Hello Kano-onliners,
Hope you will keep in mind that damuna ya gabato. Saboda haka wannan sanarwa na tunatar da yan'uwa manoma, a koma gona. Ayi sassabe A shirya wa damuna mai zuwa. Allah ya bamu damuna mai Albarka Ameen.
Noma tushen arziki........... Noma jarin yan Arewa...................
Naduke tsohon ciniki kowa yazo duniya kai ya tarar
wannan haka yake sheikh ,shi yasa har yanzu nake anan kauye nake noma....naheeee city,uhmm ku bari ayi resource control kuga yarda arewa zata kara lalacewa ...especially d weaker (smaller) states.northerners sunki noma kowa yayi depending akan mai ko??? uhmmm if only y'all know.....
NOMA!.....ALLAH YA SAUWAKE,how can i go bak 2 d farm wen am chillin in d city,ballin outta control,takin bitches 2 eatry,spendin money on hoz,pl[z stop talkin about dat,huh.
Quote from: "sa salati"NOMA!.....ALLAH YA SAUWAKE,how can i go bak 2 d farm wen am chillin in d city,ballin outta control,takin pregnant dog 2 eatry,spendin money on hoz,pl[z stop talkin about dat,huh.
Wannan yaron fa sai an hada da dua'i...
Kitkat, dont worry, baisan yadda al'amuran suke tafiya bane :roll: