KanoOnline.com Forum

General => History => Topic started by: Rose on March 11, 2003, 12:31:59 AM

Title: DALA da GWAURAN-DUTSE
Post by: Rose on March 11, 2003, 12:31:59 AM
Salaam 2 u all
Can you please share with us the history behind dala
da gwauran dutse.
and that little hause on the top of gwauran dutse,
I always wonder why was it there?
Title: Re: DALA da GWAURAN-DUTSE
Post by: Anonymous on March 12, 2003, 04:02:36 AM
Assalamu alaykum all, maybe there is more benefit at the hilltop.
Title: Re: DALA da GWAURAN-DUTSE
Post by: Anonymous on March 13, 2003, 01:20:53 AM
Mallam Ibrahim kasan kumai yana da dalili
Nima inna mamakin yadda akayi aka tara wannan kasar,
kuma ko bisa wanne dalili?
Duk abinda mutan-da sukayi there must be reason,
Misali ganuwar kano anginatane don kariya daga yaki, so am sure irin wadannan abubuwa suna da dalili
Title: Re: DALA da GWAURAN-DUTSE
Post by: Anonymous on March 13, 2003, 08:19:56 AM
  Assalamu alaykum barka kadai. Dalili da dutse, wa iya sani wannan dalili idan babu robutawa kan takarda ko cikin littattafai? Ta yaya iya mu sani gaskiya.
Title: DALA da GWAURAN-DUTSE
Post by: Shiekh on May 17, 2004, 04:10:10 PM
Dukkan mu za mu iya samun dan bayani akan dutsen idan mukaje wani website  WWW.GOOGLE.COM  muyi searching for DUTSEN DALA. it might give us some information[/b]
Title: DALA da GWAURAN-DUTSE
Post by: Anonymous on May 14, 2005, 10:14:50 PM
Guest I definitely agree with you.
Title: Re: DALA da GWAURAN-DUTSE
Post by: mlbash on June 06, 2005, 06:47:06 PM
Quote from: "Rose"Salaam 2 u all
Can you please share with us the history behind dala
da gwauran dutse.
and that little hause on the top of gwauran dutse,
I always wonder why was it there?


FOR ADDITIONAL INFO, CHECK THE BOOK TITLED; KANO TA DABO CIGARI.
Title: Re: DALA da GWAURAN-DUTSE
Post by: babushe on January 25, 2008, 08:55:16 PM
eeeeeeeeeeeehhhhhhhhhhooooo
As for the dwellers of dala, kano was their ancestor, after him barbushe became the chief priest and leader, let me share a babushe kirari with you
eeeeeeeeehhhoooooooooooooooooooooooo
Barbushe ba'a sa  maka  hannu
kowakkira   ka  yakai  gwanki
Barbushe  dan  mutun  dan  aljan
kowat tabaka  yaga  makanta
Barbushe dan  azabar  tahiya
Barbushe  kai  ka gyaran  yatsu
yatsun rabin gidan tsumburbur
na tsumbura mutan  tsololo
Barbushe  dan mutan dan aljan
Barbushe wa mutun ko iblis
Eeeeeeeeehoooooooo'