News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

BREAKING NEWS

Started by hafiz amin umar, December 05, 2007, 09:11:12 AM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

hafiz amin umar

"THEY PLOT ALLAH,ALLAH ALSO PLOTTED,BUT ALLAH IS THE BEST OF PLOTTERS"
        I n the name of ALLAH most gracious most merciful,may his infinate mercy continue to be showered upon his beloved and most choosen prophet MUHAMMAD S.A.W....Brothers and sisters yau mun tashi da bakin ciki acikin univrrsity of maiduguri! mutumun daya ke cin mutunci mawa ALQURANI,an kama shi jiya da daddare,sai dai abun takaici shine musulmine,maisuna ABDULLAHI BAPPA,wani abun takaicin kuma part 2 yake a department of islamic studies,INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RA JIUN!,Yanuwa musulmi ALLAH YA LAANCI WANNANAN YARO.Abun kunya yanzu arnan sai yi suke damu suna cewa ai dama munsaba yi masu sharri,suna ta mana dariya.muntashi haikan a wannan okacin munce duk wani arne sai mun yankashi,amma wananan yaro ya wulakantamu,ALALH YA LAANCESHI.Jlya munje muna ta rigima akan a bamu shi mu yankashi amma security sun dauktshi sun gudu dashi.Abun tambaya anan yan uwa anya bahadinbakin wasu daga cikin shuwagabanninmu?
INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJIUN.     

HUSNAA

An bude makarantar ne, ko kuwa dama can ba a rufe university din bane.

Ni dai my views on the affair is that I dont support mass hysteria and I dont support mass lynching. In kun kama yaron kun kashe shi, u are no better than murderers, because baku bai wa yaron damar kare kansa ba kuma baku  kai shi gaban hukuma tai masa  shari'a, ba. In yaso hukumar ta yanke masa hukunci.  Kun sani ko yaron yana da tabin hankali ko a'a?
Abin da yasa arnan suke muku dariya is because of the way u went about the business in the first place. Ba bincike, ba tsayawa ai nazari, sai kurum a kama kashe kashe da kone kone. Ba kusan cewa duk  arnen da kuka kashe bayi da alhakin kowa sai Allah Ya bi masa hakkin sa ba? Its actions like these that give Islam a bad name. Ni nawa view din kenan.
Ghafurallahi lana wa lakum

Muhsin

Malam Hafiz,

Concerning this issue, think you don't have to react as violently like this. You better cool down, think properly on the whole affair. Don't you imagine what could have led a true muslim to do what this 'insane' boy did? Don't completely believe he is a muslim inspite of the fact his name is muslims' and is studying the religion. That does not directly suggest that he's a muslim.

That affair again reminded me about one paper I read some times ago on the mission of early Christian Missionary in Nigeria that a Christian boy would be 'disguise' as a muslim, be admitted into Islamic school to study the religion and after he learned it from A-Z should come out and portray himself as a convert to Christianity from Islam. He would do things to prove that after being born into that religion he'd even studied it but yet he later uncover that its not the true religion. What a bluff?

So, don't just look at the surface of it. Look indepth and think reflectively. Allah ya kiyaye gaba. Idan zai shiryu, Allah ya shiryeshi inko otherwise, Allah curse him and anyone with his habit.

Quote from: HUSNAA on December 05, 2007, 10:15:25 AM
An bude makarantar ne, ko kuwa dama can ba a rufe university din bane.


Tun yaushe Aunty? I think now they are in second week after.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

MySeLf

Toh duk wanda yaci mutuncin Alqur'ani, Allah shima yaci nasa.... UBANGIJI YA TOZARTA
MASU CIYAWA MUSULUNCI DA MUSULMAI MUTUNCI.....
As husna said, do not take law into your own hands....Allow this boy to stand trial and
hear what he have to say about his action, he might not be acting alone...
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!

Muhsin

Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

gogannaka

Wai shin wanne irin cin mutunchi ya yi wa Qur'anin ne?

Hafiz a duk inda hukuma take to babu inda ya halatta ka dauki ran wani mutum akan abun da labari kawai ka ji ba shaidawa ka yi ba. Quite alright it is painful to see the Holiest book being abused but you have no right to punish the offender by taking his life.

In banda abu ma, irin cin mutuncin da ake wa Qur'ani yanzu. Where the qur'an will say do this and don't do that amma mutane suyi watsi da abun this also is a great disrespect to the Holy book and Allah's words and commands.

Allah ya kare fitina.
Surely after suffering comes enjoyment

Muhsin

Quote from: gogannaka on December 07, 2007, 02:26:02 AM
Wai shin wanne irin cin mutunchi ya yi wa Qur'anin ne?


Wai ya katse kash*** da takardunsa.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

hafiz amin umar

To ALHAMDULILLAHI,wannan shine amfanln zaman tare da kuma neman shawara,kowaye ya ga abunda yafaru  dole ransa ya baci,wannan yaro a yanzu yana hannun hukuma kuma yana cooperating sosai don yana ta fadan sauran ana kamasu one by one,aunty husna,muhsin da duk sauran wadanda suka ban shawara nagode  ALLAH yabarzumunci ya kuma saka maku da alherinsa.ABUNDA MUKE ROKO DAGA GURINKU SHINE KUCI GABA DA YI MANA ADDUA ALLAH YAKARE MUSULUNCI,YA DAUKAKASHI,NI KUMA YANZU INA CIKIN EXAMS NE DCN ALLAH INA ROKON ADDUA DAGA GAREKU YANUWANA,NAGODE ALLAH YA HADA KAN MU YAKUMA BAMU NASARA.
   NAGODE.     

Muhsin

Hafiz,

Allah ya bada sa'a--Amin. Kuma by Allah's grace, everything would be in wash. Duk wanda is involve in such Allah ya tona masa asiri ya kuma hukuntashi--Amin.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

waduz

Wallahi naji dadin duk contributions da aka yi akan rufe unimaid. Ya kamata mu fahimci cewa fa shi musulunchi fa haka ya gada tun fil azal. Karmu dauka cewa kafirai ne kawai zasu iya ci mana mutunci da addininmu. Gashi nan dai yau mun gani, musulmi ne ke tozarta musulunci. Na biyu, mu sani cewa fa ba yadda zaayi kafiri ya kaunaci musulmi daaddininsa, har zuwa tashin kiyama, domin yasan cewa kai a matsayinka na musulmi, da yadda rayuwarka take tafiya daidai, kana bisa turban gaskiya.
Musani kuma cewa, Allah Ubangiji a ko yaushe yana ganinmu, yana kuma ganinsu. Annabi SAW ai haifaffen , makkah ne, amma dole ya bar makkah ya koma madina saboda matsin kafirai, amma da lokaci yayi, sai ya dawo ya yakesu kuma ya kafa addinin.
Gashi yanzu ana maganan kawo american base a nigeria, kuna tsammani don wa ake son kawo su? Mun sani cewa baa haifi wanda zai hana mu bautawa Allah SWT ba. Amma dai mu dinga bincike da kyau in wani abu ya faru, maimakon daukan mataki cikin gaggawa. Dama haka addinin ya gada, yau cakaleka gobe ace maka rag head! In sune suke fada sai ace freedom fighters, amma in kaine musulmi, sai ace dan taadda! Allah SWT ya kare mu, ya bamu zaman lafiya, amin.