A tambayi Ajingi, yawancin lokaci mai tambaya ya san abin da yake tambayar. Ina tsammani zai ba mu ilmi, amma ai shi Col Sani Bellon yana da rai wani mai dangantaka da shi i tambayo mana man. Allah ji qan Aminu Kano, da yana nan da an tambaye shi tunda su ne manyan Kanon. A taimaka a samu Dan Masanin Kano Aly Yusuf Maitama Sule ya san komai.