KanoOnline.com Forum

General => General Board => Topic started by: amira on October 17, 2007, 10:53:41 PM

Title: Allah jikan Dr Aminu Safana
Post by: amira on October 17, 2007, 10:53:41 PM
Assalamu Alaikum Jama'a

Innalilahi wa inna ilaihir rajiun
This sad news of the death of Aminu Safana has touched me so as he is like an uncle to me. I know that many other people must have felt the pain and uneasyment of this tragedy that has shocked us. This a great loss to all that knew him and i pray that Allah forgives him and may Allah's Rahama cover him ameen. Ku tayani da addua a gareshi da sauran musulamai.
Title: Re: Allah jikan Dr Aminu Safana
Post by: MySeLf on October 17, 2007, 11:09:19 PM

Ubangiji Allah ya jikansa Amira....... Mu kuma yabamu sa'a.

Allah kuma ya jikan iyayenmu da musulmi baki daya...... AMEEN!
Title: Re: Allah jikan Dr Aminu Safana
Post by: HUSNAA on October 18, 2007, 07:01:33 AM
Allah Ya Jikan sa Amira, Ya rahamshe shi kuma Ya Yafe masa kurakuran sa da ya aikata a duniya Ameen.
Having said that, I think it is high time everyone in the senate or house of assembly comes back to their senses and  ita kuma mrs olubunmi ta sauka daga mukamin ta, ta bada dama ai yi buncike properly. There has never been a case whereby the defendant presides as judge over his own defence. Musulunci ma bai yadda da haka ba. Saboda haka, let them look at this tragedy as a great sacrifice and let the course of true justice take effect.
Title: Re: Allah jikan Dr Aminu Safana
Post by: sheriff 05 on October 18, 2007, 01:20:05 PM
Allah ya jikan sa, ya sanya shi acikin rahaman sa, kuma ya sa kabarin sa ya zama mishi wurin hutawa kuma ya hada mu a gidan Aljanna.

Ku kuma dangi da iyale, Allah ya kara muku hakuri.
Title: Re: Allah jikan Dr Aminu Safana
Post by: Dan-Borno on October 18, 2007, 02:08:58 PM
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihir Raji'un
Allahumma Arhamhu Wagfirlahu
Khadayahu.

Allahumma agfir li sa'iril mayyitil
muslimina fi kulli makan

And for those of us who are alive,
may we die while we are Muslims.

Ta'aziya zuwa ga Amira.
Title: Re: Allah jikan Dr Aminu Safana
Post by: amira on October 18, 2007, 08:25:48 PM
Jama'a Thank you all for taking the time to post your dua's here
much apprecaited.

Gaskiya this shocking death is a reminder to all believing men and women, Wataran
mune wataran bamanan, death is around the corner for us. i pray that Allah Ubangiji in
Allah yasa mu cika da imaani in tamu tazo Ameen.  
Title: Re: Allah jikan Dr Aminu Safana
Post by: Mufi on October 18, 2007, 09:58:44 PM
Amira, Allah ya jikanshi yasa ya huta, Amin. Mu kuma Allah yasa mu cika da kyau da imani idan tamu tazo, Amin.
Title: Re: Allah jikan Dr Aminu Safana
Post by: Muhsin on October 19, 2007, 03:01:36 PM
May Allah subhanahu wa ta'aala forgive him and put him in Janna. And may He also forgive us our sins--Amin.
Title: Re: Allah jikan Dr Aminu Safana
Post by: hafiz amin umar on October 22, 2007, 02:41:30 PM
may his gentlesoul rest in perfect peace,ameen!kukuma ALLAH yabaku hakuri.
Title: Re: Allah jikan Dr Aminu Safana
Post by: bamalli on November 03, 2007, 12:58:32 PM
May Allah subhanahu wa ta'aala forgive him. And may He also forgive all our sins kuma In namu ta zo Allah yasa mucika da imani-Amin.
Title: Re: Allah jikan Dr Aminu Safana
Post by: IBB on November 15, 2007, 10:32:04 AM
Allah yaji kanshi yai masa rahama Ameen. Allah ya kyautata namu zuwan Ameen