News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

RAGON SALLAH / LAYYA... Nawane?

Started by sdanyaro, January 13, 2005, 03:31:41 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Dan-Borno

#30
Quote from: Dan-Borno on December 17, 2007, 08:52:45 AM
Prices in Maiduguri as at 15/12/2007

1.  Average Ram   =     N15 - 18,000.00
2.  Big Ram          =     N25 - 30,000.00
3.  Akuya (Average)=   N  6 -  8,000.00
4.  Akuya (Big)     =     N12 -  15,000.00 (putting christmas into consideration)



DB reporting from Maiduguri

Ikon Allah har shekara ta zagayo.
well, this season, there is likelihood that ram in
Maiduguri will be cheaper because of the influx
of fulani rearers from cameroon, tchad and niger,
especially tchad were civil unrest is at stake, so
most of the herdmen are trooping into nigeria
to find safe haven.

"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

Muhsin

What do I get to say here? LOL ;D nothing almost.

Well, as the romours has it; bana raguna da tsada amma shanu's prices are quite affordable here in Kano.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Dante

I somehow dis-agree with dan-barno. You know something funny about AREWA's is that a time like this or Ramadaan where someone is expected to be more helpful to others in terms of feeding, clothing... but unfortunately its the time when money is made. Many ppl buy rams in advanced these days because its much cheaper than when the time is near.

Just yesterday, i took a pair of cloth for sewing and my long-lost tailor trippled the normal amount i paid a month ago saying that its just a week to sallah and everywhere i go its the same price.. it was rediculous to see that everywhere in fagge is trippling the price talkless of ragon sallah, am sure it will be more expensive compared to a month ago.
_________________________
Gaskiya tafi komai..........هو الذي

Muhsin

LOL ;D Dante,

your encounter with your tailor had me laughing. Ai dama Fagge tailors akwai tsada. Why don't you give it to your local tailors? They can do it as good or even better than these Fagge guys. Sudai suna ne yake cetar su kawai! ;D
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

bakangizo

Su waye kuma 'local tailors' din da Dante zai kaiwa dinki? Su telolin fagge ba local bane?

About rago, dama ni bana saya sai ranar sallah. Ban son wahalar ajiya, kuma kar wani shegen ma ya zagayo ya sace >:(

Bajoga

Kaiiiii!!!!!

Ai wallahi bana kam fa raguna sai dai Allah ya sauwaka, mu dayake rana ne, ai jiya kasuwar karinmu ne amma wallahi da naje saya ai kasawa nayi kawai dai na hakura nima sai ranan sallah in da rai in saya.

Wannan al'amari sai dai kawai addu'a.
HASBUNALLAHI............

Muhsin

Quote from: Bakan~Gizo on December 04, 2008, 11:49:29 AM
Su waye kuma 'local tailors' din da Dante zai kaiwa dinki? Su telolin fagge ba local bane?

Although they are locals but they, including some other ppls, consider them(selves) as rather professionals. Mu dai at lest that is how "we" regard them.

Quote from: Bakan~Gizo on December 04, 2008, 11:49:29 AM
About rago, dama ni bana saya sai ranar sallah. Ban son wahalar ajiya, kuma kar wani shegen ma ya zagayo ya sace >:(

So our Father does.
Moreover, wallahi bana, is it because of poverty? satar raguna tayi yawa. An gwada gidaje sunfi nawa a unguwarmu, wasu ma ansha da ragonan. Allah ya tsare.
Quote from: Bajoga on December 05, 2008, 08:55:52 AM
Kaiiiii!!!!!

Ai wallahi bana kam fa raguna sai dai Allah ya sauwaka, mu dayake rana ne, ai jiya kasuwar karinmu ne amma wallahi da naje saya ai kasawa nayi kawai dai na hakura nima sai ranan sallah in da rai in saya.

Wannan al'amari sai dai kawai addu'a.

Ka karasa garin su DB ka saya mana, Bajoga. They are cheap, as he said, up there!
Still, a cigaba da addu'a.

BTW, wai yaushe ne Salla? There's romours that Council of (Nigerian) Ulama have postponed it till Monday? Any genuine info., pls?

Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

amira

Well ni dai duk wanda yayi layya fah ina needing share
dina, in ba haka ba duk wanda yaci shi kadai toh
kun san sauran............... ;D  ;D  ;D
*Each day is definately defining me and finding me*

Bajoga

Quote from: amira on December 05, 2008, 08:47:21 PM
Well ni dai duk wanda yayi layya fah ina needing share
dina, in ba haka ba duk wanda yaci shi kadai toh
kun san sauran............... ;D  ;D  ;D


Wato dai kenan shikai zai mutu koooo  :), ai ranki dade share 'nki yanan kawai sai dai kawai kinzo dauka.

Layyan bana dai kawai Allah ya kyauta.
HASBUNALLAHI............

HUSNAA

rago is 35 to 50,000 naira a Lagos ko?
abin ma ban dariya ne kurum, wai rago ya kai dubu hamsin
Ghafurallahi lana wa lakum

IBB

Student dey enjoy. We dont have to bother about ragon Sallah. Abi some students have to? Forum Mallams any comment?
IHS

gogannaka

IBB ai kai tsakanin ka da nama ci kawai.
The sunnah is kayi layya if you can afford it. Babu dole.

In Kano i bought 2 good rams for 19000 and 18500 a wata silent kasuwa a dakata.

@muhsin,gaskiya bana kam da gaske an saci raguna. I heard many cigiyoyi a radio of lost rams and shanu...'jama'a ana cigiyar wata saniya da ta bata a unguwar kaza kaza kaza. Ita dai wannan saniyar fara ce mai madaidaicin kaho. Dan Allah duk wanda Allah ya sa ya ganta ya kai gidan mai unguwar kaza kaza kaza'.
Allah ya kyauta.
Surely after suffering comes enjoyment

sdanyaro

Thanks to all members for your responses.

I got mine today in Kano (small market on the Hadejia Road bypass) for about a range of 16,000 to 24,000 Naira...

Get ready and set your budget,
do not bother going out to villages,
wait till a day before Sallah to shop,
do not go in a relatively good looking vehicle,
dress not to look like you have a lot of money,
if you are female, have male shop for you,
if you are middle aged, have somebody younger shop for you.


In Nigeria, prices of goods and services like these are usually subjects to how rich or not you are perceived to be.

Good luck and Eid mubarak...

Bajoga

Quote from: HUSNAA on December 06, 2008, 12:13:26 AM
rago is 35 to 50,000 naira a Lagos ko?
abin ma ban dariya ne kurum, wai rago ya kai dubu hamsin

Aunty, wallahi abin da ban dariya tare da mamaki gaskiya, ace rago dai N50,000.00 just like a big cow, gaskiya al'amarin sai dai Allah.

I think i/we have to prepare muyi kiwo badi (in da rai da lafiya) may be mu samu saukin wasu abubuwa.

To! in terms of yawan sace-sacen ragona kuma gaskiya abin is all over, sai dai kawai wanda bai shafa ba, but it's look like poverty ne kawai yake damun most of these people, wasu kuma sonkai ne kawai. Amma duk da haka we don't have anything to say sai dai muce masu irin wannan hali muna musu fatan Allah ya shiryesu (in masu shiryuwa ne) inko sabanin haka ne, to Ubangiji ya rabamu da sharrinsu, ameen.
HASBUNALLAHI............

bakangizo

Quote from: sdanyaro on December 06, 2008, 10:36:55 PM
Thanks to all members for your responses.

I got mine today in Kano (small market on the Hadejia Road bypass) for about a range of 16,000 to 24,000 Naira...

You mean the one before NNPC mega station, or the one close to that
friday mosque? I have been eyeing former as it looks very quiet. So I presumed it has not yet been spoiled by manyan alhazawa. Ka san sai kaga alhaji kawai yazo a katuwar mota ya tsaya daga ciki, kawai ya saukar da gilas kadan yana nuna raguna daga cikin mota, "ku sa wannan da wancan da wancan". Sai an gama sakawa a boot ma sannan ake cinikin ;D To ba dole suyi tsada ba?

I ended up buying mine at Dan marke,, hotoro. I got two at 17,000 and 18,000.