Poll
Question:
Tsakanin maza da mata, suwa sukafi kunya?
Option 1: Maza sunfi
votes: 4
Option 2: Mata sunfi
votes: 11
Option 3: Dai-dai wa dai-da suke
votes: 2
Option 4: Bansani ba
votes: 2
Salaams to all :arrow: :!:
kai aganinka wayafi.
Quote from: "kofa"kai aganinka wayafi.
Matambayi baya bata ai.
But bro, ka tuna fa duniya ta canja!
'yan matan Uni na yanzu... toh! sai du'a'i.
Gaskiya duniya ta canja, yan matan yanzu basu da kunya
Amma dai duk da haka mata sun fi kunya.Zancen gaskiya kenan.
Quote from: "ajingi"Gaskiya duniya ta canja, yan matan yanzu basu da kunya
toh mun ji amma dai u have to acknowledge this fact-
maza da mata yanzu sun yi switching places- maza yanzu su ne magulmata, mata kuma marasa kunya ko? :P
Quote from: "straightalkin"toh mun ji amma dai u have to acknowledge this fact-
maza da mata yanzu sun yi switching places- maza yanzu su ne magulmata, mata kuma marasa kunya ko? :P
straightalking so you mean kanolicious is a magulmaci ko? becarful.
Quote from: "Faty B"Quote from: "ajingi"Gaskiya duniya ta canja, yan matan yanzu basu da kunya
toh mun ji amma dai u have to acknowledge this fact-
maza da mata yanzu sun yi switching places- maza yanzu su ne magulmata, mata kuma marasa kunya ko? :P
Faty B...........she laffs.........joker! U tell dem!
Toh minkam, I dunno........but Kunya exist in every muslims blood. Kunya is part of modesty in Islam. Also 2 hav Kunya will include d way a person is being brought up. Kunya is a sign of self-respect, dignity, kindness & respect for another. Infact Kunya is a sign of courtesy. All men & women hav kunya it all boils down 2 d way a person behaves & is being brought up. Rashin kunya is being disrespectful & a person who has no respect 4 others, a person who rude & fesity is definately packed wit rashin kunya! Point blank!! Infact which Kunya r u guys referrrin 2? Rashin kunya & kunya can b categorised in many classes. Shud I start?
Quote from: "straightalkin"Quote from: "ajingi"Gaskiya duniya ta canja, yan matan yanzu basu da kunya
toh mun ji amma dai u have to acknowledge this fact-
maza da mata yanzu sun yi switching places- maza yanzu su ne magulmata, mata kuma marasa kunya ko? :P
Hehehe...straightalkin, this is so true. maza sun fi mata gulma
They've been a lot of changes, but still i think mata still sun fi kunya
i dont tink u shuld ask about dis coz u already know
Assalamu alaikum,
Kunya alkhairi ne ga dukkan Musulmi. Amma dai Malaman mu sunyi mana bayanin cewa Mata sunfi kunya. Domin idan Mahaifin mace ya tambayeta idan tana son ta auri wani mutum- idan tayi shiru alamu ne ta yarda.... MACE TAFI NAMIJI JIN KUNYA.
Ita kunya alamun imani ce.... wanda bashi da kunya....to kaicho!!!!!!!! Manzo Allah (SWT) yayi bayani mai kama da nuna cewa 'wanda duk baya da kunya to zai iya aikata komai (ko wanne mugun aiki). Allah (SWT) ya kara mana imani-amiyn. Jin kunyar Mahalicinmu (Allah[swt]) itace kololuwar kunya.
MATA ARE MORE KUNYARISH THAN MEN :D
but depends on individuals. to generalise, one need to experiment (I dont know if thats what you are doing)!
Mata sunfi kunya.
Hattara dai handyman, wallahi idan yar yanzu ta tafka ma wani rashin kunyar sai ka gwammace kida da karatu!
Quote from: "handy_man"Mata sunfi kunya.
one,
Quote from: "kit kat"Hattara dai handyman, wallahi idan yar yanzu ta tafka ma wani rashin kunyar sai ka gwammace kida da karatu! .
two, ....
this what am talking about.
Tabbas mata sunfi kunya.
Ga misali, sai kuga gardi ya zauna muku a waje da guntun wando ba riga, amman baza ka taba ganin mace ta fito tsiraraba kuma wanna na cikin kaidojin musulci. Saboda haka kunya ma cikon musulunci ne. Gaskiya mace me kunya na naci sha'awa mata wanda basu da kunya sam ban ganin su da daraja.
Amman mazan ma wallah akwai mugayen fitsararru wanda kaman am musu tankaden tsakin rashin kunya akansu. Akwai shedanun maras sa kunya mazan ma!