News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Yaran zamani

Started by Dante, June 19, 2005, 12:15:01 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Dante


Barkan mu da warhaka.

Kafin na fara wani dogon bayani, ina yin gaisuwa irin ta
musulunci da aminci a tare do kowa. Dalilin wannan
sabon zaren(thread) dana janyo a nan, shine don naji
ra'ayin mu game da yaran zamani a yanzu da kuma irin
abubuwan da jama'a ya kamata a dinga yi domin jawo
hankalinsu izuwa rahamar ubangiji. Hakikanin gaskiya a
zamanin yanzu manyanmu ba yara kadai ba, SHEDAN
yana yawan SHAGALARTAR damu ta hanyoyi da dama
wanda bama sani. Shine nake so na kara janyo hankalinmu
domin tsare kanmu da iyalanmu daga irin wannan tubbu dake
goge al'adunmu da addininmu.

Ba tare da bata lokaci ba, menene irin shawar-warin da
kuke gani sun dace game da irin hanyoyin dazamu
dinga kare yaranmu a yanzu daga hanyar shaidan.

Haza wasalam.



[/color]
_________________________
Gaskiya tafi komai..........هو الذي

mlbash


thank you very much mr. dante for this forsightful post. my contribution goes like this;

1. let's fear Allah and do the righteous things, cos he who does good knows and he who does bad knows it.
2. let's be careful about  what we say and do infront of the kids.
3. let's be very observants of what the kids are watching; be it satelite, local channels, video films etc.
4. let's adopt the former trend of regarding all child as yours, therefore if he does wrong talk to him as if talking to your own son or brother.
5. finally we should be able to practice the  Hadith of the Rasul(PBUH)  thus loving for your brother what you love for yourself.

Allah shine mai shiriya, Allah ya shirye mu baki daya!
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

kilishi

its indeed a pity,but lets go back to the teaching of quran and the sunna of our great prophet,then everything will take shape
ilishi

amira

*Each day is definately defining me and finding me*

Dan-Borno

Su Amira, you resurrected this thread, and instead of
you to make a broader highlight you went on to throw
5 words only - thats not enough, common say something.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

waduz

da farko dai, lallai anyi wannan batu a daidai lokacin da ya kamata. Kuma duk wani musulmi mai kishin addininsa, ya san cewa lalle tabbas, shaanin tarbiyyar yara ya tabarbare, kuma ya shiga halin ni 'ya su. Don haka lallai kuwa in ba tashi akayi da gaske ba, to wannan alamari fa zai dulnuyar damu duka cikin rashin biyayya, tarbiyya da kuma rashin tsoron Allah.

Ina ganin kaman dai wadannan matakai zasu taimaka in muka fara dauka.

Iyaye:

Iyaye, tabbas sun fi zama cancanta wajen gyara, ko kuma tabbatar da tarbiya na gari ga yayansu masu tasowa ta hanyoyi masu yawa. Yaro ko yarinya,akace wai kaman danyen kara suke, tun suna kanana ake tankwarasu. In sun girma aka gwada tankwarasu, sai su karye. Dan haka dole ne iyaye su rika jan kunnen yayansu game da abun da ba shi da kyau. Duk abun da yara sukayi da bashi kan hanya, to lallai a nuna musu cewa fa yin hakan ba daidai bane.
Abu na biyu shine, lallai iyaye dole ne su nuna so ga yayansu. To amma wadansu iyayan fa suna shige gona da iri, inda suke nuna so har ya wuce misali ga yayansu. In gata yama yara yawa, to sai ka ga a waje ana kyamansu. Irin wadannan iyaye su tuna fa, watarana dole zasu rabu da yarannan, a inda su yaran zasu dauki rayuwansu da kansu.

Malamai:

Malamai ma suna da muhimmiyar rawa da zasu taka akan wannan. Da farko dai, ance yaro yafi kwaikwayon malaminsa akan komai. Abin takaici yanzu shine malaman na zamani ne. Irin aikin assha da malamai ke tafkawa kullum a makaranti, abin dai sai addua. Saboda haka malamai su yi hattara, su sani cewa duk abin da suka aikata na shedanci ko sharri akan yayan jamaa, to wallahi Allah SWT zai tambayesu a ranan gobe.

Ban gama ba. Amma zan karasa.


sadiq

This is one thread that should really be given kudos. If utilized im sure it will not only benefit the yara but mu kanmu manya as well. As you said we really need to guard ourselves from the evil influence of shaitan. we should thus remember the story of one of Beloved prophets(AS) that went to seek for pardon for shaitan. When he refused to do wat he was told to to redeem himself, he appreciated the effort of the prophet and told him 3 things he should always do to avoid his patronage:

1. Whenever you're in a state of anger, always recite A'uzu Billahi minashaidanir rajim(muna neman kariya a wajen Allah daga shaitan)

2. Never seclude yourself with a lady(illegally), because i'l surely be the third party.

3. Avoide emmersing wealth that is illegal (because the sin keeps on accumulating even after you death)

May Allah (SWA) continue to guide us aright. amin   
oday s beautiful moments are tomorrow s golden memories.

abeeda

salam,
Gaskiya wannan wani babban matsala ne da yake nema ya zama wani abu daban ya kuma jawo mana bala'i. ni dai ina ganin  farko ya kamata iyaye su san yayan su, me suke yi da kuma irin abokan da suke hulda da su  [/color]

Dan-Borno

Haba Abeeda, ai yakamata ki/ka shigo da sallama tun da
wannan zauren taron musulmai ne.  If you dont mind, you
can check the introduction thread so that we might know
you better - ko ba haka ba?
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

HUSNAA

Lol Dan Borno does it matter?

U are scaring away new members with that unwelcoming approach. What u must realize is that anyone browsing the forum doesnt start at the beginning. He /she starts where he /she happens to open the thread's page and most of the time, all one finds are responses to posts that dont start with a salaamu alaikum or so. As far as that person looking in for the first time is concerned, all those other ppl are writing for the first time from his/her own perspective, so since no one is responding with assalamu alaikum or a self introduction to begin with, it wont occur to the person to do the same. Suffice it that who ever is writing does so with an open and generous heart. That should be enough.

Give them a break please! :-\
Ghafurallahi lana wa lakum

Dan-Borno

Ok I am giving them a break! so Abeeda carry on
with your posts, and if I ever offended you with
this approach, i tender my apology.

Abeeda while in the forum, be careful with the following
members, they are strictly dangerous:

1.  Gogannaka
2.  Waduz
3.  Nuruddeen
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

*~MuDa~*

Quote from: Dante on June 19, 2005, 12:15:01 PM

Barkan mu da warhaka.

Kafin na fara wani dogon bayani, ina yin gaisuwa irin ta
musulunci da aminci a tare do kowa. Dalilin wannan
sabon zaren(thread) dana janyo a nan, shine don naji
ra'ayin mu game da yaran zamani a yanzu da kuma irin
abubuwan da jama'a ya kamata a dinga yi domin jawo
hankalinsu izuwa rahamar ubangiji. Hakikanin gaskiya a
zamanin yanzu manyanmu ba yara kadai ba, SHEDAN
yana yawan SHAGALARTAR damu ta hanyoyi da dama
wanda bama sani. Shine nake so na kara janyo hankalinmu
domin tsare kanmu da iyalanmu daga irin wannan tubbu dake
goge al'adunmu da addininmu.

Ba tare da bata lokaci ba, menene irin shawar-warin da
kuke gani sun dace game da irin hanyoyin dazamu
dinga kare yaranmu a yanzu daga hanyar shaidan.

Haza wasalam.



[/color]


First of all Dante whats up with the cute hausa language...lol. are you targeting for something ne? Anyway its good, kayi kokari...lol i still dont know what you are up to but it really feels unlike you...lol!

Backl to the topic, considering all the solutions we have been listening, i just wanted to add a little something about the media. its the main tool of destruction in this context, what i'm trying to say is that the media plays a strong role in disseminating information both positive and negtive to our Yaran Zamani, we are talking about Yaran Zamani, and the media is a tool of zamani, its very instrumental in the dysfunctional habit of our Yaran Zamani's religious ideals.

Therefore, if the parents will really control and filter what their children watches and listens to i believe a great deal of prevention to this spiritual waywardness will be pulled off. It is however almost impossible to control the media due to the emergence and flooding of the new state-of-the arts mini audio/visual electronic devices into the nigerian market, kids can easily share and carry along this files in their pockest right under their parents noses, but then it will still be surprising to note that some of this devices are bought to the children by their parents themselves, so ironically instead of parents to complain, scold and worry their kids, they are the ones that should be singing "Sorry, Blame It On Me".
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc

waduz

Quote from: Dan-Borno on December 28, 2007, 06:31:02 PM
Ok I am giving them a break! so Abeeda carry on
with your posts, and if I ever offended you with
this approach, i tender my apology.

Abeeda while in the forum, be careful with the following
members, they are strictly dangerous:

1.  Gogannaka
2.  Waduz
3.  Nuruddeen




Abeeda, kar ki/ka saurareshi. Wasa kawai yakeyi. Mu ukun da ya ambata fulanine, shi kuma bare-baki ne!! (Ai, bare-bari ne) ;D ;D ;D

gogannaka

Surely after suffering comes enjoyment