News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Mai kilago!

Started by Nabulsi, October 22, 2005, 03:00:31 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Nabulsi

Wai meye gaskiyar labarin aljani mai kilago ne? Ya daina cin mutane yanzu ne ko dama babu shi?
ey guyz! Success is hold-on, while others have let gone!

mlbash

Quote from: "Nabulsi"Wai meye gaskiyar labarin aljani mai kilago ne? Ya daina cin mutane yanzu ne ko dama babu shi?
NA DAUKA MAI KILAGO SHINE MAI TASHEN KAMA GWAGWARE?
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

Nabulsi

Quote from: "mlbash"NA DAUKA MAI KILAGO SHINE MAI TASHEN KAMA GWAGWARE?


mlbash kenan! Mai tashen kama gwagware shi ake kira "NA LAKO" ba "MAI KILAGO" ba.
ey guyz! Success is hold-on, while others have let gone!

mlbash

t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

Sani Danbaffa

Kash, ku lura mana! Ai ni a tsammani na yawancin wadannan abubuwan manya ke qirqirar su domin tsorata yara su guji aikata wasu halaye mara sa amfani (kamar wankan kududdufi). Mai kilago dai ana cewa wai wani aljani ne a cikin kududdufi. Yana da kan mutum da jikin zaki. A zamanin kallo - kallo (1968 - 1974) haka ake nuna hoton sa. Amma gaskiya, babu shi. Akan ce yana cikin kududdufi (kuma akwai kududdufai da yawa a zagayen Birnin Kano, yara su kan je wanka kuma akan samu sau da yawa sukan nitse a ciki har su kan mutu sai a ce Mai Kilago ya cinye su. Ai da akwai labarin 'Yar Madabo ma! Wa i taba ganin ta? Sai labari mai ban tsoro.
Seek knowledge to be usefull to the society, help and spread happiness.