KanoOnline.com Forum

General => Sports => Topic started by: Bashir Ahmad on April 05, 2010, 08:35:08 AM

Title: Real Madrid vs FC Barcelona
Post by: Bashir Ahmad on April 05, 2010, 08:35:08 AM
Ranar 10 Afril 2010 za'a sake fafatawa tsakanin manyan kungiyoyin nan na kasar Spain wato Real Madrid vs FC Barcelona (El Clasico) wannan wasa shine wanda yafi kowanne wasu derby a duniya kuma shine wasan da mutane sama da mutun 100 millions suke gani daga kasashe daban daban a duniya.