Author Topic: Man U Sucks.. Kofa is right!  (Read 31444 times)

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Offline zezezee

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Oct 2003
 • Location: Kano
 • Posts: 372
  • View Profile
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #15 on: January 12, 2004, 04:06:36 PM »
Quote
who is this kofa??????????????????????
na one boy like this!!!!  :D
 just realised that nothing is what it seems.

Offline Dala

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Jan 2004
 • Location: Dala/Goron dutse.
 • Posts: 69
  • View Profile
  • http://www.kanostategovernment.com
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #16 on: January 12, 2004, 06:33:09 PM »
Abeg, make you no abuse am 'O.
he's a nice person sosai ?::) i use to see him in B.U.K
sometime ago......

Offline Sas

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Mar 2003
 • Location: Cambridge, U.K.
 • Posts: 137
  • View Profile
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #17 on: January 12, 2004, 09:35:36 PM »
Salamu Alaikum

To dai ban san yadda zan fara ba amma dai indai wannan abun da kai magana ne kawai (akan Allah ne kawai bashi da farko kuma bashi da karshe) to zan gaya maka cewa na san haka ne kuma nasan cewa duniyar ma ai zata tashi kuma kafin ta tashi dole ManU zata bata. Kuma da ka karanta abun da na rubuta da zaka fahimci hakan sai dai cewa bakai amfani da shawarar da na baka ba ta kayi tunani kadan kafin fadar wata magana. Inaga baka fahimci abun da na fada ba. Amma cewa nai:

"akwai mutane da organisations da kamfanoni da da koma menene da dama da sukai sama kuma basuyi kasa ba"

Nace basuyi kasaba amma bance baza suyi kasa ba. Da cewa nai bazzsuyi kasa ba to da comment dinka yayi daidai.

kuma na kara da cewa:

"Ban ki cewa wata rana ManU zasu bar premiership ba (watau suyi kasa). Wannan abu ne da bamu sani ba kuma bai kamata ma muyi magana akai ba yunda ya zama gaiba kuma Sanin Gaibu sai Allah."

Wannan kawai me yake fada maka. Yana fada maka cewa fadar da kai cewa "Sai mun ga bayansu ba da jimawa ba!" kana nufin kasan abun da zai faru kenan? AA! Saboda nayi tunani inaga cewa kana son haak ne ya faru bawai kasan zai faru dimbane.

Ina fatan yanzu ka fahimce manufata kuma imma baka fahimta ba immaka gwari gwari, abun da nace shine ManU ba lalle bane suyi kasa a iyakar rayuwarka ma (Nasan Allah yana da ikon kasa dasu a yanzu), amma fadar cewa sai kunga bayansu wannan ba daidai bane ba. Kawai dai kace Allah yasa kuga bayansu bada dadewa ba.

Na rubuta abubuwa da dama da nai tsammanin zaka wayar dani akai amma sai naga bakai ba musammman ma ga assumptions din da nayi. Baka sanar dani ko haka bane. In ba haka bane dama na ruga na baka hakuri a baya.

Abu na karshe da zan magana a kan reply dinka shine ka fada "Lallai Sunusi baka san annabi ya faku ba har yanzu."
Ina fatan dai in ka karanta abun da na rubuta a wannan reply din kafin wannan ka gane kuren ka amma dai maganar cewa wai ban san Annabi ya faku ba wannan magana ka fada kai tsaye cewa ban sani ba kuma kasancewar nasan Annabi ya faku ya zama ba daidai ba kenan kuma ba ruwa na a nan. Ni dai nasan ban fadi haka ba kuma ban rubuta haka ba. Cewar baka fahimci abun da na rubuta bane ya jawo haka.

Daga karshe ina mai baka hakuri da duk wani abu da ka gani. Ni na rubuta ne da manufar abun da nake gani gyara. Banki kace baka san ManU ba saboda akwai mutum miliyoyi da basa sansu kawai dai maganar itace ta yin tunani kafin yin furuci abun da nay ta fama da wani danuwana sai hakura nai dashi saboda ga abu kirikiri amma shi yana ganin wani abu daban kamar dai yadda kai anan.

Bissalam
ny good thing I said is from Allah and any bad thing I said is from me...So I ask for Allah's forgiveness for my errors both conscious and unconscious ones...Ameen!!!

Offline Sas

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Mar 2003
 • Location: Cambridge, U.K.
 • Posts: 137
  • View Profile
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #18 on: January 12, 2004, 09:42:10 PM »
Salamu Alaikum

Alex Ferguson ba dan kwaya bane a iyakar sanin mu sai dai ban san ko ka samu labarinba daga wani guri amintacce ko kuma naka ne. Rio laifinshine bana Sir Alex ba. yayi missing drug test saboda wasu dalilai nashi (na banza) wanda yanzu sun jawo mashi kuma ya samu hukunci ba dan cewa yayi amfani da drugs ba. A hakikanin gaskiya baiyi ba saboda anyi testing dinshi kwana biyu bayan ranar da akai wa kowa da kowa wanda sai an dau kwanaki da yawa (wasu drugs dimma watanni) kafin su bar jikin mutum dindindin yadda baza a iya gane su ba.

Bissalam
ny good thing I said is from Allah and any bad thing I said is from me...So I ask for Allah's forgiveness for my errors both conscious and unconscious ones...Ameen!!!

Offline Dante

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Jan 2004
 • Location: Arewa ta kudu
 • Posts: 363
 • Gender: Male
  • View Profile
  • http://www.muntata.2ya.com/
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #19 on: January 14, 2004, 02:37:10 PM »
Who'z this masoyi ?

