Amma dai! amma dai!! A duba da kyau, there are several dresses yar shara, kufta, jamfa, yar madaka, sannan hulunan ai akwai kunnen kare, habar kada, zita, tashi ka faye nacida sauran su. Kai dai kawai an saki hanya sannan mu iyaye mu kan saya wa yara qananan kayan gwanjo masu sauqin kudi wai kuma na zamani.
The problem is agravated by what another contributor termed as globalisation. A duba waqar Abubakar Ladan da ta Dan Qwairo a kan sutturun mu za aga yawanci sun bace don telolin zamani ma ba su san su ba. Allah kyauta!