Author Topic: Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa  (Read 50713 times)

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

Offline JiboNura

 • Jr. Member
 • **
 • Join Date: Jul 2003
 • Posts: 39
  • View Profile
Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa
« on: January 22, 2004, 09:15:04 PM »
SANNUNKU DA ZUWA FILIN WASA KWAKWALWA!
Barkanku da zuwa yanar gizo gizo. Sai kowa ya bararraje ya hau yayi shanya. Dama aka muke ko ba haka ba onliners?

Filin zai yi tambayoyi akan littattafai kamar haka:
*Magana Jari ce
*Iliya dan mai karfi
*Ruwan Bagaja
*Sauna
Da sauransu.
Saboda haka wannan satin Za muyi tambayoyi ?ne akan ?Magana Jari ce kawai. Saura kuma sai mako na gaba idan Allah ya kai mu.

Tambaya ta farko: Gogannnaka ko kuma ince Gwani na gwanaye. A labarin Mai Arziki ko a Kwara ya sai da Ruwa, akwai wani Yaro ?wanda Inna ta Nakasar da shi ta mai da shi mai kusumbi. Ya ya sunan wannan yaro? Idan ba zaka iya ba sai ka bada Gari Waziri ya fada maka.

Tambaya ta biyu: Gareka Hausanicious, ko kuma dan Hausa. Bala da Nwanko sun tafi wani Gari domin a raba masu gardama. Bamu sunan wannan Garin?

Tambaya ta uku: Mudacris, A cikin Labarin Rai na kama kaga Gayya. Akwai wani Tsuntsu da ya addabi Jama'a. Ya ya sunan wannan Tsuntsun?

Tambaya ta hudu:Ummita, bamu sunan Yaro mai dan tsuntsun nan da ake kira Kanari. Bari ma na danyi maki matashiya. Shi ne wanda Sarkin Garinsu ya aika a kira shi domin yana matukar son waannan Tsuntsu.

Tambaya ta Biyar: Gimbiya, karasa mana taken wannan: Labarin Sarkin Zairana da Sarkin ........

Tambaya ta shida: Gareki Tsumburbura. Cikin shi wannan Labari dai na sarkin Zairana, Sarkin Boka ya fada masa maganin da zaiyi amfani da shi domin ya rage kiba. Menene wannan Magani da aka fada masa. Wannan tambaya nasan zata bai wa Gimbiya damar amsa ta ta tambayar cikin Ruwan sanyi. Idan kuma duk baza ku iya ba to Hafsatu ko kuma dai (1/2sy) mun baki Gari.

Tambaya ta bakwai: Dan Banza! In har ka cika Dan Banzan sai ka bamu mu sha. A Labarin Abokinka WoWo dan Mallam,lokacin da Babansa zai mutu ya barwa Amininsa wasici da kuma amanar Dukiyar sa cewar ya ajiye idan dansa Wowo yayi Hankali sai ya bashi. Ya ya sunan wannan Amini na Uban WoWo?

To Jama'a nan Zamu dakata sai mako na gaba. Sai dai kafin mu tafi, Fulanicious sai ki shirya idan Allah ya kaimu mako mai zuwa Zaki bamu Labarin Dan uwanki Sauna dan Fulani kafin kizo ki bamu Labarin yadda su kayi da Barayin Banki.
Saboda haka ko mai zaku fada sai ku fadi, ni babu ruwana ko oho.Domin Waziri Aku ya ce ba ruwan Arziki da mugun Gashi wanda Allah ya ba Hakuri yafi a Zage shi. Ka da dai ku gaji da ni. Ina son na yi wa Tsohuwar mamba ta wannan kungiya sannu da dawowa domin kwana biyu bama jin duriyarta. Amma naga ta dawo. Barka da zuwa "Twinkle".

Offline Gimbiya

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Nov 2002
 • Posts: 188
  • View Profile
  • http://www.faawin.org
Re: Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa
« Reply #1 on: January 23, 2004, 05:41:55 AM »
Quote

Tambaya ta Biyar: Gimbiya, karasa mana taken wannan: Labarin Sarkin Zairana da Sarkin ........