Man U is the best team in the whole british league!
I'm a Tottenham supporter, but i also like Man U. They
are the best amongst the rest.

ko kana so ko baka so.  :o
_________________________
Gaskiya tafi komai..........هو الذي

Offline Masoyi

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Dec 2003
 • Location: Fagge- kano,Unguwar-sarki K-D.
 • Posts: 87
  • View Profile
  • www.masoyi.org
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #20 on: January 22, 2004, 02:06:26 PM »
Why don't you feofle like tellin the true

ne? Man U sucks... I hate Man U & will

neba support Man U! I hate the team &

i don't know what else to tell.  :-X
oyayya ruwan zuma, in kasha......

Offline Sas

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Mar 2003
 • Location: Cambridge, U.K.
 • Posts: 137
  • View Profile
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #21 on: January 23, 2004, 10:58:37 PM »
Salamu Alaikum

perhaps you didn't take understand my message. I was not saying that you should like ManU. i don't care if you bomb Old Trafford. All I am saying is think before opening your mouth and thas it. In your previous messages you seemed not to have given a though about what you said. But I think the last one is pretty cool. You just said what you think and not what will happen in the future or something like that. Good improvement I think. ;D ;D
ny good thing I said is from Allah and any bad thing I said is from me...So I ask for Allah's forgiveness for my errors both conscious and unconscious ones...Ameen!!!

Offline Masoyi

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Dec 2003
 • Location: Fagge- kano,Unguwar-sarki K-D.
 • Posts: 87
  • View Profile
  • www.masoyi.org
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #22 on: January 25, 2004, 06:29:03 PM »
Quote
Salamu Alaikum

perhaps you didn't take understand my message. I was not saying that you should like ManU. i don't care if you bomb Old Trafford. All I am saying is think before opening your mouth and thas it. In your previous messages you seemed not to have given a though about what you said. But I think the last one is pretty cool. You just said what you think and not what will happen in the future or something like that. Good improvement I think. ;D ;D

Man U Sucks..... ;D 8) And will fall to the bottom

of the champions league table in no time.
oyayya ruwan zuma, in kasha......

Offline Sas

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Mar 2003
 • Location: Cambridge, U.K.
 • Posts: 137
  • View Profile
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #23 on: January 25, 2004, 07:33:56 PM »
Allah ya ganar da kai!!!
ny good thing I said is from Allah and any bad thing I said is from me...So I ask for Allah's forgiveness for my errors both conscious and unconscious ones...Ameen!!!

Offline kofa

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Aug 2003
 • Location: worldwide
 • Posts: 122
  • View Profile
  • http://www.dantatafamily.com/appm
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #24 on: January 28, 2004, 01:38:38 AM »
Quote
who is this kofa??????????????????????


wani bawan ALLAH ne.
n GOD i trust

Offline kariballa

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Apr 2002
 • Location: kano
 • Posts: 338
  • View Profile
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #25 on: January 30, 2004, 12:19:14 AM »
Ni nasan kofa sosai da mukan wuce shi yana sai da rake da kifi a kauyensu,mukan wuce ta garinsu kofa in zamu bebeji,watakil wasu sun taba ganinsa agindin bishiya yake zama kusa da makabarta.
l'mar'u ma'a man ahabba.

Offline Dante

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Jan 2004
 • Location: Arewa ta kudu
 • Posts: 363
 • Gender: Male
  • View Profile
  • http://www.muntata.2ya.com/
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #26 on: February 06, 2004, 09:09:26 PM »
Quote
Ni nasan kofa sosai da mukan wuce shi yana sai da rake da kifi a kauyensu,mukan wuce ta garinsu kofa in zamu bebeji,watakil wasu sun taba ganinsa agindin bishiya yake zama kusa da makabarta.


       LoL   ;D

saraki kenan... ;D LoL


_________________________
Gaskiya tafi komai..........هو الذي

Offline Fateez

 • Super Member
 • *****
 • Join Date: Jan 2004
 • Posts: 605
 • Gender: Female
  • View Profile
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #27 on: February 13, 2004, 05:39:08 PM »
Quote

Man U Sucks..... ;D 8) And will fall to the bottom

of the champions league table in no time.

Don't mind him It's pure Jealousy & Envy ::) ::) ::) ::)
"Whenever you find yourself on the side of the majority, it is time to pause and reflect.    ~ Mark Twain


Offline kharuldeen

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Jan 2004
 • Posts: 80
  • View Profile
  • www.geocities.com/khayruldeen
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #28 on: February 13, 2004, 10:26:07 PM »
Quote
Manchester United are using tsahi & turawan aljanu

in their matches. So MASOYI, don't bother yourself if

they are still lamba 1.

Kaima ku kira mu, yanzu kuga AIKI DA CIKAWA :oina son proof.

Offline kofa

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Aug 2003
 • Location: worldwide
 • Posts: 122
  • View Profile
  • http://www.dantatafamily.com/appm
Re: Man U Sucks.. Kofa is right!
« Reply #29 on: February 17, 2004, 03:22:09 AM »
Quote
Ni nasan kofa sosai da mukan wuce shi yana sai da rake da kifi a kauyensu,mukan wuce ta garinsu kofa in zamu bebeji,watakil wasu sun taba ganinsa agindin bishiya yake zama kusa da makabarta.

daka fadan gaskiya sai abin yazama........
n GOD i trust

 


Powered by EzPortal