News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

ENLIGHTMENT,How does it sound

Started by Fulanizzle, October 09, 2002, 07:30:28 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

al_hamza

well,
there was this regional meeting
and we have drinks bieng served
everyone is served with marinda
when the turn of the fulani guy comes
marinda runs out and they serve him coke.
all of a sudden we hear the fulani guy screaming

bazan yadda ba!

ai an gama da ni !

wato ni aka raina !

se aka tambaye shi...
"modibbo" may ya faru?"

and modibo answers
" aka bawa ko wa lemo ni kuma se aka bawa konan'niya?"
(they gave everyone drinks and they served me the burnt one!
lol
kayz guys me firing
se anjuma
ABILUNAH? SABILUNAH? AL-JIHAD! AL-JIHAD!

Ihsan

Assalaam Alaikum,

LOL...funny ;D. Ok hear this out...dan fulani ya shigo birni..sai yaga wata bayarba mai abinci...sai yace mata "arniya ina aka tutu?" Sai tace mashi kilin jabe...shi kuma da yaji haka, sai yace anan naka jabe maki? Sai kawai yayi mata anan wajen ;D

Da kuma wanda barayi suka yi mai sata yana bacci, kuma suka aske gashin kanshi. Da ya tashi da har ya fara ihu, sai kuma ya taba kanshi yaji aski, sai yace "au ashe ma bani bane" ;D
greetings from Ihsaneey

Fulanizzle

)

Ihsan

;D ;D ;D Ya Ukhty! do you need more Fulani jokes (lol)
greetings from Ihsaneey

Anonymous

I can't laaugh Lol, plzz gimme sum mooooore lol, oh, fulani sun shiga uku lol anya fulanicious( spelled right 4 da 1st time huh?) u won't change ur name?!! keep it going guyz. iam gonna try get one soonest
bissalam

Ihsan

LOL Kamil...

OK...here's another one  ;D

Wani dan fulani ne, he had an accident sai aka kaishi asibiti. Da ya tashi sai aka tambaye shi, malam meye sunan ka? shi kuma da ya ga mutane da fararen kaya, sai ya ce " da dai a duniya ana she man Jauro, amma nan sai yadda kuka kirani"  ;D

Da kuma wani bafulatani da matar shi; sun fita ya kaita asibiti kan kekenshi, sai kuwa kafar ta ta shige cikin kaca ( I think), matar ita sai ta fara cewa "maigida kana burge ni, kana burge ni" da yaji haka, sai ya ce "dan ma ba akan kwalta bane" sai da suka je gida yaga ta murza kafa ya tambaye ta me ya faru, tace mashi bayan tana tace mashi yana burge ta  ;D
greetings from Ihsaneey

Ihsan

Oh Oh Oh...na manta, ina da wasu  ;D

Shi kuma wannan dan fulanin ba  :P ya sai sabon keke, to bai iya keken ba kuma gashi yazo gab da bango, wai sai ya hau cewa da keke "kwanari keke, kwanari" keke me yasa ni!! sai ga dan fulani ya ci da bango.

Shi kuma wannan (yet another dan fulani, lol) ya sai sabon keke, yana tafiya kan hanyar shi zuwa gida, sai ya hadu da wani shi ma akan keken amma nashi yana ta kara saboda ya tsufa. Da danfulani yaji keken dayan mutumin yana kara, sai yace wai shi me yasa nashi keken baya disco? gaskiya shi wai su yi exchanging da dayan mutumin, shi yafi son mai disco. Shi kam mutum yaga bati dama keke na bashi wuya, sai kawai yaba dan fulani tsohon keke kuma dan fulanin ya tafi yana murna wai ya cuci wan can mutumin cause shi ya karbi keke mai "disco" ;D ::)

uuhhmm...lol...ok ok...last one  :D shi kuma wani ne (ban fadi ko wa ye ba, lol) yaji ance wai agogo sarkin aiki, sai yaje ya siyo agogo ya kai gonar shi dan yayi mashi aiki, yaji kwana daya, biyu shiru baiga wani aiki ba, sai ya dauki agogo yace " to kai anshe sarkin aiki yaya baka aikin naka?"

Ukhty Fulanicious, I couldn't help it  ;D kuma nagan Dan Sokoto ya tsokano mu (lol).
greetings from Ihsaneey

Fulanizzle

WhOA! AMIN U SPELT MY NAME RIGHT, PLEASE CLAP FOR URSELF !!!!!!

