Miyar Gyada:
Gyada
Kayan miya(capsicum, albasa, all dem kind)
salt,maggi, spices
meat (chicken/beef/whatever(lol))
Blend kayan miya. Naman kuwa dama yan yanka shi za'a yi a kuma ta fasa tare da albasa, maggi, gishiri, da kuma ginger (powder). Idan ana so bayan an tafasa naman za'a iya soya shi kuma (but not well done). add kayan miya to the meat and leave it on medium heat. Keep the stock aside (ruwan naman kenan coz u'll need it for miyan). As for the peanuts, soyayya (fried one) ake so. Blend it (without the back (lol)) in a blender with water dan kada tayi kauri sosai. A bar shi har sai yayi smooth tukunna sai a kashe haka.
To yanzu kuma sai ayi adding blended gyadar cikin tukunyar naman and then add the stock. Mix and then cover it to simmer for some minutes.
Eat with tuwo/pounded yam/whatever u want to eat it with.
Happy eating

More to come insha Allah...