To myself madallah da gudummawar goro.Zan rubuta a littafin masu kawo gudummawa.
Mufi na san mutan gida za su sha girki,hadda irin wainar da kika koya wa Ummita ko?
Eid mubarak.
Da Alama dai har yanzu akwai burbushin kwadayin kwalam da makwalashen azumi tare da GGNK

Mufi, MYSELF, GGNK, DB, Muhsin, Nuruddeen, TKTK, Jibo, IBB, Ameera, BKG, Fateez, Rais, Bamalli, Sheriff05, Precious, Ummita, Dave, (who else?)
Barka da Sallah to yous all!! Allah Ya Maimaita mana. Allah Ya Sa muga ta badin badada ameen. Allah Ya Gafarta wa wa'yanda basu ga azumin bana ba sabo da sun rigamu gidan gaskiya (Hindu Rufai Waziri, Sheikh Ibrahim Abubakar Ramadhan na Tudun Nufawa, and duk musulman da suka mutu within this yr and in all previous yrs). Let each of us take this moment mu karan ta musu Kulhuwallahu Ahad kafa bakwai, Allah Ya Garfarta musu Ameen.