News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Daily Ramadan

Started by *~MuDa~*, September 23, 2006, 05:34:31 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

HUSNAA

Wai Jibo and Nuruddeen arent u one and the same  person? :-\
Ghafurallahi lana wa lakum

gogannaka

Nura jibo-nuruddeen-jibo nura.
It makes sense.

Nice observation.
Surely after suffering comes enjoyment

HUSNAA

Quote from: gogannaka on September 22, 2008, 01:35:46 PM
Nura jibo-nuruddeen-jibo nura.
It makes sense.

Nice observation.
Kai GGNK! I dont believe that u didnt make the same connection before! I'd always thought of the two usernames as belonging to the same person. I just want to make sure, bcos lately Jibo is writing in a separate sense from Nuruddeen..i.e  he is acquiring a personality slightly out of synch with Nuruddeen.
Ghafurallahi lana wa lakum

gogannaka

It never occured to me.

I like the Jibo personality though  ;D
Surely after suffering comes enjoyment

Tukurtukur

Quote from: gogannaka on September 22, 2008, 01:35:46 PM
Nura jibo-nuruddeen-jibo nura.
It makes sense.

Nice observation.

yes, a good sense, "head or tail" it is nura.  nura at the beginning and nura at the end. African sense ::) :)

Mufi

Quote from: HUSNAA on September 22, 2008, 12:48:42 PM
Wai Jibo and Nuruddeen arent u one and the same  person? :-\

Husnaa I'd the same feeling as well. Just read the thread he posted on GB (disclaimer). I think Jibo n Nuradeen r the same person.
Life is like a flower; more exquisite and precious when shared with others.

bakangizo

Quote from: Dan-Borno on September 19, 2008, 07:34:46 PM
jibo, go look for something japanese - korea,
something you can handle and maintain.

Ka tambayi Nuruddeen labarin peejo!!! lol.

Ka manta motocin japan basu da kwari? Kyalkyali ne kawai, irin su KIA da Hyundai ;D

Dan-Borno

Quote from: gogannaka on September 21, 2008, 05:40:39 PM
Auren fiye da mata daya sai miloniyoyi.

Mad-dalilu ala zalika, uridu hadisu Rasulullah.

Quote from: Nuruddeen on September 21, 2008, 04:06:21 PM
......... da Akori Kuran ka. Lafs!!![/color][/b]

Amma fa gaskiyan ka Nura, Akori Kura fa ba dama, especially
in bad situation, akwai dauriya, shiyasa kaga har yanzu mutan
kauye are fond of it.

Quote from: Jibo on September 22, 2008, 12:26:12 PM
In ganin dai na hakura da wannan cigiya da na bayar! Tunda na fahimci da kyar in sami abin da nake so.

Kul, kada ka bada maza mana, kana daukan shawarar wannan
gwauron karshen zamanin (GGNK) rabu da shi, adawa ce kawai
yaga lamarin ka ya hau hanya - sai kayi jibo.  Ai irinsu yata
Ummita in suka ji yadda ka ja baya sai su saka guda har a
gayyato wadansu yan forum su zo nan.  Kada ka ba maza kunya.

Quote from: Myself on September 22, 2008, 02:21:38 PM
yahada dambe da fada  :P
To Gimbiya, a fassara mana wannan hausan, ta shiga duhu sosai.

Quote from: Bakan~Gizo on September 22, 2008, 06:11:50 PM
motocin japan basu da kwari? Kyalkyali ne kawai, irin su KIA da Hyundai ;D

aha that is it, yanzu kuma ai yayin kyalkyali ake yi or in the
alternative one PEEJO one JAPANESE car - kaga you hall all
the option depending on your activity.

"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

Jibo

Quote from: HUSNAA on September 22, 2008, 12:48:42 PM
Wai Jibo and Nuruddeen arent u one and the same  person? :-\

Lallai kam Nura da Jibo ba dai suke ba. Kun san Nura shi ah haske ko? To wane yakkawo haske? Ba Manzon Kwarai ba? Shi kuma wa yammai albishir? Ba Jibrilu ba? To ya ankai Jibo da Nura zasu zan dai? Dada Jibo da ban shike da Nura.Amma dai a tambayi DB.

Quote from: Dan-Borno on September 22, 2008, 07:58:14 PM
Kul, kada ka bada maza mana, kana daukan shawarar wannan
gwauron karshen zamanin (GGNK) rabu da shi, adawa ce kawai
yaga lamarin ka ya hau hanya - sai kayi jibo.  Ai irinsu yata
Ummita in suka ji yadda ka ja baya sai su saka guda har a
gayyato wadansu yan forum su zo nan.  Kada ka ba maza kunya.

Amma dai ai da kyar na sha ya fi da kyar aka kama ni. Amma ko diyarka Ummita ta san gaskiya. Duk inda ka ga ki gudu, to sa gudu bai zo bane. In na samu wata mia shan man tsiya duk kilometer guda sai ka sa mai galan biyu ai ka ga ba magana. Kuma dai gara a samo mai dan kyalkyali. Kasan malam bahaushe da sanin abu mai kyau... Allah Ya sa dai ai karko! ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Rais

#129
Quote from: Jibo on September 23, 2008, 11:52:48 AM
Quote from: HUSNAA on September 22, 2008, 12:48:42 PM
Wai Jibo and Nuruddeen arent u one and the same  person?
Lallai kam Nura da Jibo ba dai suke ba. Kun san Nura shi ah haske ko? To wane yakkawo haske? Ba Manzon Kwarai ba? Shi kuma wa yammai albishir? Ba Jibrilu ba? To ya ankai Jibo da Nura zasu zan dai? Dada Jibo da ban shike da Nura.Amma dai a tambayi DB.:-\

Kai  lalle in ba dai suke ba!!
To halayarsu yazo dai
Kai  harma da kamanni
Bayan Mutuwa akwai hisaby

Jibo

Kai ko Rais wag gaya ma cewa kamarsu dai take. Na sha aradu (oophs, I am fasting!, close your eyes) ba ka da hujja. Ka dai nemi dumi kawai ba ka da hujja. In kuma kana da to hwadi muji. Ga DB da GGNK da Myself zasu yanke hukunci. :D :D :D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

MySeLf

Ku dan Allah kodaina hada basakkwace da bakano/bazazzagi :-\  Nura help me out here ???
Kunajin wanna irin hausa mara dadi datake fitowa daga bakin mallam jibo kamar yanzu
ya sauko daga tsahe :P ;D
Amma koyi ta hadashi da nura mai lafiyaryar hausa wadda hartasa nakirashi bakano :P

;D  ;D
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!

HUSNAA

Quote from: Myself on September 25, 2008, 03:16:03 PM
Ku dan Allah kodaina hada basakkwace da bakano/bazazzagi :-\  Nura help me out here ???
Kunajin wanna irin hausa mara dadi datake fitowa daga bakin mallam jibo kamar yanzu
ya sauko daga tsahe :P ;D
Amma koyi ta hadashi da nura mai lafiyaryar hausa wadda hartasa nakirashi bakano :P

;D  ;D

Myself, Jibo is trying to create a split personality for himself. Check his previous posts, he doesnt write like this. I think it only started with that comment about his being one and same with Nurrudeen. So he's decided to have a Dr. J and H personality. This is definitely Mr H! Nurrudeen is the Dr though.... :D :D :D

Haba MySELF!Kin kira ni BASAKKWACE alahalin ko hanyar sakkwato ban taba bi ba. Amma dai Nuran ma kin kasa gane ko daga inda yake. To ai mutumin Bau...Ban san akwai kazamar Hausa ba sai yau. Amma tunda haka ne zan koyi darasin Hausa daga wajen MYSELF... na san You will distinguish between the Hausas we have...'Nidakaina' ai ban iya Hausar sakkwato ba... balle in karya harshe ;D ;D ;D :P

Quote from: HUSNAA on September 25, 2008, 11:20:13 PM

Myself, Jibo is trying to create a split personality for himself. Check his previous posts, he doesnt write like this. I think it only started with that comment about his being one and same with Nurrudeen. So he's decided to have a Dr. J and H personality. This is definitely Mr H! Nurrudeen is the Dr though.... :D :D :D

Na gode Husnaa! Amma I am not creating a split personality but a differentiating one! Yanzu kin ga Myself knows the diffrenece betwen Nura and Jibo. Kuma inajin har da su DB and GGNK. :D  :-*:D

Muna yiwa RAMADAN ban kwana. Allah Ya bamu ikon kaiwa na badi da lafiya, da imani. :( :( :(
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Nuruddeen

Quote from: Myself on September 25, 2008, 03:16:03 PM
Ku dan Allah kodaina hada basakkwace da bakano/bazazzagi :-\  Nura help me out here ???
Kunajin wanna irin hausa mara dadi datake fitowa daga bakin mallam jibo kamar yanzu
ya sauko daga tsahe :P ;D
Amma koyi ta hadashi da nura mai lafiyaryar hausa wadda hartasa nakirashi bakano :P

;D  ;D

Lallai kam! Lots of mixed up and internal wranglings on personality profile between Nura and Jibo. Well this is one of the funniest posts I have ever imagined and read Lol!!!. I think I just dunno where to start. But am totally out of words. To begin with, I am Nura and Jibo is my surname; not the kanoonline Jibo though. But I still have high regards and respect for the K-online's Jibo i.e. my Dad's name sake!!! So Daddy,(laughs), I remain your humble son in name but not in spirit( Lol!!!)

And to Myself, I initially registered as Jibo Nura in this forum four years ago. After having some problems with the website by the webmaster, Mallam Salisu Dan yaro, I could not continue with my former screen name. So I had to register with Nuruddeen. And most of us then including the legendary Waziri encountered similar problems.

Hope all is clear now Myself and Husnaa?
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).