 Sarkin Bokaye Gara

Quote
Tambaya ta shida: Gareki Tsumburbura. Cikin shi wannan Labari dai na sarkin Zairana, Sarkin Boka ya fada masa maganin da zaiyi amfani da shi domin ya rage kiba. Menene wannan Magani da aka fada masa. Wannan tambaya nasan zata bai wa Gimbiya damar amsa ta ta tambayar cikin Ruwan sanyi. Idan kuma duk baza ku iya ba to Hafsatu ko kuma dai (1/2sy) mun baki Gari.


Sarkin Boka ya cewa sarki he only have 40 days to live. and sarki worried and because of that he lost the weight.

so what is my prize, domin kuwa na sosa my brain. [/b]
color=pink] Knoledge Saves Lives--- FAAWIN[/color]

Offline zezezee

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Oct 2003
 • Location: Kano
 • Posts: 372
  • View Profile
Re: Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa
« Reply #2 on: January 23, 2004, 10:00:22 AM »
wato an fara wariyar launin fata a gidan nan ko?????  >:( to babu komai.
mallam jibo mu ko babu da kwakwalwa ne?
 just realised that nothing is what it seems.

Offline gogannaka

 • Global Moderator
 • Super Member
 • *****
 • Join Date: May 2003
 • Location: Kano
 • Posts: 3693
 • Gender: Male
  • View Profile
Re: Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa
« Reply #3 on: January 25, 2004, 02:13:12 AM »
Zezezee babu komai na baka nawa tambayoyin.answer them...na bada gari
Surely after suffering comes enjoyment

Offline Masoyi

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Dec 2003
 • Location: Fagge- kano,Unguwar-sarki K-D.
 • Posts: 87
  • View Profile
  • www.masoyi.org
Re: Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa
« Reply #4 on: January 25, 2004, 06:08:19 PM »
Haba jibo, mu kenan kuma an manta da mu ne a cikin

wannan fili na wasa kwakwalwa! cikakkyan bahaushe

kamar ni, amma ace an manta dani a cikin wannan

fili na muhawara  :(
oyayya ruwan zuma, in kasha......

Offline Ihsan

 • Super Member
 • *****
 • Join Date: Sep 2002
 • Posts: 662
  • View Profile
Re: Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa
« Reply #5 on: January 25, 2004, 06:22:47 PM »
Quote
wato an fara wariyar launin fata a gidan nan ko????? ?>:( to babu komai.
mallam jibo mu ko babu da kwakwalwa ne?
kai ma dai ka fada zezezee! wannan irin abu kiri kiri...ay ba komai...da kwai ranar kin dillanci! 8)
greetings from Ihsaneey

Offline JiboNura

 • Jr. Member
 • **
 • Join Date: Jul 2003
 • Posts: 39
  • View Profile
Re: Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa
« Reply #6 on: January 29, 2004, 10:29:44 PM »
Na dai gane cewar tambayoyin nan "are very tough" shi yasa kowa yake complaining. Amma duk wanda zai iya amsawa an bashi gari.

Offline Gimbiya

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Nov 2002
 • Posts: 188
  • View Profile
  • http://www.faawin.org
Re: Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa
« Reply #7 on: January 30, 2004, 12:22:14 AM »
I have a feeling that Jibo doesn't know the answers either. 'cos I know I have answered right.
color=pink] Knoledge Saves Lives--- FAAWIN[/color]

Offline ummita

 • Super Member
 • *****
 • Join Date: Oct 2002
 • Location: Straight from Ruff Endz
 • Posts: 1343
  • View Profile
Re: Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa
« Reply #8 on: January 30, 2004, 04:23:37 AM »
Quote

Tambaya ta hudu:Ummita, bamu sunan Yaro mai dan tsuntsun nan da ake kira Kanari. Bari ma na danyi maki matashiya. Shi ne wanda Sarkin Garinsu ya aika a kira shi domin yana matukar son waannan Tsuntsu.


