This to inform the members of the forum that our favorite member Danborno has lost his Dad on Wednesday. I want to express my deepest regretr, may Allah grant him with Aljannatul Firddausi.
Inna lilllahi wa inna Ilaihi rajiun!
Allah ya jikanshi. Allah ya rahamsheshi. Kuma Allah ya bada hakuri.
DB our deepest sympathies and condolences. Allah Ya Jikansa, Ya Gafarta masa ameen.
Innalillahi wa inna ilaihi rajiu'n. Allah ya ji kan sa. Mu kuma ya kyauta namu karshen. Ma'assalam.
Amin Amin,
Muna godiya da kulawa, Allah Ya jikan shi Ya rahamshe shi. Mun gode!
Another thread has already been open in another section.
Allah ya jikan shi da rahama.
http://kanoonline.com/smf/index.php?topic=4591.0 (http://kanoonline.com/smf/index.php?topic=4591.0)
Mu kara fada: Allah ya jikan shi ya kuma kyauta namu zuwan, amin.
Innalillahi wa Inna Ilaihi Rajiun Allah Ya jikansa Amin
Inna lillahi......
Ubangiji ya gafarta masa da rahama ya kuma bada hakurin rashi. Mu kuma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani, amin.
Ubangiji Allah Ya jikanshi, Ya gafarta masa,amin.
ALLAHU AKBAR !
ALLAH subhanahu wa Ta'ala ya ga far tamasa, ya kuma jikansa ya sa ya huta. Allah kuma ya bawa Iyalinsa Hakurin rashin. ALLAH ya kyauta na mu zuwan.
na gode muku da zumunci, Allah ya gafarta wa iyayenmu gaba daya