Author Topic: Man U Sucks.. Kofa is right!  (Read 31441 times)

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Offline Masoyi

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Dec 2003
 • Location: Fagge- kano,Unguwar-sarki K-D.
 • Posts: 87
  • View Profile
  • www.masoyi.org
Man U Sucks.. Kofa is right!
« on: January 03, 2004, 05:28:49 PM »
The last team i'll ever support.

Kofa is right about man U, after this league they shall R.I.P  :-X

They maybe on top now. But, sai mun ga bayansu ba da jimawa ba! (I.A)

Because they boast toooooo much!

and their supporters, duk buge ne.
oyayya ruwan zuma, in kasha......

Offline kariballa

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Apr 2002
 • Location: kano
 • Posts: 338
  • View Profile
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #1 on: January 04, 2004, 12:25:20 AM »
Lallai masoyi inajin akwai abinda yake damunka kuma Man U ta zama duwawu aduniyar kwallon kafa.
l'mar'u ma'a man ahabba.

Offline Masoyi

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Dec 2003
 • Location: Fagge- kano,Unguwar-sarki K-D.
 • Posts: 87
  • View Profile
  • www.masoyi.org
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #2 on: January 05, 2004, 04:43:09 PM »
Haba saraki,

Ai duk wanda yayi sama, to dole ne yayi kasa!

Man U, sun dade suna sama, dole ne kuma su fado kasa! Munanan da kai zakace na fada maka amma dole zasu yi kasa.
Muna fatan hakan ya faru ba da dadewa ba.
oyayya ruwan zuma, in kasha......

Offline kariballa

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Apr 2002
 • Location: kano
 • Posts: 338
  • View Profile
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #3 on: January 06, 2004, 12:41:22 AM »
Masoyi gaskiya ka fada amma inaso ka sani har yanzu bamu kai saman da za'a ce mun kusa fadowa ba.
l'mar'u ma'a man ahabba.

Offline Masoyi

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Dec 2003
 • Location: Fagge- kano,Unguwar-sarki K-D.
 • Posts: 87
  • View Profile
  • www.masoyi.org
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #4 on: January 06, 2004, 01:22:21 AM »
Baka gane ba kenan!

Ni ai ba abinda nake son gani kamar inga Man U

sun fado kasa. Bama team dina arsenal ba, ko

ma wannene dai yake sama ba damuwa!

Ai ni supporters din Man U ne suke cika baki sosai!

Kuma supporting din wasunsu, duk buge ne.
oyayya ruwan zuma, in kasha......

Offline kariballa

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Apr 2002
 • Location: kano
 • Posts: 338
  • View Profile
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #5 on: January 07, 2004, 12:01:42 AM »
masoyi kenan ko kuma kaine baka gane niba,kamar yadda nace maka na yarda duk abinda yai sama zai fado to ai ni ina ganin har yanzu ba muisaman da zamu fado ba,amma Alhamdu Lillah tunda kai aganinka munyi saman.
l'mar'u ma'a man ahabba.

Offline Masoyi

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Dec 2003
 • Location: Fagge- kano,Unguwar-sarki K-D.
 • Posts: 87
  • View Profile
  • www.masoyi.org
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #6 on: January 07, 2004, 07:18:59 PM »
Hahahahahaha  ;D  ;D

R.I.P Man U.
oyayya ruwan zuma, in kasha......

Offline gogannaka

 • Global Moderator
 • Super Member
 • *****
 • Join Date: May 2003
 • Location: Kano
 • Posts: 3693
 • Gender: Male
  • View Profile
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #7 on: January 10, 2004, 02:50:42 AM »
lol...masoyi lallai u hate man u......amma fa na gaba yayi gaba...
Surely after suffering comes enjoyment

Offline Dante

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Jan 2004
 • Location: Arewa ta kudu
 • Posts: 363
 • Gender: Male
  • View Profile
  • http://www.muntata.2ya.com/
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #8 on: January 10, 2004, 04:45:28 PM »
Manchester united is the best team & No. 1
whether masoyi likes it or not.

They are the best intertaining club in the world.
_________________________
Gaskiya tafi komai..........هو الذي

Offline Dala

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Jan 2004
 • Location: Dala/Goron dutse.
 • Posts: 69
  • View Profile
  • http://www.kanostategovernment.com
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #9 on: January 10, 2004, 07:04:11 PM »
Manchester United are using tsahi & turawan aljanu

in their matches. So MASOYI, don't bother yourself if

they are still lamba 1.

Kaima ku kira mu, yanzu kuga AIKI DA CIKAWA :o

Anonymous

 • Guest
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #10 on: January 10, 2004, 11:25:01 PM »
who is this kofa??????????????????????

Offline Masoyi

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Dec 2003
 • Location: Fagge- kano,Unguwar-sarki K-D.
 • Posts: 87
  • View Profile
  • www.masoyi.org
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #11 on: January 10, 2004, 11:44:51 PM »
No wounder they are number 1 on top  ???

I beg you tsimburbura, make you tell de aljanu

make dem run away.
oyayya ruwan zuma, in kasha......

Offline Sas

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Mar 2003
 • Location: Cambridge, U.K.
 • Posts: 137
  • View Profile
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #12 on: January 11, 2004, 12:30:49 AM »
Masoyi kake ko Makiyi

Da farko zan gaya maka cewa wanna reply ya kunshi wasu kalamai da me yiwuwa ka gani kamar cin zurufin ka ko makamancn haka. Na rubutane domin na fahimtar dakai wani abu bada wata manufa ba sai dan gyara. Allah ya baka hakuri idan kaji Haushi kuma yasa wanna ya kawo gyara a yadda muke ganin abubuwa. Allah ne Masani.