Emmm JiboNoor,......ahem ahem!!! Its in mah head & mouff...I juss cnt get mah fingaz 2 type up d words....emmm aheeeeeemmmmm its err errrrr......am cumin need 2 use d bathroom. I'll b ryt bck within a tick of d clock
Despite ur slammin, am still jammin!!!

Offline ummita

 • Super Member
 • *****
 • Join Date: Oct 2002
 • Location: Straight from Ruff Endz
 • Posts: 1343
  • View Profile
Re: Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa
« Reply #9 on: January 30, 2004, 04:26:46 AM »
Quote
I have a feeling that Jibo doesn't know the answers either. 'cos I know I have answered right.

LIKE U KNOWWWWW!!! TRUE........xcuse meh again, na tuna ansaz fa but need 2 use d bathroom again
Despite ur slammin, am still jammin!!!

Offline zezezee

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Oct 2003
 • Location: Kano
 • Posts: 372
  • View Profile
Re: Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa
« Reply #10 on: January 30, 2004, 01:38:54 PM »
Quote
Zezezee babu komai na baka nawa tambayoyin.answer them...na bada gari

hmmmmmmka barsu kawai mallam.......mu de baza musa baki ba!

i wish i knw the answers.. ;D
 just realised that nothing is what it seems.

Offline *~MuDa~*

 • Moderator
 • Super Member
 • *****
 • Join Date: Jul 2003
 • Location: The Noble City Of Kano
 • Posts: 1650
 • Gender: Male
 • "With Great Strenght, Comes Great Responsibility"
  • View Profile
  • Free articles directory
Re: Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa
« Reply #11 on: January 30, 2004, 06:22:40 PM »
Quote


Tambaya ta uku: Mudacris, A cikin Labarin Rai na kama kaga Gayya. Akwai wani Tsuntsu da ya addabi Jama'a. Ya ya sunan wannan Tsuntsun?
i habe 2 consult my oracle pirst....!
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc

Offline JiboNura

 • Jr. Member
 • **
 • Join Date: Jul 2003
 • Posts: 39
  • View Profile
Re: Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa
« Reply #12 on: January 30, 2004, 10:14:26 PM »
Quote
I have a feeling that Jibo doesn't know the answers either. 'cos I know I have answered right.

Oh God! How dare me to wrong my precious G? Its alright, your explanation -noted. Pls u should't mind. Ai ba sai an fada ba cewar duk cikin gidan nan babu hausawan kirki. Idan ba haka ba ai sai a amsa mana ko ba haka ba?

Offline JiboNura

 • Jr. Member
 • **
 • Join Date: Jul 2003
 • Posts: 39
  • View Profile
Re: Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa
« Reply #13 on: January 30, 2004, 10:23:04 PM »
Quote

 Sarkin Bokaye Gara


Sarkin Boka ya cewa sarki he only have 40 days to live. and sarki worried and because of that he lost the weight.

so what is my prize, domin kuwa na sosa my brain. [/b]

?:) :) Uhhmm! :DTo shike nan karki damu domin naki "price is a special one". Abin da za'a yi shi ne a matsayi na na mai lura da wannan filin mahawara, Ina ganin price dinki shi ne in sauka daga wannan kujera in bar maki kici gaba da lura da ita. Wato" Your price is just to man the situation for now" Har sai in mun dawo sati mai zuwa. Sannan idan mun dawo babu wanda ya iya amsawa to sai ki bani izinin amsawa. Wato a bani Gari. Saboda naga alama cewar Hausawa irin su Ummita da Zee-zee da Gogannaka sun karaya. ?:D 8)

Offline JiboNura

 • Jr. Member
 • **
 • Join Date: Jul 2003
 • Posts: 39
  • View Profile
Re: Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa
« Reply #14 on: January 30, 2004, 10:35:35 PM »
Quote
Haba jibo, mu kenan kuma an manta da mu ne a cikin

wannan fili na wasa kwakwalwa! cikakkyan bahaushe

kamar ni, amma ace an manta dani a cikin wannan

fili na muhawara ?:(

>:(Wow! :'(Masoyi, kayi hakuri. Amma zaka iya duba duk tambayar da kaga tayi maka ka amsa. Kuma babu wayo a ciki.

 


Powered by EzPortal