KAI TODIJAN......YADDA AKE AZIMINNAN, DA NAGA HOTON POUNDED YAM DA EDIKAYENKO. SAI DA YAWUNA YA TASO.
KAI AMMAN IGBO DA YARBAWA A GASKIYA SUNFI MU IYA ABINCI.
NAMAN SU KALA KALA.
SU:
BUSH MEAT
SNAIL
SHAKI
KWAMO (GANDA)
DRIED FISH
KAI DA DAI SAURANSU, HAUSAWA KO DAGA KAZA SAI BEEF, KO YER DRIED FISH DINNAN DA KYAR AKE AMFANI DA ITA. NI YANZU NA YANKE SHAWARA. IGBO MADE ZAN AURO MA KAINA.