News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

LATEST, HOTTEST GOSSIP ABOUT K-MEMBERS!!

Started by ummita, March 05, 2003, 02:14:17 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 6 Guests are viewing this topic.

alkanawi

Quote from: HUSNAA on March 13, 2007, 05:05:34 PM
Amma just follow the sharudda that is all. If u want to marry more than 1, marry them both at once.

Hajia thanks for the advice,infact i go try for "hat trick"  8)

Quote from: HUSNAA on March 13, 2007, 05:05:34 PM
Bayan haka, kuma if a man marries for the first time, let him give himself a gap of five yrs before an addition is made ko ba haka ba?

As for my friend, i can authoritatively vouch that not only has he passed the "5 years probation period" with flying colors,he also add some years "gyara" on that.So i think he is eminently qualified to add. ;D
"corgito ergo sum"

gogannaka

Surprising how Alkanawi is seeking for a hattrick.
With all the economic and financial analysis and implications,i doubt if you are the right candidate for Polygamy  ;)
Surely after suffering comes enjoyment

bakangizo

Quote from: gogannaka on March 20, 2007, 03:44:51 PM
Surprising how Alkanawi is seeking for a hattrick.
With all the economic and financial analysis and implications,i doubt if you are the right candidate for Polygamy  ;)
Allah ke ciyarwa, ko kuwa? Sometimes i find it funny how selfish women are when it comes to the issue of "kishiya". If a woman's sister is about to marry aa married man, they rally round her, fighting the man's wife and her family. A lokacin ne zaka ji su suna fadar "me ya sa baza ta aure shi ba? Ita ba mace bace? Ai shi mijin mata hudu?  Wato ta mallake shi, bata so wata ta zo taci arziki! To bata isa ba, sai an shigo gidan" ;D  Amma in 'yar su ko 'yar uwarsu za'a yiwa kishiya, sai kaji " Ai maza basu da mutunci. Sai da ta gama wahala dashi, sannan zai yo mata kishiya. Ita kuma marar kunya, mai kwacen miji, ta nace sai ta zo, to ta shigo mu gani. Ai ga gidan nan!." They are ready and happy when their sister(s) is/are getting married to a married man/men. Wannan ba rashin mutunci take yiwa 'yar uwarta mace ba. Amma su kada wata ta auri mijin su ko mazan 'yan-uwansu.

Mtzs. Very selfish. :(

HUSNAA

Ghafurallahi lana wa lakum

bakangizo


Dan-Borno

BK-G, thanks for reminding us this very important
point, i never thought of it, wallahi haka ne kuwa.
Ka tona musu asire and they want to change your
name to Tanko  ;D  ;D  ;D
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

*~MuDa~*

So....i c! People...na who wan marry abeg? Fill me in? Amma ba a raba kain ba dai ko? Coz i gotta attend O..(all those chicken legs one can not afford to miss 'em) HUsnaa fill me in oh!
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc

HUSNAA

#502
Lol no one's getting married!!  ;D Its that old argument that u were a part of once upon a time that took a different twist.
Oh I forgot! Hafsy is getting married, or is already.... check it out in one of the other threads
Ghafurallahi lana wa lakum

sisterr

Quote from: precious on February 28, 2007, 02:40:13 PM
Cabdi jam!Amman dai marayun sunan nan da yawa.

lol precious kin fadi gaskiya.Marayu muna nan dayawa. Allah ya saka mana mu marayu. amin

Quote from: Fateez on March 13, 2007, 02:34:53 PM
Quote from: precious on March 12, 2007, 11:30:49 PM

So i guess men dont really care either way.Its just what they want and to hell with mace and her feelings.




Thank you o! My sister. They have no idea what it does to the woman psychologically.

Su dai kawai dan suna so shikenan. They don't know what it'll do to her self esteem.

Women dont think like men fa. Kawai da poor lady wud start thinking maybe she's not

good enough...All her efforts a banza... Then she'd be frustrated, then depressed...she'd

tell him she doesnt feel good about da whole issue...he'd say kawai ita tana kishi ne

shiyasa...then she'd start acting differently... Then he'd say dama ba ta da tarbiyya ...

then fight! fight!! fight!!! in da end his mouth wud run like water, those dreaded words x 3;...

.... "na sake ki" "na sake ki" "na sake ki" ...

The end...dum, dum dum, another one bites da dust!



Abun da ke bani mamaki da ke fati duk hakurin ki kuma ace ke anti-polygamy ce. Mun taba wannan argument din dake. Look at it daga point of view na mazan mana.mu mata sai dai hakuri. Kinsan wani abu, bana tsoron kishiya, ta zo tayi ta balain ta. Ta gaji ta daina. tunda dai ina son mijina zan iya tolerating. kuma Allah ya ce su auri har 4 in har zai yi adalci. Maganar Bakangizo hakkun. Hafsa Allah ba da zama lafiya

HUSNAA

#504
Quote from: Bakan~Gizo on March 28, 2007, 11:40:46 AM
Ban gane "Tanko" ba! ;D Please explain pronto!

