Author Topic: MEN THEY RULE THE WORLD!!!!  (Read 9569 times)

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Offline figorms

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Nov 2003
 • Location: Kano state, Nigeria
 • Posts: 188
  • View Profile
MEN THEY RULE THE WORLD!!!!
« Reply #15 on: May 26, 2005, 05:44:47 PM »
Quote from: "gogannaka"
It's a mans world  8)
I love this quote:'a successful man is one who makes more money than his wife can spend.A successful woman is one who gets such a man'. :lol:


yah man that is it...................
at u see is wat u get........................RMS

Offline precious

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Sep 2004
 • Posts: 173
  • View Profile
MEN THEY RULE THE WORLD!!!!
« Reply #16 on: May 27, 2005, 05:22:48 PM »
Toh su kitkat masu raya sunnah. wato yayi daidai ke nan da yasar da uwar 'ya'yansa da 'ya'yan,ko?
Shi yasa matan basu son kishiya,saboda wulakancin da maza ke yi wa matan,ko da kan biyo bayan shigowar wata.
Da mazan suna yin auren su yi yadda Annabi yace ai da ba a yi wani tashin hankali ba.

Offline precious

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Sep 2004
 • Posts: 173
  • View Profile
MEN THEY RULE THE WORLD!!!!
« Reply #17 on: May 27, 2005, 05:24:50 PM »
Quote from: "gogannaka"
It's a mans world  8)
I love this quote:'a successful man is one who makes more money than his wife can spend.A successful woman is one who gets such a man'. :lol:


Ashe dai ba successful men dai a duniyar yanzu

Offline kitkat

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Mar 2004
 • Posts: 291
  • View Profile
  • http://www.cadbury.com
MEN THEY RULE THE WORLD!!!!
« Reply #18 on: May 30, 2005, 12:55:12 PM »
Quote from: "precious"
Toh su kitkat masu raya sunnah. wato yayi daidai ke nan da yasar da uwar 'ya'yansa da 'ya'yan,ko?
Shi yasa matan basu son kishiya,saboda wulakancin da maza ke yi wa matan,ko da kan biyo bayan shigowar wata.
Da mazan suna yin auren su yi yadda Annabi yace ai da ba a yi wani tashin hankali ba.[/quote

Wadanda suke ke kamanta na Annabin ma basu tsira ba ai. Im not advocating for anyone to abandon his responsibilities ko ya wulakanta uwar gida amma the biggest hassle is shegen kishi na ba gaira ba dalili which even the Prophet recognised and labelled a disease of the heart.

The moment you talk about a second  marriage the 1st wife refers you to struggling days, when you didnt have nothin and you suffered together blah blah blah.... to shi ke nan mutum in ya samu sukuni ba zai kara ba ya taimaki alumma??

No matter how fair you try to be you can never escape the wrath of uwargida, sai dai kadan masu hankali da jin wa'azin gaskiya.    

Do you guys know that in Tunisia a predominatly moslem country, polygamy is a crime punishable with a jail term??

Precious sai ki lallaba maigida ku koma can da zama kawai, sai dai ya yi ta kallon larabawa amma ba yanda ya iya  :D  :D

Offline gogannaka

 • Global Moderator
 • Super Member
 • *****
 • Join Date: May 2003
 • Location: Kano
 • Posts: 3693
 • Gender: Male
  • View Profile
MEN THEY RULE THE WORLD!!!!
« Reply #19 on: May 30, 2005, 03:56:39 PM »
I fully support mata suyi kishi.Haka kawai da mutum ya ga matar tashi ta dan kwana biyu sai yace zai yi amarya wai ta taya ta zama.
Wani abu da maza ba sa ganewa shine,har abada ba za ka taba iya yin adalci tsakanin mata biyu ba.Dole ka dinga cin zali ko ka sani ko baka sani ba.
Kuma ya kamata mutane duka maza da mata su sani cewa fa wallahi babu abun da Allah yake bin hakki tun a duniya kamar zaluncin aure.
Kuma ku duba ku gani,mutum nawa ne ka/ki ka sani da ya/ta yi zalunci a kan rayuwar aure?Za ku ga cewa wanda yayi zalunicin baya mutuwa ba tare da Allah ya saka wa wanda aka zalunta ba kuma Allah sai ya tona asiri.
Don haka ba cewa na yi kada a yi wa mata kishiyoyi ba amma fa kowaye yayi zalunci a rayuwar aure (ko mace ko namiji) to wallahi Allah sai ya bi hakkin wanda aka zalunta.
Surely after suffering comes enjoyment

Offline precious

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Sep 2004
 • Posts: 173
  • View Profile
MEN THEY RULE THE WORLD!!!!
« Reply #20 on: May 30, 2005, 05:21:07 PM »
Gogan,Allah ya saka maka da alkhairi,kuma Allah ya sa kayi adalcin indan kayi naka auren,ko kayi ne bamu sani ba?

To you, mr kitkat,thanks for the tip,bari na je naga yanda zamu koma dundundun zaman tunisian. :lol:

Offline figorms

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Nov 2003
 • Location: Kano state, Nigeria
 • Posts: 188
  • View Profile
MEN THEY RULE THE WORLD!!!!
« Reply #21 on: June 08, 2005, 05:33:26 PM »
Quote from: "Lady"
TOU..TO ALL THE MEN OUT THERE!!
DUK NAMIJIN DABAI NUTSU YAKULA DA MATARSA DATAKE
TRYING SO HARD TO PLEASE HIM, TO ALLAH YA SAKAMATA!!!
DONKAN BAKUSAN WAHALAR DA MATA SUKESHA EMOTIONALY SABODA KU BA,
YOU REALLY CARE NOT, WITH EXCEPTION OF FEW.
DUK NAMIJIN DABAI SUNKUYAR DA KANSA KASA YAKALLI
MATARSABA YAKUMA YABAMATA SANNAN YAKARE HAKINTA
WHEN HE IS OUT TO ALLAH YA NUNA MISHI.
AND TO ALL MY SISTERS OUT THERE DO NOT TAKE TOO MUCH.


Allah ya na tare da maigaskiya, so ku chigabada hakuri. ama kowa ma yana da laifi, tellin her not to take 2 much is like given a man with out teeths, bones. life is not a bed of roses................
at u see is wat u get........................RMS

Offline kilishi

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Jul 2003
 • Location: everywhere
 • Posts: 302
  • View Profile
MEN THEY RULE THE WORLD!!!!
« Reply #22 on: June 11, 2005, 09:15:04 PM »
lallai mata na hakuri da halayen maza nesa ba kusa ba,ku duba kuga yadda namiji zai zage iya karfin sa ya doki matarsa son ransa,sannan in tayi magana ace tayi hakuri,and by the time watarana ta gaji da hakan maybe ta mare shi,shi kenana ta zamo abin kallo don me ta mari mijin ta har nuna ta za ayi a ce tana dukar mijin ta,whhhhhhhhhhhhhhhyyyyyyyyyyyyyyyyyy,hmmmm men rule the world
ilishi

Offline bakangizo

 • Super Member
 • *****
 • Join Date: Apr 2005
 • Location: Kano
 • Posts: 1925
  • View Profile
MEN THEY RULE THE WORLD!!!!
« Reply #23 on: June 13, 2005, 11:55:17 AM »
Quote from: "kilishi"
...ku duba kuga yadda namiji zai zage iya karfin sa ya doki matarsa son ransa,...

 :lol:  :lol: Har kin bani dariya. Ai an daina yayin dukan mata. Sai dai sakaran namiji. Just out of curiosity, would you rather be a man?

Offline Hafsy_Lady

 • Moderator
 • Super Member
 • *****
 • Join Date: Jan 2003
 • Location: Unknown
 • Posts: 787
 • Gender: Female
  • View Profile
MEN THEY RULE THE WORLD!!!!
« Reply #24 on: June 13, 2005, 06:21:27 PM »
Quote from: "kilishi"
lallai mata na hakuri da halayen maza nesa ba kusa ba,ku duba kuga yadda namiji zai zage iya karfin sa ya doki matarsa son ransa,sannan in tayi magana ace tayi hakuri,and by the time watarana ta gaji da hakan maybe ta mare shi,shi kenana ta zamo abin kallo don me ta mari mijin ta har nuna ta za ayi a ce tana dukar mijin ta,whhhhhhhhhhhhhhhyyyyyyyyyyyyyyyyyy,hmmmm men rule the world


Ke yaruwa, honest to God NO MAN! NO MAN will lay his filthy hand on my spotless and flawless body mhmmmmmmmm :evil: .......Wai tsaya, there is a certain way a woman of high dignity and pride can carry herself in a particular way giving no man the audacity to even have the idea running in his mind to lay upon a fist even when provoked. Besides, now any man who hits upon or curses a woman he is no man at all. RELIGION AND MORALITY both does not suport that! Sister Kilishi di day wey ordinary man go carry hand raise above me........ befo ehn land for my body he go dey head ehn grave hole :roll:
ONLY CAVE MEN WHO ARE FULL OF IDIOCYNCRASIES HIT. KUMA BERA  KNOW THERE IS A DIFFERENCE WITHIN THE FINE QUALITIES OF A WOMAN AND A DONKEY :evil:  Kinsan wasu mazan mentality ne da frustration ke saka su suyi unleashing upon innocent souls who have kept warm their foods on table...........

Men rule the world hmmmmm (hiss) ko dai we rule it because naso follow follow dey dey follow so so we bi their leaders :twisted:

OYA NOBI SEXISM I DEY POTRAY NA PURE TRUEEEEEEEEE. ABI SISTAS I LIE?

What you see is what you get[/b]

 


Powered by EzPortal