News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Forum Avatars

Started by HUSNAA, February 15, 2007, 02:32:45 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

gogannaka

Dan borno it seems like u are the only one that cannot se your avatar.
It is boldly visible on my browser here.The black Horse abi?
Surely after suffering comes enjoyment

sisterr

Mallama Husnaa, Nawa dai very striaght forward ne. Dan Allah me nene ma'anar nawa

HUSNAA

Salaam Sister,
Ni a tsammani na, ke da Nene duk mace daya ce take da suna biyu a forum din? Ba laifi in hakan ne. Ta haka ne ma zan iya fassara avatar dinna ki, amma tun da ba sanin rubuce rubucen ki nayi ba sosai, ba alamar gano bakin zaren avatar ki.
Ghafurallahi lana wa lakum

Dan-Borno

Husna, a bani dama nayi translating din avatannan mana?
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

HUSNAA

Ghafurallahi lana wa lakum

nene

assalamu alaikum.
Ina jin dai kamar dai zargi haramun ne,amma ban sani ba ko batan kai nayi.Amma dai koma menene duk abinda ka hakkake akansa ka tabbatar hakane to zaa iya tsai dakai ranar shaida ka kawo ta.wannan tabbas.
Dan maiduguri muna jiranka fassara avatannan dan ba abinda zai sameni ko dameni dan anyi hakan. :)

HUSNAA

Oya Kam Bornoye  ;D ;D ;D ;D We dey wait for u ka fassara avatar Sister Nene!!!!!!!!!
Ghafurallahi lana wa lakum

Dan-Borno

Ahmmmm (gyaran murya)
Just saw another new avatar: beautiful
it reminds me with nostalgia those days
before i migrated to birni.

Yauwa Madam Nene me kika ce?
naji kamar kin fara wa'azi.

"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

HUSNAA

Are u talking about my avatar Dan Borno? (I hope so!! ;D) If  u are, I am highly flattered, cos I shot the pic in one kauye in Kano. Cant remember the name of the Kauye.
Ghafurallahi lana wa lakum

alkanawi

Alanguburo Nene fa ta tsere.Ba ka ga ta cire hoton ta ba.
"corgito ergo sum"

Dan-Borno

Naga alamu fa, she is nowhere to be found.
Haba megida! ina kashiga ne kwanannan?
Kun barmu ni da Hakuri kawai muke ta hosting
din Kline.  Ko dai kai ma ka tsaya zabe ne.
Ina fatan zamu rika ganinka akai akai?
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

alkanawi

Tuba na ke
kasan neman na masara ba karamin aiki bane.Amma in Allah ya yarda mun dawo kenan.
"corgito ergo sum"

nene

sallama.
kaico sai in ga kamar babu babban abun tausayi da kunya irin abinda baka sanshi ba kuma kayi ta fallin ka sani din.to bana jin falli zai yi amfani a wannan a harka dan kuwa zunubin rubutacce ne.
dan maiduguroye(haka ake ce maka ko)kai ne babban masanin cewa bama ka bukatar amsa. 8) :)
Hajja husna da zaki daure ki dinga yi mana wannan murmushin naki mai cau zai fi gayyan hakoran da kike sawa.
Alhaji,oga,chief  ;) kasan duk abinda hajja ta fada to anbi dan kuwa ita mafarke mafarkenta yawa ne dasu :P,sai na tausaya mata kar ta dada yin wani duk da dai karin abinyi take samu.

nene

shaidan wani laananne ne da idan dan adam ya yardar masa yake shiga jikinsa ya aikata babbar illa.yakan shiga jikinka yayi aiki da zuciyarka da imaninka da kuma tunaninka ma dan aikata wasu abubuwan biyan bukatarsa.kuma ta wannan hanya ne zaka ga baka da babban burin da ya wuce hada husuma hakan nan dai ta wannan hanya ne zakaga kana zaune ka fara tunanin wane fa ina jin barawo ne ko kuma wannan mutumin tabbas mashayi ne.kai dai biyan bukatarka ka tada fitina(wadda munsan annabin rahama yace fitina bacci take Allah ya laanci mai tada ta).
shi fa wannan shaidanin shine zai ci gaba da amfani da zuciyarka yayi ta yyana maka abubuwa daganan sai ka fara mafarke_mafarke kai in ka tashi ma sai ka rantse da allah saukar maka akeyi.ana fa tafe sai ka fara tunanin ta ina zan yi wa wani kage daganan sai ka halicci wani suna wanda zaka zo kace kai ka tabbatar wannan shine wane.dole kuma ya zama kamar gaskiya tunda da taimakon shaidan ka halicci wannan suna kuma ka rubuta abinda kakeso a sanda kakeso a gurin da kakeso da kuma lokacin da kakeson.
A lura da yawansu yan rakiya ne  duk randa ta kwabe a tsakiyar titi ma zasu barka har mota tana iya kadeka.A dada lura bana magana sai an yi min magana.
Allah ya laanci shaidan.

*~MuDa~*

Quote from: HUSNAA on February 15, 2007, 02:32:45 PM
There is Muda. the NBA league  player. The player's bald head really makes a statement and I keep wondering if it is just a fashion statement or a genuine case of 'no mohair'! Somehow, I imagine Muda wearing a tazarce all the time. I think it is because the name Muda sounds like what the average dan birnin kano would call himself and I know that upper crust samarin Kano love to wear tazarce made from the most expensive shadda available, or they did anyway. ;D

Ha. Husnaa u made me feel like Richie Rich up there. Expensive shadda uhn? As for the NBA player, thats is Vince Carter, he is one of my favs...and i love basketball cause dat is wut i do, but i dont keep a bald shaven head...lol (hell no), not my style at all, but if i shud ask, wut makes u think i wear tazarce all the tym?
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc