KanoOnline.com Forum

Member Showcase => chit-chat => Topic started by: Jibo on October 01, 2008, 07:42:31 AM

Title: Matsaloloin Aure
Post by: Jibo on October 01, 2008, 07:42:31 AM
Shin matsalolin Aure a kasar nan shin wa zamu zarga? Mata ko Maza? Koko al'adunmu? Ko kuma level din fahimtarmu ne? Bari MU WASA kwakwalwa! :o :o :o :o
Title: Re: Matsaloloin Aure
Post by: Muhsin on October 01, 2008, 12:05:57 PM
Wannan mas'alar, Mal. Jibo, an dade ana tattaunata a wannan gidan; kafin mu zo, lokacin muna ciki, da sauransu. My conclusion to it is by saying; Allah ya kawo gyara kawai! Amma...

Check the archives for reference.
Title: Re: Matsaloloin Aure
Post by: Jibo on October 01, 2008, 08:31:37 PM
I think there are new things we can still discuss, especially regarding intruding cultures! ::) ::) ::) ::)
Title: Re: Matsaloloin Aure
Post by: MySeLf on October 01, 2008, 10:52:21 PM
Matsalar Aure kudi mana... Indai da wadatattun cash ai ba matsala ko?
Title: Re: Matsaloloin Aure
Post by: IBB on October 01, 2008, 11:13:05 PM
Myself - Ta Dabo Chi Naira?
Title: Re: Matsaloloin Aure
Post by: gogannaka on October 02, 2008, 07:20:00 AM
Jibo matsalar ta wanne fanni?

Matsalar da take hana aure ko kuwa matsalar zaman aure ko kuwa matsalar mutuwar aure?
Title: Re: Matsaloloin Aure
Post by: Jibo on October 02, 2008, 09:13:20 AM
GGNK, ai ina ganin yin aure bai cika matsala ba irin na zaman aure wanda ke kawo mutuwarsa! Ka ga wata yar shekara 40 aurenta ya mutu sau uku 'ya'yanta 16 Muhsin ya fada mata bai san cewa ta haifeshi ba ko? Matsalar aure tana tattare da zaman aurenne kanshi! Amma ina ganin matsalar kan fara ne tun kafin ayi auren!
Title: Re: Matsaloloin Aure
Post by: Muhsin on October 02, 2008, 02:42:13 PM
Jibo,
Ka fara shiga hancina fa! Zan fato ka! Ko ina Muhsin, Muhsin, Muhsin... Discuss the thread's issue and spare me out of it all! ;D

Mu yara have less or nothing to say here. Bara mu bar masu mata daya ko biyu su tofa albarkacin bakinsu, ko? ???
Title: Re: Matsaloloin Aure
Post by: Jibo on October 03, 2008, 09:33:02 AM
Haba Muhsin wane irin hanci kake da shi da zan iya shiga?! Barankadami kenan!Haba aiko GGNK, Myself, DB, TKTK, a lauyanka, IBB sa so suga wannan hanci!Balle su Amira, da sauransu! ;D ;D 8)
Title: Re: Matsaloloin Aure
Post by: IBB on October 05, 2008, 04:37:01 AM
Matsalonin trend ko matsalolin aure

Initiator has deviate

U can change the name of the room if u want and we can carry on from here Mallam Jibo
Title: Re: Matsaloloin Aure
Post by: Jibo on October 05, 2008, 10:25:56 AM
Salam! Ai Muhsin ne yaso ai deviation. Amma mun sha ruwa bari mu koma aiki! ::)
Title: Re: Matsaloloin Aure
Post by: gogannaka on October 06, 2008, 01:13:44 PM
Matsaloln aure:

1. Kafin aure:- Tsada, tsawwalawa, rashin daidaituwa daga iyaye.

2. Lokacin zaman aure:- Rashin kirkiro sababbin dabaru na kawata auren, biye wa kawaye ko abokanai
                                    Rashin godewa Allah, shaidan, sake aure, talauci da dai sauran su.
Title: Re: Matsaloloin Aure
Post by: IBB on October 06, 2008, 09:36:28 PM
GOod points GGNK
Title: Re: Matsaloloin Aure
Post by: Jibo on October 07, 2008, 09:41:55 AM
Matsalar Aure Kafin Ayi: Kuruciya, rashin sa Allah cikin al'amurra da rashin tsoronsa!
Title: Re: Matsaloloin Aure
Post by: IBB on October 08, 2008, 03:56:02 PM
To Allah ya kyauta
Title: Re: Matsaloloin Aure
Post by: Jibo on October 09, 2008, 10:49:18 AM
Allah Ya riga Ya kyauta, tunda ya bamu guidance! ;D ;D ;D