KanoOnline.com Forum

States... => Jigawa State Forum => Topic started by: surajo on January 21, 2005, 06:47:27 PM

Title: COMING SOON ICT UNIVERSITY IN JIGAWA SOURCE..............
Post by: surajo on January 21, 2005, 06:47:27 PM
 VERY SOON WE R EXPECTING THE OPENING OF INFORMATION AND COMMUNICATION TECHNOLOGY UNIVERSITY EXPECTED TO BE SITUATED AT KAZAURE JIGAWA STATE WHICH IS TO BE SHOULDERED BY ABOUT 12 COUNTRIES OVERSEAS INCLUDING AMERICA AND CHINA.
 WELL WE R WAITING WITH OUR EYES OPEN FOR THIS GAINT DEVELOPMENT TO COME .......................
   AS THE H.E OF JIGAWA SAID '' IN TWO WEEKS AS OF 14 JANUARY" SO HERE WE R................................  :shock:  :shock:  :idea:
Title: COMING SOON ICT UNIVERSITY IN JIGAWA SOURCE..............
Post by: sdanyaro on January 24, 2005, 06:04:54 PM
surajo,
This is a very good news and development.
Can you please shade some more light and more details regarding this one-of-a-kind University?
Which countries will be involved in this project?
Expected number of students and faculty?
Types of courses and subjects and expected take-off date?...
Title: COMING SOON ICT UNIVERSITY IN JIGAWA SOURCE..............
Post by: mlbash on January 24, 2005, 09:47:57 PM

TO ALLAH YA NUNA MANA, AI MU CIGABAN JIHAR TAMU MUKE NEMA.
SAI ATAYA MU DA DU'A'I DOMIN KO BA KOMAI MUN GANI A KASA!
Title: Still waiting ..............................
Post by: Anonymous on February 18, 2005, 04:32:04 PM
haba malam muna nan muna jira bamu kara jin komai ba ko an fasa ne
Title: Re: Still waiting ..............................
Post by: mlbash on February 21, 2005, 05:15:23 PM
Quote from: "Anonymous"haba malam muna nan muna jira bamu kara jin komai ba ko an fasa ne


haba kai kuwa to rana daya zata kafu?
Title: COMING SOON ICT UNIVERSITY IN JIGAWA SOURCE..............
Post by: figorms on July 11, 2006, 10:55:12 PM
hay people it is already here and man it is da greatest achivement ever, i just hope we all use this golden oppotunity...............be cool u all
Title: muna tare?
Post by: baba najo on July 19, 2006, 03:07:05 PM
to ai Allah ya kawo mu lokacin da zamu tabatar da duk wani zance.shi dai mai girma gwabna tasa ta kare a cikin harkar mulkin jigawa sai dai najeriya.to amma kamar kullum dole ne duk wani wadda yake da tunanin tsaya wa takarara gwabna to ya saurara yabar mataimakin gwabna ya ci gaba bisa dalilai da dama
na farko mun taho daga kungiyar 'new era' tare da saminu turaki mun shiga 'app' tare mun kuma shiga 'anpp' tare a duk lokutannan muna tare dsa iyayen gidammu a kano sai rika zuga mu suna cewa mahaukaci bayan mu muna jigawa tare da shi su da yayan su suna kano,abuja da kasashen waje suna shan daular su to dan kishi sai suke cewa bai  ma san me yake ba amma sai gashi sun kawo kannensu da yayansu suna cikin gwabnati to mun dai sheda  idan kaje yobe da sauran jihohi zaka tabbatar yayi wani abu
na biyu shine a yanzu akwai alkibla a jigawa kuma muna bukatar wadda zai tabbatar da wadannan taswirar aikin da aka zana ba wai kawai wasu tsofafin barayi da suke da zama a kano,abuja da sauran wurare su ta da shirin fashi da biro ba ai da mamaki ka tambayi duk wadda yake karyar tsayawa takara ya yi bayaninkauye nawa ya sani kuma nawa yaje,a ina yayansu suke karatu  yaya suke mu dai duk da rashin gane alkiblar mai girma gwabna to wallahi yafi duk wadanda suka fito neman takarar sboda baya daba domin a gumel da hadejia ya fada sama da lokuta biyu cewar ya kamata yara su yi karatu kuma su koyi sana'a domin suma ace sai su

kuma kusani saminu bai rike mukami a gwabnatin shagari ba,ko ta abacha ko abdussalam kuma a fatan mu shine ya daurewa mataimakinsa gindi a tsaida shi  mu kuma mu zabeshi domin a karasa ginin kamfanin sugar na hadejia ,hanyar hadejia-guri,ginin asibitoci,gyaran makarantu.don allah kayimin adalci kaje sbongari a kano kaje enugu rd akwai primary school anan kaga ya take ka kwatanta da aikin mallam shekarau a redio

[/b]