Da ma kun taimaki kanku kun daina yiwa maza wulakanci musamman ma `yan matan Kano.
LOL
Wacece ta bata maka haka ANAS, to warrant a letter to the whole female population?
Lallai ina ganin Anas ya sha wuya sosai a wajen
yan matan Kano, may be ka shiga the wrond hand
ne kawai, kuma ba lalle matan kano kadai ba
its all over the world.
Muddin ka shiga hannun the wrong baby, zata juya
ka yadda take so da wulakanci buhu buhu, so its
better you bury it down.
Kazo Borno mana, i will facilitate one heavy duty
for you LOL
Yes,kamar yadda in an unfortynate baby ta shiga hannun gaye sai yanda yayi da ita.It happens everywhere.
Quote from: Anas on November 27, 2007, 12:22:43 PM
Da ma kun taimaki kanku kun daina yiwa maza wulakanci musamman ma `yan matan Kano.
HA HA HA HA HA HA ;D
Anas yaya dai? Who bite you that hard?..... Share, we might be able to help... lol
Hahaha!!!
Anas, express yourself a bit more lucid so that we can hear ya well and know from what angle we can help. LOL ;D
Quote from: Anas on November 27, 2007, 12:22:43 PM
Da ma kun taimaki kanku kun daina yiwa maza wulakanci musamman ma `yan matan Kano.
Quote from: Bee on November 27, 2007, 03:56:54 PM
Yes,kamar yadda in an unfortynate baby ta shiga hannun gaye sai yanda yayi da ita.It happens everywhere.
Its balanced, they both cancel eachother out ;D
To kowa ya iya ruwa ya fidda kanshi, kafin yayi kokarin fidda wani! Both maza da mata are at fault in dai maganar... it all depends on what you are looking at... ::) ::) ::) ::)
Continue jibo...........................