News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Men vs Divorce, (nasakeki sau 3, their pride!!)

Started by ummita, December 17, 2002, 01:41:12 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

hafiz amin umar


Bajoga

Quote from: hafiz amin umar on October 22, 2007, 02:54:00 PM
Dan ALLAH adaina blaming side daya,kowa yana da laifinsa!

Lallai haka  ne, but yakamata musan cewa fa shi saki a hannu mu maza yake, komai karfin, ko iko mace, bazata iya sakin kanta ba.

Haka kuma mu maza mune shuwagabanni akansu wanda haka ya bamu damar yin yadda mukaga dama dasu (Ta yadda shari'a ta tanadar), amma a wadansu wuraren sai kaga sabanin hakan.

Maganar gaskiya dai anan itace, duk mutumin da ya damka hukuncin gidansa a hannun matarsa, tofa.................!

Gaskiya ya kamata mu maza mu rika yiwa matanmu adalci (Bawai ina nufin bayi bane, amma dai masuyi su kara, wadanda basayi kuma su rikayi)

Aure dai sunnace ta fiyayyen halitta (SAW), kuma ya koyarda yadda yakamata ayi da kuma yadda za'a zauna bayan anyi auren, matukar muka bi abinda ya koyar, to gaskiya bamu da matsala wanda har zai jawo kace wai kasaki matarka saki 3. Allah ya sauwake, amin.


HASBUNALLAHI............