News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

SANYIN HUNTURU YA SOMA

Started by Dan-Sokoto, October 08, 2002, 04:29:00 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Dan-Sokoto

Assalaam Alaikum

Ina son in shaida wa jama'a ce wa Sanyi na winter ya soma a nan kasar nasara in da na ke da zama. Har ma sai da na kwana to heater (murhun wuta).

Ina rokon addua'a da ga wurin ku domin Allah ya kara tsare ni da duk musulmi a cikin wannan hunturu.

Dan-Sokoto

Ihsan

Ameen Dan Sokoto

Wallahi muma nan duk da Dubai akwai zafi amma bamu kwana da AC. Duk da zafi akeyi amma ni kam mura ta kamani :'(. Amma babu laifi garin ya fara hucewa;babu zafi kamar da.

Salaam Alaikum.
greetings from Ihsaneey

Fulanizzle

 
Oh boy! I am learning lutta new hausa words :-/

***hunturu (never heard of that in my whole life!)
***murhun wuta (Even if u were to hang me, I will not tell u it even has a name in Huasa :-/ )

anywayzzz, Ihsan may Allah (SWT) give u fast recovery, Insha Allah

And Dan-S, a big Ameeeeeeen to ur prayers.....

Salam
)

sdanyaro

Fulanicious,

Hunturu - Harmattan or Cold Season or Winter

Murhun Wuta - Stove, Cooker, Oven, Heater etc.

Fulanizzle

SALAMU ALAIKA/Alaikum

THANX SO MUCH FOR THE CLARIFICATION

"
)

Dan-Sokoto

Assalaam

Fulanicious Masha'Allah.  I am happy to be part of the enrichment of your hausa vocabulary.

Allah ya sa wadannan new words in your vocabulary su amfane ki.

Ihsan, me zan ce ne? Allah ya sawaka ya kawo lafiya. Bari in bada shawara cewa  a sha lemun tsami a kai a kai, you will soon get over it insha allah.

Dan-Sokoto

Dan-Sokoto

Rose

Dan-sakkwato tsoran sanyi kake? ?:)
well---Gashi kuma Allah yakawomu kasar sanyi---sai addu'a kawai. ::)
Kudin mutum duk ya kare a heating. :( :( :(
aNo Ta DaBo ChiGaRii, GaRi Ba KaNo Ba DaJin ALLaH.

Fulanizzle

?
Thanx Mallam Salisu

?Thanx Mallam D-SK , Insha Allah the words will be of much use to me ?:D

?Amora Ihsaaaan Insha ALLAH ur okayyyyy now
)

Ihsan

Assalaam Alaikum,

Ya Ukhty, Alhamdulillah da sauki.

Thank you Dan-Sokoto...nayi tun da na fara amma a lokacin baiyi man komai ba sai ma dana je wajen likita ta bani magani. Amma yanzu ai da sauki Alhamdulillah  :D
greetings from Ihsaneey

Anonymous

Kai Allah daya gari bambam.  Ni a nan kano ma sanyi ya dame ni, ya ya zan yi ne ga shi ma ba'a fara ko hunturun ba?:P

Ihsan

Hmmm...bari dai!!! wannan garin ma kamar ba'a taba yin sanyi saboda zafi!! amma yanzu sanyi kamar me!!! :'(...anyway, it's all good :D
greetings from Ihsaneey

Blaqueen

so..... this announcement was all about......?? ??
da Hunniez Gettin Money Playin Niggaz Like Dummy

Anonymous

Guest I definitely gotta agree with you.

mlbash

t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable