trainee
« on: April 18, 2004, 08:56:44 AM »
Moddibo ka kyauta. Inda ace muna fadakar da mutanen mu akan irin wadanan gurabe, da mun warke. :D

38
chit-chat / Re: WHO IS WHO IN K-ONLINE
« on: March 22, 2004, 11:49:22 AM »
assalaamu-alaikum,

Thegood is here..................anyone wants to have  goodies?
All 'r welkome................sai kun zo.

39
chit-chat / Re: tHis oR tHaT?
« on: March 22, 2004, 11:57:00 AM »
Wai ake tsallake ne?.............

Fulani

mug or cup

40
Islam / Re: Faking Qur'an on da net & ........
« on: March 19, 2004, 09:31:51 PM »
Assalamu-Alaikum,

I think instead of just talking, why can't we start thinking on how to hack these sites?

41
Islam / Re: SMOKING IN ISLAM
« on: March 27, 2004, 09:33:43 PM »
salaam,
Dante, wanga batu naka gaskiya ne, domin kuwa duk abin zai cutar da mutum ya zama haramun a musulumci.......amma acigaba bincike. Allah yasa mugane.

42
General Board / Re: Ok, Now, Kanoonliners What Do You Expect From
« on: March 21, 2004, 02:23:53 PM »
assalamu-alikum,

I read through the post made by Wazz, from w't i see, u guyz forgot to mention the ultimate reaquest for wazz and all kanoonliners. W't i expect from us all is always to be HONEST.   ;D

Pages: 1 2 [3]

Powered by EzPortal