Sannu, kitkat you try well well.
I FIT TAKE GUN SHOOT KITKAT AT THIS MOMENT :evil:
To fahh!! Here comes the cavalry.
Dama na san su Hafsy sai an shiga sharo ba shanu. In the first place ina na gaya miki ba ni da mata?? Dan kawai ina baku shawarar arziki you tink say I be your mate? Has it ever dawned on you that I may be speaking from experience, ko an gaya miki duk wanda ya shigo kanoonline dan eigthy this or ninety that ne ?
To ki sani mata na biyu a gida tsala tsala kuma har yanzu ba wanda ya taba jin tsakaninsu, saboda da haka idan na muku maganar aure wallahi ko ku natsu ku dauki nasiha ko kuma ku fada cikin rudanin yau da Kullum.
Your whole post is built on conjecture and other peoples experiences. All this negative talk of kishiya is always built on the premise of "an yi mata, or an yi min ". Has it ever occured to you that maybe ke ce kishiyar? Theres always 2 sides to a coin and i'm sure if the shoe was on the other foot and you were moving in as wife no 2, some form of justification will readily come to mind to explain the situation. Allah ya ba ki me mata uku na ga inda za ki sa kanki :lol: :lol: :lol:
Is it our fault if were allowed to marry more than one, ya ku ke so muyi da ranmu ne yanmatan zamani, shi ke nan kun shafe ayar aure dan zamani ya zo kanku?
See me see wahala, the moment this topic comes up you girls act like its a rare phenomenum that will soon be outlawed. Have you ever stopped to consider the wisdom behind polygamy, especially in the light of the Nigerian situation today?
To dan ku sani mu we are on a social crusade and no amount of intimidation will sway us from our course.
Ku ma dai ku yi addua wadannan samarin naku masu zanzaro har wuya ba za ku neme su ku rasa ba watarana , kuma a zo ana dama na gaya miki dan iska ne. After all there is only so many we can accommodate :lol: :lol: Nima nan da na ke biye muku daga na auri ta uku na rufe kofata sai dai mlbash watakila :twisted: