KanoOnline.com Forum

Member Showcase => chit-chat => Topic started by: Masoyi on December 12, 2003, 01:08:21 AM

Title: Gaisuwa ga duk makaranta wannan allo
Post by: Masoyi on December 12, 2003, 01:08:21 AM
Sallama da aminci a tare da kowa !
Title: Re: Gaisuwa ga duk makaranta wannan allo
Post by: Hausanicious on December 14, 2003, 03:07:41 PM
Wa' Alaikumus Salam ya kai wannan mai sallama, Muna fata u come in peace.
Title: Re: Gaisuwa ga duk makaranta wannan allo
Post by: zezezee on December 15, 2003, 10:32:07 AM
Amin......Barka da shigiwa mallam.
Title: Re: Gaisuwa ga duk makaranta wannan allo
Post by: ummita on December 16, 2003, 04:01:04 AM
Salamz,
A Jaraama. Jam tan? I wan2 know, Ko honu inneh tei daa? Toh minkam an untuma koh!
Title: Re: Gaisuwa ga duk makaranta wannan allo
Post by: zezezee on December 16, 2003, 04:48:39 PM
no vanacular plssssss :-[
stick to english / hausa.....ananata ha fulfulde.....

thank u... :D
Title: Re: Gaisuwa ga duk makaranta wannan allo
Post by: Hafsy_Lady on December 16, 2003, 07:28:21 PM
STICK TO ENGLISH....TO SANNU TONY BLAIR  ;D
Title: Re: Gaisuwa ga duk makaranta wannan allo
Post by: Masoyi on December 18, 2003, 12:58:50 AM
Amma na ji dadin wannan karba ta da akayi cikin wannan guri,

Da fatan duk dai kuna shirin mu fita kwato babban gwarzon mu da aka kama a kasar bagadaza! :'(

Sannan mu wece mu karbo babban masallaci mai tsarki! ;) :D ???

Don ni ba abin da nafi so a rayuwata inga mun karba kamar wannan masallaci
Title: Re: Gaisuwa ga duk makaranta wannan allo
Post by: gogannaka on December 18, 2003, 01:11:01 AM
Hmn!! lallai ...masoyi akwai jan aiki a gaban ka.........ai jan gwarzon bagadazan nan kawai ayi hakuri, ya riga ya shiga hannun hukuma.......Masallaci kuwa,to ::) watakila lokacin da musulmin duniya suka hada kai za'a iya kwato shi amma yanzu kam sai dai addu'a..............

Once again welkum to the family u'll never regret joining....enjoy your stay.
Title: Re: Gaisuwa ga duk makaranta wannan allo
Post by: Anonymous on December 24, 2003, 05:44:33 PM
amin,masoyi kar ka damu ai a nan akwai [osama] da [mollah omar ] su muke jira su bayar da command mu kuwa mu fara dauki-ba-dadi da arnan duniya!wassalam.
Title: Re: Gaisuwa ga duk makaranta wannan allo
Post by: Masoyi on January 05, 2004, 05:25:11 PM
LOL

Ya kamata dai  :D

i thank u guyz for the warm welcome!