KanoOnline.com Forum

General => Announcements => Topic started by: Bashir Ahmad on April 10, 2010, 02:53:25 PM

Title: SANARWA!!!
Post by: Bashir Ahmad on April 10, 2010, 02:53:25 PM
Sallam! Ina sanar da daukaki membobin wannan gida cewa na bude sabo blog (dandalinbashir.blogspot.com), ina fatan za'a ziyarci wannan blog nawa ayi min gyararraki wurin da nayi kuskure, sannan abani shawara akan abubuwan da basu kamata ba. Nagode
Allah ya daukaka wannan gida tare da shugabaninsa da membobinsa baki daya.