Salamu Alaikum
All I can say is Allah ya baka Hakuri dan ban san abun zai zamto haka ba. kawai nayi niyyar na gyara maka kuskuren da kai ne. Kuma bawai maganar ka ta bata min rai bane Wallahi ko kadan kawai dai ni a tunani na hakuri shine yafi dacewa na baka saboda kasan ni ba manufata na saba da wani musulmi ba akan Kwallo. Tir da wannan dabiar.
Maganar we suck wannan kai ya dama

babu abun da ya canja daga jikina ko tunani na dan kace I suck. Ban sanka ba so babu abun da ya shafe ni.
Kada kasa ball ta zame maka kamar wani abu gaba da komai. Menene? Kawai supporting club muke yi kuma dan ra'ayin mu baizo daya ba doesn't mean mutum (MAI HANKALI) ya bude baki ya fadi wata "bakar magana" wadda anan batai tasiri ba. Da fatan ka fahimta cewa ba wanda ya damu idan wani stranger (Wato kai kenan Masoyi) ya fadi shirme a kansa.
Bissalam