KanoOnline.com Forum

Member Showcase => chit-chat => Topic started by: queen on August 08, 2004, 07:35:14 PM

Title: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: queen on August 08, 2004, 07:35:14 PM
Hi guys and chics wotz up? Hope all is cool with you.
  yest nite i had a dream dat iam now the new ruling leader of the forum with all you down there making your salutations,well being the new QUEEN all i need from you is your bada kai da girmamawa a gare ni failing to do that zai janyowa mutum kora daga maigirma shugaba.kun san wani abin jin dadi? Duk san da nai mafarki gaske yake zama HA HA HA. Answer me yes MA or you will all be penalised.
Title: MAFARKIN BUZU???
Post by: jewel(abdulgee22) on August 09, 2004, 07:44:21 AM
Quote from: "queen"Hi guys and chics wotz up? Hope all is cool with you.
  yest nite i had a dream dat iam now the new ruling leader of the forum with all you down there making your salutations,well being the new QUEEN all i need from you is your bada kai da girmamawa a gare ni failing to do that zai janyowa mutum kora daga maigirma shugaba.kun san wani abin jin dadi? Duk san da nai mafarki gaske yake zama HA HA HA. Answer me yes MA or you will all be penalised.

BUZU NE YAYI MAFARKI WAI YANA KAN RAKUMI, DEN D DREAM INTERPRETER SAID ZA KAYI KUDI KENAN, DEN BUZU SAI YACE
AI A KA RAKUMIN MA I NA KAN TOZON NE. THE INTER........ YACE
TOFA MUTUWA ZAKAYI , SAI BUZU YACE SAI NA FADO, DEN THE INTER...... WENT ON ZAKA SHIGA WUTA KENAN. SAI BUZUN YACE SAI NA MAKALKALLE . DEN THE INTER.... SAI AYYO........

QUEEN BA IRIN MAFARKIN NAN KAYI/KIKA BA KUWA?
Title: a a ba shi nai ba....
Post by: queen on August 09, 2004, 06:32:45 PM
haba Jewel,a tunanin ka ni da kaina zan dinga irin wannan mafarkin. Ai irin wannan sai ku, mu manya da mun yi yake zama gaske.Abin da nake so kawai a miko wuya a bi queen new ruling leader yadda ta ke so ko mutum ya sha kora. Ya ka gani?
Title: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: kitkat on August 09, 2004, 07:59:25 PM
This sounds suspiciously like sasalati in drag!!!
Title: Re: a a ba shi nai ba....
Post by: jewel(abdulgee22) on August 10, 2004, 07:18:06 AM
Quote from: "queen"haba Jewel,a tunanin ka ni da kaina zan dinga irin wannan mafarkin. Ai irin wannan sai ku, mu manya da mun yi yake zama gaske.Abin da nake so kawai a miko wuya a bi queen new ruling leader yadda ta ke so ko mutum ya sha kora. Ya ka gani?

TO RAN KI YADADE , ALLAH YA JA ZAMANIN KI A KAN WANNAN  SARAUTA DA KI KA KO KA NADA KAN KA.
DON ALLAH A YI MINI MAJIDADIN DA KUMA MA'AJIN QUEEN. "KAI NA BISA WUYA NA" RAN KI YA DADE.
Title: Re: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: sa salati on August 10, 2004, 10:46:55 AM
Quote from: "queen"Hi guys and chics wotz up? Hope all is cool with you.
  yest nite i had a dream dat iam now the new ruling leader of the forum with all you down there making your salutations,well being the new QUEEN all i need from you is your bada kai da girmamawa a gare ni failing to do that zai janyowa mutum kora daga maigirma shugaba.kun san wani abin jin dadi? Duk san da nai mafarki gaske yake zama HA HA HA. Answer me yes MA or you will all be penalised.
Quoteur name is avery perfect one,i think u can be ma queen and we will rule diz site 2geda.[/list]
Title: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: sa salati on August 10, 2004, 10:56:57 AM
Quote from: "kitkat"This sounds suspiciously like sasalati in drag!!!
hey waz rong witchu,u callin me a drag.u will definitely pay 4 diz.'yen bakin ciki sai dai su mutu,i've gotten ma self a QUEEN
Title: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: kitkat on August 10, 2004, 01:23:40 PM
To Allah ya bada zaman lafiya.

With your 2 egos combined this should be a match made in heaven!!
Title: ranki ya dade
Post by: mlbash on August 10, 2004, 08:38:52 PM
ran sarauniya ya dade, ina neman sarkin gida, ko dayake dai nasan dan kauye ya fini cancanta!
zan samu?
Title: Re: ranki ya dade
Post by: Eskimo on August 11, 2004, 02:57:21 PM
Quote from: "mlbash"ran sarauniya ya dade, ina neman sarkin gida, ko dayake dai nasan dan kauye ya fini cancanta!
zan samu?

hum....<nods head>

na ur type dey sell out gees.
me ye na wani bada kai bori ya hau !

The queen is not even a member why would we submit to a foreigner...I think this site will be FALLUJA ONLINE if that queen of the ants ever claim any  thing here again.

Bash ko kaine Allawi new Iraqi Leader...lol...

