ASSALAM
na lura da saurin cigaban wake-waken hausa masu dauke da dinbin hikima ta salon waka, amma sai dai da ace wadannan mawakan za su hada karfin su waje guda, kuma su za manto suna da kundin tsarin gudanarwa ta fuskar tace wakokin,da kuma irin wakokin da ya kamata a aiwatar da BA KWADO BA IN JI GAYA......
Wannan babban mataki ne wanda shi zai cigaba da tace wadanda suke da abin fada a waka su fito su nuna hikimar su a fagen da allah ya hore musu .A GANINA KE NAN !!
ma'assalam
Assalam Alaikum, Gaskiyarka Saahib,
Don a gaskiya ya kamata a rika tace wakoki kafin a fitar da su, domin kuwa wasu wakokin ba za ka game me suke nufi ba, amma insha Allahu nan gaba za a dace.
Wasslam :D