WAI SHIN, MENENE INDARARO?
WANE FA SAI YACE KA BASHI DARIYA,KO KUMA MAGANARKA BA AKAN HANYA TAKE BA.KWARAI DA GASKE HAUSA BA DABO BACE AMMA....... :lol:
A SANINA INDARARO SHINE (MAGUDANAR RUWA, AMMA TA HAYIN DAKI)
CLAP 4 MI IF AM RIGHT :!:
MA'ASSALAM[/b]
RAP RAP RAP! YOU GOT IT RIGHT! I STARTED WITH SIMPLE ONE NOT TO SCARE PEOPLE AWAY! :lol:
TO MENENE SUNAN NAMIJIN JIMINA?
jimina... jimin????!!!!!!!?????????? :?
NO THAT'S NOT IT MY BEUAT ONE. YOU ARE YET TO ANSWER MY QUESTION; WHY DO YOU CHANGE YOUR SCREEN NAME. AS IF YOU ARE AVOIDING THESE DAYS! :lol:
lol. y did i change my screen name??? hmn... i dunno. i jus did. aayshaluv sounds lame and i couldnt thnk of anythnin else so i picked beautilicious. :)
to bawan sarauniya ai kaine Hausa ba dabo bane hala mafarki kayi za a tambaye ka a ji shi ne ka fake da tambayar mu? meye naka na tambayar ba'asin canjin suna?
Quote from: "beautilicious"lol. y did i change my screen name??? hmn... i dunno. i jus did. aayshaluv sounds lame and i couldnt thnk of anythnin else so i picked beautilicious. :)
oh! that's cool! and it sounds great, you know what i mean and i hope it is what i mean! :)
Quote from: "Anonymous"to bawan sarauniya ai kaine Hausa ba dabo bane hala mafarki kayi za a tambaye ka a ji shi ne ka fake da tambayar mu? meye naka na tambayar ba'asin canjin suna?
I THINK THAT'S TANTAMOUNTS TO INTERFERING WITH MY/OUR PERSONAL ACQUINTANCE WITH MY BEAUT ONE! SO I STRONGLY URGE YOU TO KEEP OFF OUR CHATTING! :( :(
Quote from: "Anonymous"to bawan sarauniya ai kaine Hausa ba dabo bane hala mafarki kayi za a tambaye ka a ji shi ne ka fake da tambayar mu? meye naka na tambayar ba'asin canjin suna?
hahaa haahah,bawan sarauniya???..lol(falls off his chair)...toh dai da alamar tambaya akan mlbash...
back to biz...namijin jimina???(scratches head) gaskia no clue..but i gat ma own question too....
a fassara min wadannan kalmomi da hausa
internet
suicide bombing
terrorist
europe
republic...
lalai ther is really somethin goin on here, za ku fadi gaskiya. (makawo baya yawo da sanda banza) so this is just a cover up.............................!! za atority must hear zis.(he laghs.. ).
Quote from: "figorms"lalai ther is really somethin goin on here, za ku fadi gaskiya. (makawo baya yawo da sanda banza) so this is just a cover up.............................!! za atority must hear zis.(he laghs.. ).
a'a ddnt get ya point?? wut ya tryna say coz i dunno where u're coming 4rm ...or mayb u're d one tryin 2 cover up coz u cnt ansa any of d questions abi??
a'a ddnt get ya point?? wut ya tryna say coz i dunno where u're coming 4rm ...or mayb u're d one tryin 2 cover up coz u cnt ansa any of d questions abi??[/quote]
yah u wouldnt get it man, and da question pass my power tun da sai ku za a tem baya.lol
Quote from: "dan kauye"back to biz...namijin jimina???(scratches head) gaskia no clue..but i gat ma own question too....
a fassara min wadannan kalmomi da hausa
internet
suicide bombing
terrorist
europe
republic...
Mr dan kauye check this one out
internet - duniyar gizo
suicide bombing - kunar bakin wake
terrorist - dan taadda
europe - turai
republic - jamhuriya
how do you see it?[/quote]
bravo mlbash..ooops xcept 4 internet i think d ansa is-rumbun bayani..peace y'all
Quote from: "dan kauye"bravo mlbash..ooops xcept 4 internet i think d ansa is-rumbun bayani..peace y'all
well.............I don't think I ever heard it that way! :lol:
ok..now ya heard.peace.
Quote from: "dan kauye"ok..now ya heard.peace.
yeah got it now! peace out. :)
beautilicious I totally agree with you.
A bani ma'anar wadannan kalmomi:
1. Karfanfana
2. Burtali
3. Arai
4. Karsana
Quote from: "mlbash"RAP RAP RAP! YOU GOT IT RIGHT! I STARTED WITH SIMPLE ONE NOT TO SCARE PEOPLE AWAY! :lol:
TO MENENE SUNAN NAMIJIN JIMINA?
assalam malbash,
lallai ance ......inda aka san darajar goro nan ake yafa masa ganye.
your post on hausa are interesting and marvellous,ina son mutum mai kishin hausa kwarai da aniya. SUNAN NAMIJIN JIMINA. {JANJAMI}
Quote from: "Bakan~Gizo"A bani ma'anar wadannan kalmomi:
1. Karfanfana
2. Burtali
3. Arai
4. Karsana
bakan koki? or na gizo, anyway let's try solvin tambayoyinka.
a- karfanfana{ kalma ce ta habaici wacce take nufin kankanta,ko abu mafi karanci amma acikin aljihu} misali dattin aljihu.
b-burtali{ ana nufin hanya amma yawanci kalma ce ta fulani}
c-arai{kalmar fulatanci ce ana nufin kosai}
d-karsana{ uwar garke, agarken shanu}
if am right dash me sometin :lol:
Quote from: "SAAHIB 92"
a- karfanfana{ kalma ce ta habaici wacce take nufin kankanta,ko abu mafi karanci amma acikin aljihu} misali dattin aljihu.
b-burtali{ ana nufin hanya amma yawanci kalma ce ta fulani}
c-arai{kalmar fulatanci ce ana nufin kosai}
d-karsana{ uwar garke, agarken shanu}
if am right dash me sometin :lol:
An gaisheka. Let me dash you something - gaisuwa. lol Amma da ina zaton kalmar "arai" ta hausa ce. Nima a bakin wata 'yar aikin gidan mu da tazo daga kauye na rafa jinta.
Quote from: "SAAHIB 92"
a- karfanfana{ kalma ce ta habaici wacce take nufin kankanta,ko abu mafi karanci amma acikin aljihu} misali dattin aljihu.
b-burtali{ ana nufin hanya amma yawanci kalma ce ta fulani}
c-arai{kalmar fulatanci ce ana nufin kosai}
d-karsana{ uwar garke, agarken shanu}
if am right dash me sometin :lol:
An gaisheka. Let me dash you something - gaisuwa. lol Amma da ina zaton kalmar "arai" ta hausa ce. Nima a bakin wata 'yar aikin gidan mu da tazo daga kauye na rafa jinta.
assalam all,
ina so a bayyana min ma'anar wadannan kalmomin.
a-kyastu
b-jamhuru
c-gilla
d-kwarzaba
e-nasha-nasha :lol: c u