Sa salati....u and ur so called queen or is it chloro-'queen' should get out of sight before I opened my eyes......<closes eyes> :evil:  :evil:
Title: LALLE RAI ZAI BACI
Post by: queen on August 11, 2004, 08:11:34 PM
Kai sa salati meye na tada jijiyar wuya haka mulkin ku ne Allah ya riga ya ban kuma dole a bini.
Title: LALLE RAI ZAI BACI
Post by: queen on August 11, 2004, 08:15:05 PM
who tell you iam not your queen? ko mai bukatar sarkin gida da maji dadi ma ai har na yi musu tuni.YA RAN KU?
Title: Re: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: figorms on August 11, 2004, 08:48:36 PM
Quote from: "queen"Hi guys and chics wotz up? Hope all is cool with you.
  yest nite i had a dream dat iam now the new ruling leader of the forum with all you down there making your salutations,well being the new QUEEN all i need from you is your bada kai da girmamawa a gare ni failing to do that zai janyowa mutum kora daga maigirma shugaba.kun san wani abin jin dadi? Duk san da nai mafarki gaske yake zama HA HA HA. Answer me yes MA or you will all be penalised.

hi gurl that good but i think u r still dreamin lol any way it is good to dream keep it up may be one day u shall be.
Title: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: gogannaka on August 11, 2004, 09:37:51 PM
Kai jjc's....he he heeeeeeee....na wa o
Title: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: dan kauye on August 12, 2004, 06:24:25 PM
Quote from: "kitkat"This sounds suspiciously like sasalati in drag!!!

lolllllllllllllll! exactly!!!!!!!!!!!
Title: ya ya abokina
Post by: mlbash on August 13, 2004, 04:05:39 PM
to dan kyauye amma sarkin fadar sarauniya!
sai aban tukuchi, ni na nema ma wajen ranta ya dade :lol:

ha ha ha :lol:
Title: Re: ya ya abokina
Post by: dan kauye on August 13, 2004, 05:11:36 PM
Quote from: "mlbash"to dan kyauye amma sarkin fadar sarauniya!
sai aban tukuchi, ni na nema ma wajen ranta ya dade :lol:

ha ha ha :lol:

kai MLBASH i cant blieve u've joined d sa-salati/queen badwagon(LOL),eniways its all fun but y'know those guys are laff-my-self-outly ridiculous....
Title: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: mlbash on August 17, 2004, 03:35:28 PM
ARE YOU REALLY SURE OR U R JUST ...............................UHM!
Title: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: dan kauye on August 17, 2004, 10:48:20 PM
Quote from: "mlbash"ARE YOU REALLY SURE OR U R JUST ...............................UHM!

hell yeahhh! plz alight 4rm dis boi's bandwgon coz he's semfin else(lol)
Title: Re: LALLE RAI ZAI BACI
Post by: jewel(abdulgee22) on August 18, 2004, 07:47:20 AM
Quote from: "queen"who tell you iam not your queen? ko mai bukatar sarkin gida da maji dadi ma ai har na yi musu tuni.YA RAN KU?

RANKI YA DADE , I DEY SAY THESE UR MULKI BABU GASKIYA A CIKI. NO BE BI MAJIDADIN QUEEN WE TIN COME BRING ME BASH FOR THI ISSUE ? ABI U WAN MAKE WEE START "REBELLOIN" B4 THE SARAUTA GOES ANY WHERE.?
Title: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: mlbash on August 20, 2004, 09:27:50 PM
to kai jewel meye naka? ai munfi kusa da ranta ya dade yanzu, fada ta zama tamu! if you are interested in any appointment, better talk to sarkin fada; dan kauye!

                                           BASH :lol:
Title: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: Ihsan on August 22, 2004, 09:11:32 AM
ranta ya dade, ko ranshi ya dade? Coz this sounds like a guy  :?

queen, ay wannan kam sai a mafarki!
Title: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: mlbash on August 22, 2004, 06:59:25 PM
to ke IHSAN ina kika taba jin namiji ya nemi sarauniya? ai she should be a lady ko?

 ha ha ha :lol:
Title: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: Anonymous on September 13, 2004, 03:57:52 PM
Hajja Ihsan ya kike saurin karaya wato bakitunanain mace sai kika dauka namiji ne,ina ai mata ne afadar kuma dole a bisu yadda ransu ke so ko rai ya baci.mlbash naga kana katsalandan a cikin al'amura fa,ko da yake nayi alkawarin ba zn tona ka kowa ya ji ba tun da abin sirri ne,maganar mukami da ka roki ai maka nadi.
Title: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: Nuruddeen on September 13, 2004, 05:27:27 PM
Quote from: "Ihsan"ranta ya dade, ko ranshi ya dade? Coz this sounds like a guy  :?

queen, ay wannan kam sai a mafarki!

Nima dai na ga alama.
Title: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: Nuruddeen on September 13, 2004, 05:27:35 PM
Quote from: "Ihsan"ranta ya dade, ko ranshi ya dade? Coz this sounds like a guy  :?

queen, ay wannan kam sai a mafarki!

Nima dai na ga alama.
Title: MY YESTERDAY'S DREAM............
Post by: dan kauye on September 15, 2004, 09:24:17 PM
Quote from: "Nuruddeen"
Quote from: "Ihsan"ranta ya dade, ko ranshi ya dade? Coz this sounds like a guy  :?

queen, ay wannan kam sai a mafarki!

Nima dai na ga alama.

she i don talkam..abi? now una don dey seeam!.dis queen(abi na king) aint nobody but sa-salati in disguise! check it out..