Kana tsakiyar mata kenan, kokuwa an haife ka bayan an hayayyafi yara mata.
Sanin halayen matan ne da naga ka lakanta yasa na ce ko kai Tanko ne, having observed the behavior from yr sibling sisters!! ;D

Quote from: sisterr on April 14, 2007, 09:08:33 AMAbun da ke bani mamaki da ke fati duk hakurin ki kuma ace ke anti-polygamy ce. Mun taba wannan argument din dake. Look at it daga point of view na mazan mana.mu mata sai dai hakuri. Kinsan wani abu, bana tsoron kishiya, ta zo tayi ta balain ta. Ta gaji ta daina. tunda dai ina son mijina zan iya tolerating. kuma Allah ya ce su auri har 4 in har zai yi adalci. Maganar Bakangizo hakkun. Hafsa Allah ba da zama lafiya
Lol sister, kishiya fa ba tada dadi. Maza kuma ba sa iya adalci. Dole akwai wace tafi kwanta musu a rai, kuma yawanci ba mai yin hakurin ne da su ba. Wacce take yi musu yanga a cikin matan nasu, itace su ka fi zumudin ta. Amma kuma bayan haka, komai me wucewa ne, kuma a karshe halin mace da dabi'o'in ta ne ke sa ko miji yayi fatali da ita ko kuma ya rusuna mata.
Akwai kuma wata hikima ma wacce Allah Yasa a auren mace fiye da daya. Ita kanta macen ta fi son zama da mijin bayan yayi mata kishiya, fiye da inda ita kadai ce. Wannan ma baiwa ce da ga Allah da ke dada dunkule aure dan kada ya sukurkuce. Amma sai dai anyi hakuri din dai, tun da instinct din mace a farko shine ta fice ta bar gidan bayan anyi mata kishiyar ko gabanin yimata. Sai kuma daga baya tai ta nadama.
Ghafurallahi lana wa lakum

Dan-Borno

Quote from: sisterr on April 14, 2007, 09:08:33 AM
tunda dai ina son mijina zan iya tolerating. kuma Allah ya ce su auri har 4 in har zai yi adalci. Maganar Bakangizo hakkun. Hafsa Allah ba da zama lafiya

Sank yu beri much madam Sisterr, da ace zamu samu
irinki kamar uku, ai shike nan.

In view of the above, you are now appointed
as Commissioner Pro-Polygamy in this forum.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

HUSNAA

Wai in as sosa wa mutum inda yake masa kaikayi, sai ya mimmike ya shara ri barci, har da munshari da miyan barci, jefi jefi kuma a rika sakar hutu  ;D  ;D  ;D
Ghafurallahi lana wa lakum

*~MuDa~*

Kai kai kai...wanna duka hakka...lol slow down mana Husnaa!
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc

Fateez

Quote from: sisterr on April 14, 2007, 09:08:33 AM

Abun da ke bani mamaki da ke fati duk hakurin ki kuma ace ke anti-polygamy ce. Mun taba wannan argument din dake. Look at it daga point of view na mazan mana.mu mata sai dai hakuri. Kinsan wani abu, bana tsoron kishiya, ta zo tayi ta balain ta. Ta gaji ta daina. tunda dai ina son mijina zan iya tolerating. kuma Allah ya ce su auri har 4 in har zai yi adalci. Maganar Bakangizo hakkun. Hafsa Allah ba da zama lafiya



Sister, i told you b4, it's not about being anti-polygamy. Who am I to go against

what Allah has made lawful? I am anti-injustice and pro women's rights. You of all

people should know why i dont recommend polygamy in this day and age. Look at

our Uncle Buzuzu's family. Saboda Allah is that a household u would want to be

brought up in? I have seen polygamy ruin people's lives and chances of happiness.

True there may be some benefits, but the disadvantages outweigh the advantages.

Times have changed, our grandparents or even parents might have been able to pull

it off successfully, but values are not the same now and people are not as good as

they used to be. Besides, I dont like the way some men abuse the right to marry more

than one woman. This may sound sad, but domestic violence (especially against women)

is still a really big issue in many communities in nigeria and many times its in polygamous

households. We might not see this in the urban areas but more in the rural communities.

Although we are in a "democratic" nation, there are areas where women are not respected,

treated like trash and turned into child popping machines and there's nothing they can do

about it. In this case, ploygamy is just one more way to render these women helpless.

"Whenever you find yourself on the side of the majority, it is time to pause and reflect."    ~ Mark Twain


Dan-Borno

Quote from: Fateez on April 24, 2007, 09:32:00 AM

I am anti-injustice and pro women's rights.


But it seems you only restricted yourself to issue of polygamy,]
women's right are countless, did you take your time to visit
Sabon Gari Layin Abedi?
Thousands of women needs your help.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak