Wai wani mutum ne suna cikin tafiya da dare akan babur sai su ka sha kasa.
Da mutane suka taru suna son su dauke su daga kan hanya,sai daya daga pasinjan
cewa yayi 'don Allah ku kaini inuwa'
!
!
!
!
!
Shi kumawani irin masu takalr fadan nan ne a secondary school ya takalo fada.
Kan ka ankara si wandaaka tsokanan nanya wanka wa yaron mari ji kake 'TAAAASSSSS'
har sai da hular shi ta fadi.
Yaron yayi taga taga zai fadi amma ya sami balance.
Kafin ka ce meye wanannan an taru bai iya ramawa ba.
Da suka zo tafiya sai cewa yayi da abokanan shi ' kai ku haska min in dauki hula ta.