NOPE TOO FULANCIOUSLLY PROUD TO CHANGE MAH NAME  ;D

BESIDES YALL HAUSA PEOPLE R JUST JEALOUS :P LOL

AMORA IHASAN  NI KO!!!!!?????????!!!!!!!! :-/
SHARRIN KI IS TOO MUCH!!!!!

lol

I'm out pEaCe
)

Ihsan

LOL sista...kinsan bazan yi maki haka ba  ;D
greetings from Ihsaneey

Fulanizzle

)

awwal

Ihsan wai shin ko ke Bagobura ce ko kuma babarbariya ???, don fa na ga kin sa fulani a gaba, kuma abin mamakin shi ne cewa fulanin da suke wannan dandali sun zuba miki ido ba sa cewa komai, ko ba su da abin cewa ne ???. To fa idan ba su ce komai ba to ni ma fa zan shigo da nawa labarin kansu. :) :) :)

a huta lafiya

Anonymous

Thanx 2 Ihsan, wallahi I had a gooooooood laugh lol, Fulanicious do sumthing, plzzzz, don't tell me there ain't no same kinda funny labari about ihsan's peeps, common sum1 should help my fulaniciously great sista

Anonymous

Ni kam bari na dan sararawa fulanicious, here:

Wani chinese man ne da yake zaman US sai yai tunain zuwa Kano domin harkar kasuwanci, to da yake ya sami abokai hausawa a can Amerika sai suka bashi shawara cewar lalai yayi hankali da kudinsa kuma ya zam ya bude ido sasai da sosai.
Da saukar dan tahaliki daga jirgi sai ya wuce Wapa gurin yan canji. Yana ta muzurai yana bata rai( wai shi ga mai wayo). Suka hadu da wani yaron Alhaji yace mas yan son ya caja dollars zuwa niara ne. Mutumin yace to bisimillah, suka shiga shago; sai yaga ya kira abokan aikinsa suna dan kus-kus. Suka gama bai ce musu komai ba sai suka kira shi, ka ce masa; " We will give you each dollar at 130 naira....." sai fa ya fara chananci, da ihu cewa dama an mas warning; sabo da haka a'a sai yace; "  Noooo, I won't agree, I WANT ONE DOLLAR TO ONE NAIRA PERIOD!!!"  wai shi kada a cuce shi, gba ta kai malam bahaushe ya lale masa 100,000 naira for 100,000 dollar
kool, huh?

Ihsan

Ya Ukhty...haba haba...ay banyi maki haka fa...nima ay they are my peeps  :D

Kamil, waye yaki banza ga garabasa har gida  ;D

Awwal, no I'm not ko daya daga cikin wadanda ka lissafa. Infact, I'm hausa/fulani  ;D

uuhhmmm...da dai I was going to give another joke ...ok, I'll still do it. But Ukhty Fulanicious, I promise this will be the last one, ba dadi ba kari  ;D

Wani danFulani ya siyo sabon keke, to bai san kan keken ba kuma gashi ya sharo gudu, bai san yadda zaisa birki ba, sai ya hau iho yana "jama'a ku tare, keke ya sato mutum"....

Ok...I'm done...no more Fulani jokes.
greetings from Ihsaneey

awwal

A'a Ihsan ya ya kika sare da wuri, ai ya kamata ki ci gaba ki gaya mana yadda suka kare, ko mutanen sun ceto shi daga keken da ta sato shin ko kuma? :) ;D

To tun da haka ne to ni ma dai bari in ba da nawa.

Wani dan fillo ne dai matarsa ta haihu sai ya je ya sawo ragon suna, to unfortunately ana gobe suna sai dan ya mutu ranar sunan ma kuma sai ragon sunan ya mutu washegari ma dai sai uwar yaron ta ce ga garinku. To bisa al'ada akan je a yo jaje wa wanda aka yi amsa rasuwa, to koda jama'a suka taru sai suka ce to jauro sai dai a yi hakuri. To kun san abin da gogan naku ya ce ;D sai ya ce to ya ya za a yi hakuri ai ya zama dole tun da dai Allah Ya yi mana kasha-kasha (kaca-kaca) ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D

a huta lafiya

Awwal