News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Wedding Announcement - Farouk & Jummai

Started by sdanyaro, October 09, 2002, 05:15:46 AM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

sdanyaro

As Salaamu Alaikum Wa Rahmatullahi Wa Barakatuh
Allahu Akbar!!!

I am very happy to announce the upcoming marriage of a friend and an extended member of our Kano Online family...
Farouk A. Salim
to
Jummai A. Ali

Please join me in congratulating them and Please remember them in your duaas. Gandoki@aol.com


Date: Saturday 19th October, 2002

Venue: Late Alhaji Abdu Ali's Residence
Sokoto Road, Shika,
Zaria

Time: 2:30 p.m.

R.S.V.P.

? 064-633144 ? ? ? 062-413216 ? ?080-3311 1918

? 064-631534 ? ? ? 062-242945 ? ?080-3315 4165 ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?

? 064-642980 ? ? ? 080-3320 6621 ? ? 064-632464


Ihsan

Masha Allah

Allah ya sanya Alkhairi ya kuma bada zaman lafiya...Ameen
greetings from Ihsaneey

Fulanizzle

 
AMEEEEEEEEEEN!!!!!!!!!!!!!! :) :) ;) :D 8)
MAY ALLAH KEEP THEM HAPPY  TOGETHER FOREVER AND EVER
)

Dan-Sokoto

Assalaam Alaikum!

Ameen summa Ameen! To shawara ta ita ce, sai a yi hakuri da juna. Domin ko waye, ya ce zo mu zauna, to, ya ce zo mu dan saba a kai a kai. Matsawar ana tare lalle ne sai an samu rashin jutuwa. Amma ana son hakuri a ko yaushe. Allah ya bada zama lafiya, kuma, ya bada zuri'a mai albarka.

Ku kuma samari da yan mata wadanda ba ku da abokan zama tukuna, Allah ubangiji ya ba ku naku masu albarka.

Wadanda suke da su kuma, sai a yi ta hakuri da rokon Allah ya sa a wanye da duniya lafiya, a cika da imani cikin addinin Musulunci - Ameen.

Dan-Sokoto

Rose

Allah Ubangiji yabada zaman lafiya  8) 8) 8)
  "CONGRATULATION!"-----Mr & Mrs Faruk :D
aNo Ta DaBo ChiGaRii, GaRi Ba KaNo Ba DaJin ALLaH.

kariballa

Salam,
Allah ya bada zaman lafia,kuma Allah yasa Albarka.
Koda yake duk loacin da za'ai aure sai ayi tacewa ayi hakuri! amma ni shawarata ana itace kada wanda ya hakura da wani, saboda duk inda kaji kalmar hakuri ta shigo lallai wani ya cuci wani,don haka ni shawarata ga Ango da Amarya shine kowa ya kiyaye dokokin ubangiji ya tabbatar yayi dai dai ,in akai haka  to zancen hakuri babu shi.
l'mar'u ma'a man ahabba.

Dan-Sokoto

Assalaam!

Haba Saraki, ai ko HAKURI wani tabi'a ce mai kyau wadda a ke musulmi duniya duka su koya, a komi a ko yaushe. Me ya sa a addini a kan harakar aure a ke yin idda? a takaice, domin a tabbatar mace ba ta da ciki kuma, ana zaton cikin lokacin da mijin da matar allah zai sa su huce hushin zukatan su, su yi hakuri auren su dawo?

Haba Mallam saraki, don allah don annabi a yi promoting zaman lafiya mana.

Dan-Sakkwato.

gandoki

To Allah yabada lada, amin. Mun gode da shawarar da'aka bamu, kuma Allah (swt) ya dada zaba mana abinda yafi alheri.
Farouk

Anonymous

Assalam
Allah yabada zaman lafiya, allah ya kare su daga sharrin shaidan, Sai arinka hakuri. Allah koma yakawo mu goyu. ;)(lol).And a Happy Honeymoon.
Best wishes
Beeba

Anonymous

Gosh cant remember the last tym, been 2 a weddin, talkless of wat 2 say. Any wayz I wish u a happy married life. May Allah bless the Junior Farouk, or Junior Jummai who is yet 2 inshallah cum in2 d world. Many happy returns

Blaqueen

Allah ya sa... they're still together...AMIN! May Allah send His Blessings their way...
da Hunniez Gettin Money Playin Niggaz Like Dummy