Bara a fara tabbatar maka da cewa duk wanda yake ganin ManU za suyi kasa nan bada dadewa ba to baya gani sosai. Abu da yake a fili kiri kiri bawai sai an tsaya ana magana dashi ba. Ina so ka fahimci wasu abubuwa da nake tunani,

Na farko dai kayi maganar cewa kai fans din ManU suna ta cika baki da sauransu kuma duk buge ne da dai sauransu. Anan zan dan yi wasu zato wanda ina fatan zaka gyara min in ba haka bane. Saboda yadda kake magana, zan dauka kai irin hausawannanne wadanda basa tsayawa su duba abu da idan basira kafin su bada martani akan wani abu. Zan dauka cewa kai irin Hasawannanne da basu da ra'ayi duk da cewa kace kai kana son Arsenal babu hujjar da tasa kake son Arsenal. Sannan zan dauka cewa kai irin hausawannanne da basa san gaskiya akan lamarin ball. Bayan lissafa wadannan halaye da nake tunanin kana dasu a dalilin yadda kake magana, zan fara.

Ka sani cewa wadanda kakeji suna son ManU (wato ManU Fans da kake tare dasu kuma suke "cika baki" kamar yadda ka fada. Ka tsaya kai nazari akan ilimin su a kan ManU. Kawai yan kallan ball ne a gidan kallo kuma suyi magana akan kawai kallan ball din ko kuma suna dubawa suga abubuwan da suke faruwa a club din. Watau sun san wani abu akan club din banda abin da suke yi a filin ball. Kaga kwa indai hakane to basu cancanci su juyar da hankalina ba daga gaskiya. Kuma basu cika masu san club dinba.

Kana maganar cewa wai duk wanda yayi sama zaiyi kasa. Wannan ba magana bace ta mutum mai tunani saboda mudai baa gaya mana haka ba a Kurani kuma akwai mutane da organisations da kamfanoni da da koma menene da dama da sukai sama kuma basuyi kasa ba. Wannnan irin karin magana ne na Hausawa da suke jawo asara (failure). Ban ki cewa wata rana ManU zasu bar premiership ba (watau suyi kasa). Wannan abu ne da bamu sani ba kuma bai kamata ma muyi magana akai ba yunda ya zama gaiba kuma Sanin Gaibu sai Allah.

Yadda ManU suke wasa a yanzu kai da ka gani kasan cewa akwai kuruciya a club din kuma sama yake yi kullum.

Ni ban san yadda zan maka bayani sosai ka fahimci raayi na ba amma dai maganar itace kaima kamar yadda kake fada cewa fans din ManU suna ta kuri to kai yunani ka fada min kai me kake yi yanzu. Menen hujjar ka ta fadar haka da zata fitar dakai daga layin masu kuri. Allah ne masani kuma mu abun da muka sani yanzu shine ManU sune suka fi ko wanne club "kyau" a kalla ma dai a cikin Ingila in ba a duniya ba.

Abun da nake so ka dauka daga wanan dogon bayani nawa shine ka yi tunani kafin kayi furuci kuma ka bada hujja mai karfi wadda kai a tunanin ka wani bazai iya kada ta ba. Misali

nace ManU sunfi kowanne club "kyau" a Ingila. Kaga kai baka yadda ba to sai na baka hujja ta wadda nasan cewa baka da damar da zaka kada su. sai ince maka ManU sun ci premiership guda takwas a cikin sha daya ( sai ka fadi wanda nashi yafi haka). ManU sun fi ko wane club a ingila consistency a Champions league (Ba ingila bama kawai wanan duk Europe ne) sai in ce sun ci sau daya a kwanakin baya kuma shekara kamar goma haka suna zuwa a kalla quarter finals (Sai ka fada min wanda yafi haka) Sai ince maka sunfi kowa masoya a duk fadin duniya da Arziki (Sai ka fada min wanda yafi haka) Sai inta lissafo su da dama amma kuma duk gaskiya ne baka da yadda zakai ka karyata wadannaan. ( Nace maka sune a kan gaba a yanzu a premiership din?)

Don Allah Masoyi ayi tunani kafin a ambata zance. Allah ne masani kuma ya taimakemu.
ny good thing I said is from Allah and any bad thing I said is from me...So I ask for Allah's forgiveness for my errors both conscious and unconscious ones...Ameen!!!

Offline zezezee

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Oct 2003
 • Location: Kano
 • Posts: 372
  • View Profile
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #13 on: January 11, 2004, 07:28:35 PM »
man u sucks!!!!!
Alex Fergurson dinma ai dan kwaya ne! he also gives drugs to his players n tell them not to appear b4 the test committee. ?;D
 just realised that nothing is what it seems.

Offline Masoyi

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Dec 2003
 • Location: Fagge- kano,Unguwar-sarki K-D.
 • Posts: 87
  • View Profile
  • www.masoyi.org
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #14 on: January 12, 2004, 03:48:25 PM »
Lallai Sunusi baka san annabi ya faku ba har yanzu  ???

ai wannan ba fadar allah bace ba. abu ne wanda haka yake.

Dole ne Man U, sai an manta ma da labarinsu a duniya, balle

ma ace wai sun fado kasa a wannan league. Duniyar ma

kanta zata kare balle kuma wasu Man U. Allah ne kadai mara

farko kuma bashi da karshe  :o Amma komai a rayuwa akwai

lokacin da karshensa zai zo.


 8) Thank you zezezee for the more info.
oyayya ruwan zuma, in kasha......

 


Powered by EzPortal