Lilo da dad'i...
Kada yaro ya fad'o...
Ya karye abanza...
(http://www.kanoonline.com/YaBB/salisu/lilo-stitch-1ade.jpg)
hehehe
ayyyyy thats madd cute.....excellent cartoon yall gasta watch...
By the way the one I know is
Lilo da dadi
kar dan beeri ya fadi ....
urz is different and never heard it b4...all the same thanx for fillin me in
salam
The one I knoe is
Liiilo da daaaadi
Kada Yaaaaro ya faaaado
Abaaaanza a Hooofi
;D ;D ;D
LILO DA DADI
KADA YARO YA FADO
YA KARYE A BANZA
;D ;D ;D
A liyo lolo!
mu hau lilo!!!!
mu yo shilliyo ;D
muna shillo
da shillo
akwai kauna
da kauna!!! :D
Hahahaha!!
you made me a good cartoon,wanda suka sa na jima ina dariya .pls do it again,but this time around make it.
LILO DA DADI
YARO YAI BARCI
YA TASHI DA SAFE.
AISAB
I like the cartoon,it reminds one of the olden days
Oh ! a liyo lolo,mu hau lilo.that also sounds nice!!!
mhmmmm nyc nyc, iz gud 2 know theres a poem 4 swings......well d lass tym I was on a swing I had a broken finger....
so how about
*"Lilo der dadi, keder yarinyer ta karya finger"?* ::) :-/
...or rather
LILO DA DADI
KADA YARINYA TA FADO
TA KARYA FINGER A BANZA.. ;D
hey wait a minute. the pic remind me of a cartoon i watched recently...could the girl be doing her LILO with an alien ::) ???
QuoteLilo der dadi, keder yarinyer ta karya finger"?* ::) :-/[/color]
Gobe ma ta kara ;D
Lilo da dadi
kada yaro ya fado
a banza a wofi
ya je gidansu da kuka
a koro shi da muciya!!!
Quote
Gobe ma ta kara ;D
she laffs, but accidents du happen Kilishi, dont they?
Hear this: Ma gul kept buggin her dad for a swing, finally he got her one, well it was situated @ d back of their house facin their swimmin pool. I went 2 pay gulfreind a visit 'n' 2 play (u know wen we were kids) she was tryna show off her new swing ::), lyk I care 4 entertainment!!!! ::) Anyways, I cudnt believe wat I saw, all I saw was sum'en flyin straight in2 d pool. Who was thats? :o
Ashe it was Hafsy...............
So Eskimo or Kilishi how iz this gonna b? Lilo der dadi, kada Hafsy ter.......errrr :-/ Help me out ;)
Quote
So Eskimo or Kilishi how iz this gonna b? Lilo der dadi, kada Hafsy ter.......errrr :-/ Help me out ;)[/color]
Lilo da dadi
Hafsa da yanga
Ta fada a kududufi
kawarta na kallo!!!! ;D
Here we go...
Gora...goraaaaaaa
Goran iya da baba
Sun taru suna dukana
Sun taru suna zagina...
Dan bani da mai rama min...
Inna sami kurciya, in harbe ta
Inna sami hazbiya in harbe ta!
Suna faka faka cikin gora.
Kadangare da tsolo...
Gauraka!
A kasuwar talata...
Naganshi!
Yana sayen muruci
Da doya!
Kadangare da toslo...
Gauraka!
Yana kida da ganga...
A jeji!
Yana kida da ihu...
Waiyayo!
Kuzo ku taimakeni...
Zan fada!
Ina kaje ka fada?
Tarkonsu...
Su wa kake nufi ne?
Gauraki!!!! :D
there's a fovorite of mine i dont know it all cos i havent been singing it for the last 5 years?
aya aya mai nono
aya aya mai kada nonan shanu,
lale huwa lale
gidan mu ba'a kada nonan shanu
lale huwa lale
ko akada ma ba'a sha
lale huwa lale
aya aya mai nono
aya aya mai kada nonan shanu
and the song goes on
kai gizo ina koki take?
or
ke koki ina gizo yake?
na manta wakar, wa zai tuna? ;D
well my own is
Lokacin Azumi ya wuce
Zamuci Zamu Sha mu koshi
Lokacin Azumi ya Wuce
Zamuci Zamu sha Mu koshi (10 times)